You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Hira da Kabir Dakata
Tattaunawa kan afuwar da gwamnatin Shugaba Buhari ta yi wa wasu tsoffin gwamnonin da ke zaman gidan kaso bisa laifin cin hanci da rashawa.
Takaddama kan yaki da rashawa a Najeriya
Danbarwa ta barke a Najeriya bayan umarnin gwamnati na sakin tsoffin gwamnonin da suka sace makuden kudadde.
Takaddama kan yaki da rashawa
Yan Najeriya na dasa ayar tambaya kan afuwar da gwamnatin Shugaba Buhari ta yi wa wasu tsoffin gwamnonin da ke zaman gidan kaso bisa laifin cin hanci da rashawa.
MDD za ta taimaka wa Afirka saboda yunwa
MDD za ta taimaka wa Afirka saboda yunwa
Shirin Rana.
A cikin shirin za a ji cewa hukumar zaben Najeriya ta ce kaso 45 cikin dari na sabbin rijistar sunayem masu zaben da aka dauka sun lalace, watanni kalilan a gabanin babban zaben Najeriya na 2023.
Najeriya za ta kiyada al'umarta a badi
Najeriya ta shirya aikin kididdige 'yan kasarta, bayan tsawon lokaci ba tare da yin haka ba.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa a yayin da Najeriya ke ci gaba da fuskantar barazana a bangaren tsaro, a wannan Alhamis majalisar tsoffin shugabannin kasar sun gana da Shugaba Muhammadu Buhari. Ministar harkokin wajen Jamus Annalena Baerbock ta yi kira ga kasashen duniya da su kai wa wasu kasashen Afirka dauki musamman wadanda ke fuskntar matsalar karancin abinci
Jirgin ruwa ya kashe mutane a Najeriya
Wani jirgnin ruwa ya nitse a jihar Sokoto inda bayanai suka tabbatar da salwantar rayuka. Mutane 35 ne a cikin jirgin.
Najeriya: An gano kura-kurai a rijistar masu zabe
INEC ta nuna damuwa a kan abin da ta gano na cewa kashi 45 na mutanen da suka yi sabuwar rijistar jefa kuri’a ta lalace.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji ministar harkokin wajen Jamus Annalena Baerbock na ziyarar aiki a jamhuriyar Nijar..
Makadin Piano a Jihar Kano Najeriya
Wani matashi mawaki da ke jihar kano a Najeriya ya yi fice wajen kidan zamani na Piano
Najeriya: Musulmi na Azumi cikin tsananin zafin rana
Musulmi na Azumi cikin tsananin zafi a kasashen Afirka
Himma dai Matasa
Wani matashi a jihar Katsinan Najeriya da ya kammala karatun Diploma babu aikin yi ya kirkiro injin kyankyasar kaji mai amfani da wutar lantarki da gas da kuma hasken rana.
Shirin Yamma
Shirin na dauke da shirin kasashen Turai na sayen iskar gas daga Najeriya. Sai batun yajin aiki da malaman jamio'in Najeriya suka ce ba gudu ba ja da baya. A Nijar kuwa, an horas da matasa kan al'amuran siyasa da kishin kasa.
Shirin Rana
Samar da karin iskar gas daga Najeriya zuwa Turai
Turai ta bayyana bukatar kara yawan makamashin iskar gas da take saye daga Najeiya biyo bayan kutsen Rasha a Ukraine.
Shirin Yamma
Mohammad Shahbaz Sharif ya dauki madafun iko a matsayin sabon firamnistan Pakistan
Najeriya: Osinbajo na neman yin takara
Osinbanjo na neman ya gaji Buhari
Abu Namu: Abu Namu: Mata a gidan aure
Yadda iyaye maza suka saki ragamar shugabancin gidansu ga mata
Shirin Safe.
A cikin shirin za a jii cewa a Najeriya kuwa Kungiyoyin matan kasar ne ke tofa albarkacin bakin su bayan da Jam’iyyar APC mai mulki ta bayyana bayar da takardar takara kyauta ga duk macen da ke son tsayawa takara a babban zaben da ke tafe.
Mahara sun kashe farararen hula 30 a Filato
Filato: Yan bindiga sun kashe fararaen hula fiye da 30
Najeriya na fama da rashin wutar lantarki
Hukumomi a Najeriya sun dora alhakin matsalar daukewar lantarki a Najeriya a kan ayyukan wasu bata-gari.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa al'ummar jihar Zamfara na mayar da martani kan manyan motoci na alfarma da gwamnatin jihar ta ba wa sarakunan gargajiya don inganta tsaro.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji a Najeriya daukan mataki na toshe layyukan wayar tarho da basu da rijista da gwamnatin kasar ta yi a kokari na kyautata yanayin tsaro ya sanya duba tasirin da hakan zai yi ga kawo karshen matsalar a kasar.
Kotun Najeriya ta ce a bai wa mata kasonsu
A Najeriya wata kotu ta umurci gwamnatin kasar da ta kebe kashi 35 na mukamai ga mata domin su ma su cimma burinsu.
Dandalin Matasa: 07.04.2022
Tasiri da kuma rawar da aikin hidimar kasa ga rayuwar 'yan Najeriya.
Sauye-sauye a jam'iyyun Najeriya
An fara ganin sauye-sauye a jam'iyyun Najeriya
Shirin Safe
Majalisar dokokin Jamus ta Bundestag, tana muhawara bisa duba matakan yuwuwar saka dokar tilasta allurar riga-kafin chutar coronavirus.
PDP na niyar watsi da karba-karba a 2023
A kokarin kauce wa rikicin cikin gida, PDP ta bude takarar shugaban kasa zuwa ga daukacin sassan tarayyar Najeriya.
PDP za ta yi watsi da karba-karba a 2023
A kokarin kauce wa rikicin cikin gida, PDP ta bude takarar shugaban kasa zuwa ga daukacin sassan tarayyar Najeriya.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa bangarori dabam-daban a jihar Kano da ke arewacin Najeriya na mayar martani bayan da wata babbar kotu a jiya ta yanke wa matashin nan Mubarak Bala hukuncin shekara 24 a gidan yari. Kudin Naira na ci gaba da faduwa warwas a kasuwaninn duniya, wanda a sakamakon haka frashin kaya ya yi tashin gobzron zabi.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji a Najeriya masana da dama da sauran al’umma na ta bayyana mafita dangane da kauce wa fadawa cikin matsanacin karancin abinci ga jihohi sama da 20 na kasar.
Kotu ta daure Mubarak Bala bisa yin sabo
Kotu ta yanke wa Mubarak Bala hukuncin zanam gidan kaso na shekaru 24.
Kasashen Afirka ta Yamma na fuskantar yunwa
Mutane miliyan 27 na fama da matsalar yunwa a kasashen Afirka ta Yamma.
Matsalar yunwa a wasu kasashen yammacin Afirka
Jamhuriyar Nijar da Najeriya, Burkina Faso da Mali za su fuskanci matsalar yunwa mafi tsanani cikin shekaru 10.
Cinikin jakuna a Najeriya
Duk da yadda mutanan kasar China ke sayen fatar jakuna daga Najeria, har kawo yanzu matane a kasar ta Najeriya na ci gaba da gudanar da kasuwancin jakunan.
Ana taimakon lokacin Azumi
Taimakon lokacin Azumin Ramadan cikin kwanciyar hankali da kuma walwala a jihar Kebbi da ke Najeriya.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa shugabannin yankin Kudu maso gabashin Najeriya sun zargi gwamnatin tarayya da yin rikon sakainar kashi ga matsalar tsaron da ke addabar Najeriya. A Jamhuriyar Nijar kuwa fursunonin a gidan yarin Damagaram ne suka koka da karancin abincin bude baki a wannan watan na Ramadan.
Najeriya: Mabanbantan ra'ayi kan sojan haya
Kungiyar dattawa arewacin Najeriya ACF ta ce bata gamsu da daukar sojan haya ba.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji yadda a Najeriya takadama ta kuno kai bayan dakatar da babban limamin masallacin unguwar ‘yan majalisu da ke Abuja Sheikh Nura Khalid a kan sukar tabarbarewar rashin tsaro a kasar.
Abu Namu: 30.03.22
Yin kayan azumi wanda aka fi sani da gara da iyaye ke yiwa ‘ya’yansu mata da suka yi aure wata al’ada ce da ta samo asali daga iyaye da kakani a tsakanin al'ummar Hausa Fulani. Sai dai a wannan zamani an samu koma bayan hakan. Saurari cikakken bayani a wannan shiri na Abu Namu.
Shirin Yamma
Acikin shirin za a ji shirin Amsoshin Takardunku da shirin Ra'ayin Malamai da wasu daga cikin wasikun da kuka aiko don bayyana ra'ayoyinku.
Shirin Rana
Kimanin fararen hula 20 ne aka halaka a yayin wani hari da aka kai da 'talatainin dare' a wata mahakar zinare da ke Burkina Faso.
Shirin Yamma.
A cikin za a ji shirin Darasin Rayuwa da Shirin Ji Ka Karu kana za a ji shirin Ra'ayin Malamai wanda a wannan makon ya duba batun tabarbarewar tsaro a yankin arewacin Najeriya.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa an fara kai taimakon kayayakin abinci da na more rayuwa ga masu karamin karfi a wasu sassan Najeriya a daidai lokacin da ake sa ran soma watan azumin Ramadan a wannan Asabar. A yayin da ita kuwa gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta buda wani shiri na siyar da kayayakin abinci a cikin farashi mai rahusa a wani yunkuri na rage radadin wahalhalun da jama'a ke fuskanta.
Ramadan: Kungiyoyi sun tallafi talakawan Najeriya
Ramadan: Kungiyoyi da ‘yan siyasa sun tallafa wa gajiyayyu a Najeriya.
Daruruwan ‘yan bindiga na yawo da makamai a Najeriya
Guiwar ‘yan Najeriya ta fara yin sanyi kan tsaron kasar.
Shirin Rana.
A cikin shirin za ji cewa kwanaki hudu bayan wani kazamin harin 'yan bindiga kan jirgin kasan nan mai jigilar fasinja daga Kaduna zuwa Abuja a Najeriya, gwamnan Kaduna Malam Nasiru el-Rufa'i ya yi tozali da shugaban kasa a yau don tattauna matsalolin tsaro da ke kara ta'azzara a jihar.
Lafiya Jari 01.04.2022
Kiba cuta ce da a baya-bayan nan ke addabar wasu 'yan Najeriya. A cikin shirinmu na kiwon lafiya na wannan makon, mun duba yadda za a kauce wa matsalolin da teba ke haifar wa dan Adam.
'Yan bindiga sun yi kisa a jirgin kasar Kaduna zuwa Abuja
'Yan bindiga sun firgita masu hawa jirgin kasa a Najeriya
Shafin da ya wuce
Shafi 71 daga 200
Shafi na gaba