You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Matashi mai noman albasa a Sakkwato
A kokarinsa na rufawa kai asiri, wani matashi a jihar Sakkwaton Najeriya ya rungumi sana'ar noman albasa da rani.
Shirin Safe
Shugaba Recep Tayyip Erdogan na Turkiyya ya bayyana shirin fadada mayar da 'yan gudun hijira na kasar Siriya zuwa gida.
Najeriya: Guterres ya kai ziyara Borno
Jihar Borno da ke Najeriya, ta karbi bakuncin Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za ji cewa a yayin da ake ci gaba da bukukwan karamar salla a wasu sassa dabam-daban na duniya, yankin arewa maso gabashin Najeriya bukukuwan sallar na gudana ne a cikin yanayi na fargaba.
Amsoshin Takardunku: 30.04.2022
Ko kun san tarihin kofofin da ke cikin jihar Sakkwato a Najeriya? Shirin Amsoshin Takardunku.
Shirin Rana
Za a ji yadda musulmai suka gudanar da shagulgulan Sallah a kasashen Najeriya da Nijar
Halin kunci yayin bukukuwan Sallah
An gudana da bukukuwan Sallah Karama, yayin da al'umma ke cikin halin mastin rayuwa da rashin tsaro a Najeriya.
Mace-mace a rushewar wani gini a Lagos
Hukumomin agaji na Najeriya suka ce mutane takwas sun mutu sakamakon rushewar bene mai hawa uku a Ebute-Metta ta Lagos.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya wasan buya ake yi tsakanin samari da 'yan mata a kan kayan sallah. A Nijar kuwa, gwamnatin kasar zata kafa wata sabuwar hukuma don kula da hana saurin yaduwar al'umma a kasar da ke zama mafi yaduwar al'umma a duniya.
Kungiyar NLC na shirin shiga yajin aiki na gargadi
Kungiyar kodago ta Najeriya NLC na yajin aikin matsa wa gwamnati lamba don ta biya wa malaman jami'o'i na ASUU bukatunsu
NLC na shirin shiga yajin aiki
Kungiyar kodago ta Najeriya NLC na yajin aikin matsa wa gwamnati lamba don ta biya wa malaman jami'o'i na ASUU bukatunsu
Kungiyoyi sun damu kan komawar 'yan hijira Najeriya
Kungiyoyin agaji na nuna damuwa kan komar da wasu 'yan Najeriya da suka tsere wa rikici gidajensu a jihar Borno.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya dokar nan da majalisar dattawan kasar ta samar mai hukunta duk wanda aka kama ya biya masu garkuwa da jama'a kudin fansa na ci gaba da tayar da kura, a yayin da a Jamhuriyar Nijar a daidai lokacin da azumin watan Ramadana ke bankwana bukukuwan karamar Sallah ne ke hana wasu magidanda barci duba da yadda kayayaki suka yi tsada.
Shirin rana
A Najeriya al'ummar jihar Zamfara na cigaba da tsokaci kan sauke wasu sarakunan gargajiya da gwamnatin jihar ta yi bisa zarginsu da taimakawa Yan bindiga.
Rigimar takara bisa mukami a gwamnatocin Najeriya
A Najeriya, ana dada fuskantar rudani a tsakanin jihohi da tarraya bisa makomar nadaddun da ke bukatar takara.
Rigimar takara bisa mukami a gwamnatocin Najeriya
A Najeriya, ana dada fuskantar rudani a tsakanin jihohi da tarraya bisa makomar nadaddun da ke bukatar takara.
Shirin Yamma
Gwamnatocin mulkin soja na kasashen Burkina Faso da Guinea sun bukaci karin lokacin domin gabatar da jadawalin zabe ga kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma ECOWAS/CEDEOA.
Najeriya: Rikicin ASUU da gwamnati, tura ta kai bango
Najeriya: Watanni uku na yajin aiki har yanzu an kasa cimma matsaya tsakanin gwamnati da ASUU
Rahoto kan matakin Najeriya na dakatar da albashin ASUU
HdM: Mai na'urar ba wa fanka caji
Muhammad Abdulkadir Umar Mai Anini fasihin matashi ne tun yana yaro. Ya kirkiri fasahar hada wa fanka baturan da ke kara mata cajin da za ta yi akalla kwana guda tana aiki ba tare da matsala ba.
HdM: Mai na'urar ba wa fanka caji
Najeriya: Matashin da ya kirkiri fasahar da ke fanka na jimawa tana caji.
Bala Mohammed ya gode wa Dattawan Arewacin Najeriya
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya gode wa Dattawan Arewacin Najeriya a bisa zabar sa cikin mutanen da suke son PDP ta tsayar da su takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP.
Shirin Safe
Gwamnatin Sudan ta kara tura dakaru zuwa yankin yammacin Darfur, bayan mutuwar fiye da mutane 175 cikin rikicin da ya barke a kwanaki biyar da suka gabata.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa shugaba Emmanuel Macron na Faransa da ya sake lashe zaben kasar a karo na biyu ya sha alwashin kara inganta sha'anin mulkinsa. A Najeriya dabarwar siyasa ce ta kunno kai a cikin babban jam'iyyar adawa ta PDP kan takarara shugabanci.
Matsalar cutar Laka
Baya ga hadari da ka iya shafar lafiyar laka, akwai yanayin gudanar da rayuwar yau da kullum da ka iya haifar da matsala ga lakar jikin dan adam kamar yadda za a ji daga bakin Dr Saidu Zakari, babban likita a asibitin gwamnati na jahar Kaduna a Arewacin Najeriya
Najeriya: Rikicin 'yan takarar shugaban kasa a PDP
Rikici tsakanin 'yan takarar shugaban kasa a PDP
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa a daidai lokacin da ake tunawa da ranar yaki da zazzabin cizon sauro a duniya, gwamnatin Najeriya ta bayyana damuwa kan yawaitar mace-macen da ake samu a sanadiyar sanadin cutar, a yayin da a Jamhuriyar Nijar kuwa wasu matasa fiye da 100 ne suka samu horon kwanbaki kan abun da ya shafi sanan’o‘i da kuma samun masu hannun jari.
Gobarar mai ta kashe mutane a Najeriya
Gomman mutane sun salwanta a wani hadarin da ya auku a wata matatar mai ta bayan fage a jihar Ribas.
An kai samame mabuyar 'yan Ipob
Rundunar 'yan sandar Najeriya ta yi nasarar kama wasu 'yan rajin Biafra na Kungiyar IPOB a jahar Imo.
Tsohon shugaban Najeriya Jonathan na tunanin sake yin takara
Tsohon shugaban Najeriya Jonathan na tunanin sake yin takara
Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ce ya fara tuntuba da nufin sake tsayawa takara a zaben 2023.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa al'umma Musulmai a Najeriya sun fara kewar azumin watan Ramadan yayin da aka shiga goman karshe na watan mai falala. Ita kuwa kasar Kamaru ta kulla yarjejeniya aikin tsaro ne da kasar Rasha.
Shirin Yamma
A cikin shirn za a ji cewa 'yan takara dama sauran al'umma magoya bayan Jam'iyyar APC a jihohin Katsina da Zamfara na cigaba da martani kan tsadar takardun tsawaya takara da Jam'iyyar ta fitar.
Shirin Rana
A cikin shirin a yayin da dakarun Rasha ke dab da kwace iko da birnin Mariupol, da alama nahiyar Afirka ta rabu, kan daukar bangare a rikicin.
Tallafi ga mabukata lokacin Azumi
Ana samun wasu da ke taimaka wa marasa karfi a yankunan da rayuwa ta tsananta a Najeriya ta Arewa.
Najeriya: Boko Haram ta kai hari a Gaidam
Mayakan Boko Haram sun yi wa wasu mutane 11 yankan rago a arewacin Najeriya.
Ana kokawa da tsadar takara a jam'iyyar APC
‘Yan siyasa a Najeriya, sun fara mayar da martani kan yadda jam'iyyar APC mai mulki ta tsawwala kudin neman takara.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan labaran duniya za a ji halin da ake ciki a kasar Chadi, shekara guda bayan mutuwar tsohun shugaban kasar Idris Deby Itno. A Najeriya kuwa abun fashewa ne ya yi sanadiyar mutuwar mutane uku yayin da wasu 19 suka jikkata a jihar Taraba.
Kaduna: Matashiya mai sarrafa da 'ya'yan itace
Aisha Adamu Ladan ta kirkiri kamfanin sayar da garin goroba da taura da sauran ‘ya’yan itace da ake yin shayi da su.
Buhari ya gana da gwamnan Imo kan matsalar tsaro
Shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya gana da gwamnan jihar Imo kan matsalolin tsaro.
Najeriya: Rawar taimakon marasa lafiya
A garin kaduna an sami wani matashi ya kirkiri wata rawar gargajiya ta warkar da marasa lafiya ta hanyar cire masu damuwa.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi matsalar ruwan sha a kauyukan jihar Taraba a Najeriya da yanda wasu ke nuna shirinsu na kaurace wa zabi a Najeriya. A Nijar kuwa kokari ake yi na fadakarwa game da cutar daji.
Shirin Safe.
A cikin shirin za aji cewa ana samun masu kwarara addinin Kirista a irin wannan lokaci na bukukuwan Ista a Jamus.
Bukukuwan Ista a cikin kalubalen tsaro a Najeriya
A wasu yankunan arewacin Najeriya, hare-haren kwanakin baya sun sa an dauki matakan tsaro a lokacin bukukuwan Ista.
Shirin Rana.
A cikin shirin za aji shirin Afirka a Mako da shirin Darasin Rayuwa da shirin Abu Namu da wasikun Masu sauraro, bayan an ji labaran duniya.
Sojin Najeriya sun kashe 'yan ta'adda fiye da 70
Najeriya: Rundunar tsaro ta kashe mayakan jihadi fiye da 70 a yankin Tafkin Chadi
Shirin Rana
A ciki akwai shirin Ciniki da Masana'antu da shirin ku Shiga Kulob da Amsoshin Takardunku bayan kun saurari labaran duniya.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa a yayin da Najeriya ke ci gaba da fuskantar barazana a bangaren tsaro, majalisar tsoffin shugabannin kasar sun gana da Shugaba Muhammadu Buhari a makon da ke shirin karewa. Kungiyar dalibai a Jamhuriyar Nijar ta shiga takun saka da gwamnatin kasar bayan da ta ayyana matakin rijistar daliban da ke son jarabawar shiga jami'a ta intanet.
Shirin yamma
A Najeriya al'ummar jihar Filato na cigaba da bayyana ra'ayoyi Mabanbanta game da sakin tsohon gwamnan jihar Joshua Dariye daga gidan Fursuna da aka daure bisa laifin almundahana da kudaden kasa
Shirin Rana
Bayan labaran duniya, za a ji yadda ake aza ayar tambaya kan yakin da Najeriya ta ke yi da cin hanci da rashawa bayan yin afuwa ga wasu tsofaffin gwamnoni biyu da aka daure bisa laifin almundahana da kudaden kasa.
Shafin da ya wuce
Shafi 70 daga 200
Shafi na gaba