You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Tasirin janye tallafin Amurka a yaki da Malaria
Janmye tallafin Amurka na tasiri kan yaki da zazzabin cizon sauro a Najeriya
Sauya sheka: Farin jinin APC ko neman biyan bukata?
'Yan majalisu da gwamna sun koma jam’iyyar APC mai mulki, lamarin da ya yi kama da salon PDP a lokacin da take mulki.
Dandalin Matasa 24.04.2025
Shirin ya duba yadda ake amfani da wasan kwallon kafa da zummar hada kan matasa a jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya.
Shirin Rana 24.04.2025
Shirin Rana 24.04.2025
Shirin Safe 24.04.2025
Shirin Safe 24.04.2025
Sabon yanayi na tabarbarewar tsaro a Najeriya
Matsalar tsaro kara yin kamari a jihohin Najeriya
Shirin Safe 23.04.2025
Shirin Safe 23.04.2025
Shirin Rana: 22.04.2025
Kotu ta bukaci aiki da dokar hana rufa-rufa
Saukaka hanyar samun bayanai kan yadda ake tafiyar da harkokin gwamnatin Najeriya musamman yaki da cin hanci da rashawa.
Taba Ka Lashe: 16.04.2025
Shirin ya duba yankin Zuru na jihar Kebbi da ke Najeriya kan al'adar aure na Gwalmou mai tsawon tarihi
ISWAP ta dauki alhakin halaka kiristoci a Arewacin Najeriya
Daga cikin harin har da wanda suka kai barikin sojojin garin Yamtage da suka kona a jihar Borno, bayan halaka sojoji uku
Shirin Safe 20.04.2025
Shirin Yamma 19.04.2025
Shirin Yamma 19.04.2025
Shirin Safe: 18.04.2025
Kiristocin duniya na gudanar da bukukuwan Easter
A yau Jumma’a ne al’ummar Kirista a fadin duniya ke fara gudanar da bukukwan Easter.
Lafiya Jari: 18.04.2025
Fafutukar yaki da ciwon Aids a Najeriya
Shirin Yamma 17.04.2025
Shirin Yamma 17.04.2025
Plateau: Sababbin dokoki kan matsalar tsaro
Martini kan sababbin dokoki da gwamnan jihar Plateau a Najeriya ya sanar, domin shawo kan matsalar tsaro.
Nijar: Mun yi sulhu da Najeriya
Bayan wata tattaunawa, mahukuntan Nijar sun sanar da yin sulhu da makwabciyar kasa Najeriya.
Dandalin Matasa: 17.04.2025
Neman suna ko neman cuta? Shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci, ya tattauna da matashin nan da ake wa lakabi da 2pac.
Kaduna: Shirye-shiryen bikin Easter
Shirye-shiryen bikin Easter na mabiya darikar Katolika, wadanda ke gudun hijira sakamakon hare-haren 'yan ta'adda.
Shirin Safe 17.04.2025
Shirin Safe 17.04.2025
Yusuf Tuggar na ziyara a Jamhuriyar Nijar
Ministan harkokin wajen Najeriya Yusuf Maitama Tuggar, tare da tawogarsa suna ziyara a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar.
Shirin Rana: 16.04.2025
Kokarin hana guragu bara da kwallon kwando a Kaduna
A jihar Kaduna da ke Najeriya, wasu masu bukata ta musamman sun fara koyon kwallon kwando don neman rabuwa da barace-barace da wani lokacin kan taba musu mutunci.
Bikin Sallah a Bauchi da ke Najeriya
Shirin Safe 16.04.2025
Shirin Safe 16.04.2025
Najeriya: Rikicin jihar Rivers ba ta sauya zane ba
Zanga zangar bangarorin biyu ke hamaiya da juna a jihar Rivers
Shirin Safe 15.04.2025
Shirin Rana 16.04.2025
Shirin Rana 16.04.2025
An kashe mutane da dama a Jihar Filato
Jihar Filato na yawan fama da rikicin kabilanci da na addini.
Amsoshin Takardunku 14.04.2025
Shirin na duba tarihin fiataccen malamin addinin Islama a Najeriya Marigayi Sheikh Dr Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi,
Fashewar nakiya ta kashe mutane a jihar Borno
Fashewar nakiya ta kashe mutane a jihar Borno da ke arewacin Najeriya.
Shirin Rana 13.04.2025
Shirin Rana 13.04.2025
Jigo a kwallon kafar Najeriya ya rasu
Jigo a kwallon kafar Najeriya Christian Chukwu ya rasu bayan famna da rashin lafiya.
Najeriya ta haramta amfani da wakar da ta soki Tinubu
A Najeriya gwamnati ta haramta amfani da wakar da ke nuna rashin kyawun jagorancin Shugaba Tinubu ta kafafen labarai.
Najeriya ta kara jaddada bukatar sakin Bazoum
Najeriya ta bukaci Nijar da ta sako hambararen shugaban kasar Mohamed Bazoum.
Jihohi 30 na fuskantar barazanar ambaliya a Najeriya
Najeriya ta yi gargadin cewa, jihohi 30 da Abuja hedikwatara kasar za su fuskanci ambaliyar ruwa a wannan shekarar.
Shirin Safe: 11.04.2025
Gaskiyar Magana: Fara biyan mafi karancin albashi a Najeriya
Kusan shekara guda bayan da gwamnatin Najeriya ta amince da biyan naira 70,000 a matsayin mafi karancin albashi har kawo yanzu wasu jihohin kasar na jan kafa wajen aiwatar da wannan alkawari, yayin da ma'aikata ke ci gaba da dandana radadin tsadar rayuwa mai nasaba da hauhawar farashin kayan masarufi da kuma janye tallaffin man fetur. Mun tattauna da Aliyu Isa Aliyu da Khadijah Suleiman Saulawa.
Shirin Yamma 10.04.2025
Shirin Yamma 10.04.2025
Najeriya: Sabon tsarin biza ta Intanet
Sabon tsarin zai kawar da bata lokaci wajen samun biza
Dandalin Matasa: 03.04.2025
Rawar da matasa kan iya takawa a zaben Najeriya na 2027
Shirin Yamma 09.04.2025
Shirin Yamma 09.04.2025
Cutar sankarau ta halaka mutane 151 a Najeriya -NCDC
Hukumomin Lafiya a Najeriya na ci gaba da tunkarar kalubalen barkewar annobar sankarau, wanda ya halaka mutane da dama.
Shirin Rana: 09.04.2025
Zargin bangarenci a nada mukamai a Najeriya
Alamun rikicin cikin gida a jam'iyyar APC mai mulki na zargin shugaban kasar da fifita kabilanci a batun rabon mukamai.
Shirin Safe 09.04.2025
Shirin Rana 08.04.2025
Shirin Rana 08.04.2025
Shirin Yamma 08.04.2025
Shirin Yamma 08.04.2025
Shafin da ya wuce
Shafi 8 daga 200
Shafi na gaba