You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya dumbin matafiya da ke bi hanyar Abuja zuwa Kaduna na cikin fargaba tun bayan harin da 'yan bindga suka kai kan jirgin kasar da ke jigilar fasinja daga Abuja zuwa Kaduna a wannan Litinin.
Kwankwaso ya bar PDP zuwa Jam'iyyar NNPP
Sanata Rabiu Musa kwankwaso daga daga cikin jigo a Jam'iyyar PDP ya ce ya bar Jam'iyyar zuwa sabuwar Jam'iyyar NNPP
Shirin Rana
Za a ji kokawar da 'yan Ghana suka yi kan rikicin da wasu magoya bayan Super Eagles suka yi bayan karawar Ghana da Najeriya a Abuja.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin tattabar da tsaro a layin dogo da ke tashi daga Abuja zuwa Kaduna kwana daya bayan wani kazamin harin 'yan bindiga.
Najeriya: Rayuwar al'umma cikin garari
Hari a jirgin kasa dauke da fasinjoji sama da 900, da ke kan hanyarsa ta zuwa Kaduna daga Abuja babban birnin Najeriya.
Shirin safe 29.03.2022
'Yan bindiga sun kai hari kan jirgin kasa tsakanin Abuja da Kaduna a arewacin Najeriya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa masana a Tarayyar Najeriya na hasashen irin tarin kalubalen da sabbin shugabannin jam'iyyar APC mai mulki a kasar za su fuskanta a daidai lokacin da akalar siyasar kasar ta koma kan zaben dan takaran shugaban kasa a zaben shekarar 2023.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya magoya bayan jam'iyyar APC mai mulkin kasar ne ke ci gaba da mayar da martani tun bayan kammala babban taronta a karshen mako. Sai dai jihar Kano mafi yawan al'umma a arewacin Najeriya ba ta samu wasu gwaggwaban mukamai na jagorancin jam'iyyar ba.
Shirin safe
Shirin ya kunshi sharhunan bayan labarai da rahoto kan yadda Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta nada Sanata Abdullahi Adamu a matsayin sabon shugaban jam’iyyar a yayin wani babban taron da ta gudanar a karshen mako.
MS Haussa 18:00 UTC - MP3-Stereo
A cikin shirin za aji cewa a Najeriya kawunan 'yan jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya sun dau zafi, yayin da ya rage kwana guda jam'iyyar ta zabi shugabanninta na kasa baki daya.
Yaki da 'yan bindiga a Najeriya da Nijar
Yaki da 'yan bindiga tsakanin Nijar da Najeriya
Darasin Rayuwa: Rashin ilimin bokon mata
Darasin Rayuwa: Matan da ba su yi boko ba na ciza yatsa
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin yaki da ciwon tarin nan na tb.Taken shekarar na bana shi ne bada gudunmowa domin ceton rayuka. a Yayin da ita kuwa gwamnatin Najeriya ta kafa doka mai tsananin a yankin kudancin kasar domin yaki da masu satar danyen man fetir.
Shirin Rana.
A cikin shirin za a ji cewar majalisar dattawan Najeriya ta ce za ta daukaka kara a game da hukuncin da wata kotu ta yanke a kan dokar zabe ta 2022 wacce ministan shari’a ya ce zai goge sashinta na 84 wanda ya tilasta wa duk mai neman tsayawa takara da ajiye mukaminsa tukun.
Rikicin Rasha da Ukraine ya shafi bangaren abinci
Kasashe da dama na Afirka na fuskantar karancin kayan abinci da hauhawar farashi saboda kutsen Rasha a Ukraine.
Shirin Safe
A cikin shirin akwai labaran duniya da rahotanni daga kasashen duniya daban-daban.
Najeriya: Rikicin shugabanci a Jam'iyyar adawa ta PDP
Dambarwar shugabanci ya dabaibaye jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya.
Shirin Yamma 22-03-22
Shirin Yamma 22-03-22
An kashe mutane 34 a Najeriya
An kashe mutane 34 a Najeriya
Taba Ka Lashe 16.03.2022
Al'adar bikin aure a kasar Guddirawa da ke jihar Bauchin Najeriya mai dumbin tarihi.
Najeriya na fama da karancin ruwa
Abuja fadar gwamnatin Najeriya na daga cikin manyan biranen da ke fama da karancin ruwa a kasar.
Shirin Rana.
A cikin shirin za a ji cewa wasu sassan birnin Abuja da ke tarayyar Najeriya na shafe tsawon kwanaki ba tare da samun ruwan famfo ba, a yayin da a Jamhuriyar Nijar duk da kasancewar mata su ne mafi rinjaye ana samun dari-darin kasancewarsu a kan madafan iko.
Shirin Rana
Shirin na dauke da rahotanni daga sassa daban daban na nahiyar Afirka da suka hada da Najeriya da kuma Nijar.
Kai ruwa rana a kan dokar zabe a Njeriya
Kai ruwa rana a kan dokr zabe a Njeriya
Kariya daga kamuwa da cutar koda
Likita Dakta Abdullahi Musa na cibiyar da ke aikin hana yaduwar cututtuka a Kadunan Najeriya, ya yi bayani dala-dala game da irin matakan da ake dauka don yin kariya daga kamuwa da cutar koda.
Shirin Rana
Za a ji cewa tsohon gwamnan Borno Ali Modu Shreef ya janye aniyarsa ta yin takarar shugaban jam'iyyar APC a Najeriya
Shirin Safe
Za a ji yadda hukumomin Najeriya suka amince da samar da dokar sa iido kan kananan makamai
Shirin Rana.
A cikin shirin za a ji shirye-shirye masu kayatarwa kamar shirin ciniki da masana'antu da ya duba yadda 'yan kasuwar Janhuriyar Nijar ke tururuwar zuwa babbar kasuwar Katsinan Najeriya. Shirin ku shiga kulob da ke duba aiyukan sa kai da kungiyoyin taimakon kai da kai ke yi, kana akwai shirin Amsoshin Takardunku.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya ga gargadi 'ya'yan jam'iyyar APC da ke tada jiyoyin wuya tare da tabbatar da gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni a mastayin jagorar jam'iyyar na riko, a yayin da kungiar malaman jami'o'in Najeriya ta tsawaita yajin aikin da take yi da makonni takwas.
Kasashen Nijar da Najeriya sun kara karfafa dangantaka.
Nijar da Najeriya na shirin kyautata rayuwar 'yan kasashensu
Bashi ya yi wa gwamnatin Najeriya katutu
Hukumar kula da bashi a Najeriya ta ce yawan bashin da ke kan kasar ya kusan Naira Trilliyan 39.
Shirin Rana
A cikin za a ji cewa hukumar hadin gwiwar kasashen Jamhuriyar Nijar da Najeriya ta baiyana shirin hadin gwiwar kasashen wajen saukaka zirga-zirga jama'a da ma dukiyoyinsu.
Lafiya Jari : Cutar dan sankarau
Shirin ya duba hanyoyin kare kai daga cutar dan sankarau wacce kwana a cikin cunkoso da wurin da ba a samun shiga da fitar iska ke haifar da ita musamman a wannan lokaci na zafi.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, yayin da aka fara hangen babban zaben 2023, babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana farashin takardun neman takara tare da rage kaso 50 cikin 100 na farashin ga matasa
Matsaloli na kara yawaita a Najeriya
Yayin da Najeriya ke shirin tunkarar babban zabe na shekara ta 2023 mai zuwa, matsalolin na kara yawaita a kasar.
Dandalin Matasa: 17.03.2022
Wasu matasa a jihar Katsina, sun baje fasaharsu a fannoni dabam-dabam. Matasan dai sun shiga wata gasa ne da aka yi wa lakabi da Katsina National Talent Hunt Challenge, ku biyo mu cikin shirin Dandalin Matasa.
Magance rikicin jam'iyyar APC a Najeriya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya jaddada amincewarsa da Mai Mala Buni a matsayin jagoran jam'iyyarsu ta APC.
Shirin Safe
A cikin shirin akwai labarai da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Shirin Yamma.
A cikin shirn za a ji cewa a Najeriya ana cigaba da nazarin tasirin aiki da sabuwar dokar zabe don kyautata zabubbukan kasar da ke tafe badi. Hadadiyar kungiya kwastom a Nijar na rangadin aikin a sassan kasar, domin nazarin inganta danganataka da 'yan kasuwa, don saukakawa al'umma rayuwa.
Matashi ya kirkiri injin janareto a Gombe
Dalibin da ya kirikiri injin janareto mai amfani da hasken Rana, domin amfanin mutane a yankunan karkara.
Himma dai Matasa: 16.03.2022
Shiri ne da ke kokarin zaburar da matasan Afirka, domin su tashi su nemi sana'o'in dogaro da kansu. A wannan karon, mun ziyarci jihohin Kaduna da Katsina a Najeriya, sai kuma kasar Zimbabuwe.
Fargabar tattalin arziki a Najeriya
Duk da tashin farashin man fetur a kasuwar mai ta duniya, Tattalin arzikin Najeriya na kokarin fadawa cikin rudani.
Saurari shirin rana
Najeriya na fuskantar barazanar kara fadawa cikin matsaloli na durshewar tattalin arzikinta.
Najeriya: Siyasa za ta iya tafiya da addini ?
Najeriya: Tafiyar siyasa da addini ?
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa al'ummar jihar Taraba a Najeriya na zaman dar dar tun bayan da 'yan bindigar daji suka sanar da cewa za su farwa wasu garuruwan jihar, wanda hakan ke zuwa a daidai lokacin da rikicin shugabanci ya sake kunno kai a cikin jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
Taba Ka Lashe: Al'adar bikin aure a Guddiri
Aure na daya daga cikin al'adun da Guddurawa suke masa hidima ta gani a fada fiye da duk wata al'adar su, kama daga farkon nema tsakanin saurayi da budurwa har zuwa lokacin bayarwa da mai gaba daya lokacin bikin auren. Kuma har zuwa yanzu guddurawa ba su bari ba. Wannan shi ne batun a shrin Taba Ka ashe na wannan mako ya yi duba a kai. Daga kasa za a iya sauraon sauti
Najeriya : Kungiyar ASUU ta zarce da yajin aiki
ASUU makwanni takwas na karin yajin aiki a Najeriya.
Manchester ta doke Tottenham a wasan premier lig na Ingila
An fafata a wasannin Lig na premier a Ingila da wasannin Lig na Bundesliga a Jamus.
Tarihin Sarauniya daurama
Shirin na dauke da tarihin sarauniyar Daura ta biyu "sarauniya Daurama" wacce ta mulki Daura a matsayin sarauniya ta 12 a cikin jerin sarakuna.
Shirin Safe.
A cikin shirin za aji cewa a Najeriya karuwar yaduwar makaman kare kai daga hare-haren 'yan ta'adda na kara haddasa fargaba ga makomar zaben 2023 dake tafe a kasar.
Shafin da ya wuce
Shafi 72 daga 200
Shafi na gaba