You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Lafiya Jari: 31.05.2022
Mutane da dama na fama da ciwon siga a Najeriya, sai dai yawancin majiyyatan ba sa iya bin dokokin da likitoci ke shimfida musu saboda tsadar rayuwa. Shirin Lafiya Jari.
Darasin Rayuwa: 01.06.2022
Shin ko kun san dalilin da ya sanya mata ba sa zuwa ko ina, idan suka fito takara a Najeriya? Shirin Darasin Rayuwa.
Najeriya: Tirka-tirka kafin zaben 2023
Rikicin cikin gida na kara kamari a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya da babbar jam'iyyar adawar kasar ta PDP.
Shirin yamma
Kotu a Abujan Najeriya ta bayar da umurnin karbe jami’ar Nok a jihar Kaduna da wasu manyan gidaje da tsohon daraktan kula da harkokin kudi a ma’aikatar lafiya ta kasar ya malaka ba bisa ka'ida ba.
Dandalin Matasa: 02.06.2022
Kalubale da kuma illar sha da ma tu'ammali da miyagun kwayoyi a Najeriya a tsakanin matasa.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi kokarin mahukuntan Najeriya na shawo kan sace-sacen mutane da dabbobi a Najeriya da yaye wasu tubabbun mayakan Boko Haram a Diffar Jamhuriyar Nijar da kokarin yaki da kyandar biri da ke yaduwa yanzu a duniya.
Shirin Yamma
Majiyoyin sharia daga birnin Nouakchott fadar gwamnatin kasar Mauritaniya sun ce za a tuhumi tsohon shugaban kasar Mohamed Ould Abdel Aziz tare da wasu mutane 11 kan zargin cin hanci da rashawa.
Rudani cikin jam'iyyar APC a Najeriya
Kan jiga-jigan 'ya'yan jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya na kara rarrabuwa, dangane da dan takarar shugaban kasa.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, ana hasashen cewa ta yiwu siyasar kabilanci ta bulla a babban zaben shekarar badi. A Jamhuriya Nijar, al'umma ne ke kokawa kan karin farashin man diesel da ma karancinsa, lamarin da haifar da karin wahalhalu na rayuwa.
Siyasar kabilanci a zaben Najeriya
Wasu 'yan siyasa a sassan kudu da tsakiyar Najeriya na sukar matakin tsayar da Atiku Abubakar da PDP ta yi a matsayin wanda zai yi mata takara a zaben 2023.
Taba Ka Lashe (25+26.05.2022)
Kungiyar DRPC na daga cikin kungiyoyi a jihar Jigawa da ke fadi-tashi wajen ganin sun ciyar da fannin ilimi gaba a Najeriya.
Yadda kabilanci ke shafar siyasar Najeriya
Wasu 'yan siyasa a Najeriya sun fara korafi kan tsayar da Atiku Abubakar da PDP ta yi a matsayin dan takararta.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji yadda ake ganin gazawar majalisar sojin rikon kwarya a Mali da Burkina Faso, a fagen yaki da kungiyoyi masu ikirarin jihadi a kasashen.
Shirin Yamma
A cikin shirin akwai rahotanni da labaran duniya daga sassa dabam-dabam.
Tattaunawa da Farfesa Kamilu Sani
Sharhin Farfesa Kamilu Sani Fagge kan kalubalen da manyan jam'iyyun siyasar Najeriya ke ciki a gabanin babban zaben 2023.
Najeriya: Kalubalen 'yan takarar shugaban kasa
Kalubalen da ke gaban manyan jam'iyyun siyasa biyu na APC mai mulki da PDP mai adawa a Najeriya.
Kalubalen 'yan takarar shugaban kasa
Hankalin 'yan Najeriya ya koma kan tarin kalubalen da ke gaban manyan jam'iyyun APC mai mulki da PDP mai adawa a gabanin babban zaben kasar na 2023.
Shirin Rana.
A cikin shirin za a ji cewa a Najetriya hukumar EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdul aziz Yari bisa zarginsa da handamar kudin kasa a yayin da hukumomi a kasar Gambiya suka bayyana fata na ganin an gurfanar da tsohon shugaban kasar Yahya Jameh a gaban kuliya bisa zarginsa da cin zarafin bil'Adama.
Najeriya: Gomman mutane sun kamu da kyandar biri
Hukumomi a Najeriya sun tabbatar da cewa mutane 21 sun kamu da cutar kyandar biri.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, masana na gargadi gabanin babban zaben Najeriya na shekarar 2023 sakamakon rigingimu da suka dabaibaye zaben fidda gwani. A Nijar kuwa, an yi baja kolin abinci da ake sarrafa daga kayayyakin da ake nomawa a cikin gida.
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi Ra'ayin Malamai wanda ya dubi zabukan fidda gwani a Najeriya da Amsohin Takardu da ya yi bayani kan bishiyar da ta fi dadewa a duniya da sauran wasu batutuwa.
Atiku ya samu tikitin yin takara a PDP
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ne, zai tsayawa jam'iyyar adawa ta PDP takarar a zaben 2023.
Shirin Rana: 29.05.2022
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoton martani kan zabe fitar da gwani na jam'iyyar PDP mai adawa, akwai sauran shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Shirin Safe: 29.05.2022
A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da shirinmu na Sharhunan Bayan Labarai, inda a ciki za ku ji rahoto kan cika shekaru 23 da koma kan tafarkin dimukuradiyya a Najeriya.
Shirin Rana
Mahukuntan Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango, sun bayyana dakatar da zirga-zirgar jiragen saman makwabciyarsu Ruwanda.
Shirin Yamma.
A Najeriya yayin da jam’iyyun siyasa suka gudanar da zaben fidda gwani na ‘yan takara a wasu jihohin, zaben na ‘yan takarar gwamnoni a jam’iyyun APC da PDP ya bar baya da kura.
Jonathan zai iya yin takarar shugaban kasa
Goodluck Jonathan zai iya yin takarar shugaban kasar Najeriya.
Shirin Rana
A Najeriya yayin da jam’iyyun siyasa suka gudanar da zaben fidda gwani na ‘yan takara a wasu jihohin, zaben na ‘yan takarar gwamnoni a jam’iyyun APC da PDP ya bar baya da kura.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni daga sassan duniya dama yadda zabukan fid da gwani na mukamin gwamna suka gudana a Najeriya.
Najeriya: Zabukan fid da gwani
Zaben fid da gwani a wasu jam'iyyun siyasa a Najeriya ya bar baya da kura.
Rahoton: Zaben fid da gwani a yankin Kudu maso gabashin Najeriya
Shirin Darasin Rayuwa
Marmarin kyakyawar zamantakewa tsakanin mabiya addinan Kirista da Musulunci a wasu yankunan Najeriya
Shirin Rana
Gwamnatin jihar Anambara da ke kudu maso gabashin Najeriya ta sanar da kafa dokar hana fita a kananan hukumomi 8 da ke jihar.
Siyasar zaben 'yan takara na jam'iyyu a Najeriya
Kwararru a siyasa sun koka da yadda kudi ke ci gaba da yin tasiri amma ba cancanta ba wajen fitar da 'yan takara.
Najeriya na shirin zaben 2023
Jam'iyyun siyasa a Najeriya na ci gaba da gudanar da zabukan fitar da gwani na 'yan takara a 2023.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa A yayin da zaben Najeriya na 2023 ke kara karatowa 'yan takara daga jam'iyyar APC maimulki na kauracewa hada hotunansu na yakin neman zabe da Shugaba Muhammadu Buhari. A Jamhuriyar Nijar kuwa rashin cika alkawarin da Faransa take daukar masu, ya fara kai makura ga tsoffin sojojin da suka taya Faransar yakin duniya na biyu.
Shirin Yamma: 25.05.2022
A cikin shirin muna tafe da bayani kan yunkurin Jamus na dakatar da wasu dokokin yaki da corona, a kan matafiya da ke shigowa kasar.
EFCC ta kama Rochas Okorocha a Abuja
Jami'an hukumar EFCC a Najeriya, sun kama tsohon gwamnan jihar Imo Sanata Rochas Okorocha a gidansa da ke birnin Abuja.
Fargabar samun ambaliyar ruwa a Najeriya
Rahoton Hukumar Kula da Yanayi da Sararin Samaniya a Najeriya, ta ce za a samu ambaliyar ruwa a jihohi 32 na kasar.
Shirin Rana
Najeriya: 'Yanci ga kananan hukumomi
Wata babbar kotun Najeriya ta yanke hukuncin bayar da kwarya-kwaryar 'yancin karabar kdui kai tsaye ga kananan hukumomi.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, al'ummar Igbo sun fara kokawar kan harin da 'yan bindiga ke kai wa yankinsu. Ita kuwa Jamus ta sha alwashi ci gaba da tallafawa kasar Nijar ta fannin tsaro yayin da al'umma a kasar Mali ke nuna gamsuwa da kamun ludayin mulkin soji a kasar.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa Jamhuriyar Nijar ta bukaci Jamus ta ci gaba da tsawaita wa'adin sojojinta da ke shirin karewa a karshen wannan shekara da zummar magance matsalolin ta'addanci da ke addabar kasar da ma yankin Sahel.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji wata kungiyar sulhunta mabiyan addinai a Najeriya ta ce dole sai mabiya sun mutunta addinan juna idan ana bukatar samun zaman lafiya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa rundunar sojin Najeriya ta mayar da martani kan sojojin da suke mika koken kara samun wurin zama da cin hanci da rashawa ke yi a tsakanin manyan dakarun kasar. A Kamru kuwa, 'yan aware na ci gaba da daukar mataka da za su tilasta wa gwamnatin kasar amincewa da bukatarsu ta musayar fursunoni.
Shirin Safe
Shirin Rana: 20.05.2020
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni d suka har da batun dokar hana amfani da baburan haya da aka fi sani da Okada a wasu kananan hukumomin jihar Lagos da ke Tarayyar Najeriya. Akwai sauran rahotanni da ma shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.
Taron kawar da fatara a Najeriya
Najeriya na kokarin tsara wa shugabanni manufofin tattalin arziki don rage fatara a tsakanin mutanenta.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji 'yan uwan fasinjojin da 'yan bindiga suka yi awon gaba da su a jirgin kasa da ke hanyar Abuja zuwa Kaduna na kira ga mahukunta na neman a dakatar da komawa aiki da jirgin har sai an sako 'yan uwansu.
Kaduna: Cafke wadnada suka sace dalibai
'Yan sandan Najeriya sun kama wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a sace daliban kwalejin Greenfield a jihar Kaduna.
Shafin da ya wuce
Shafi 68 daga 200
Shafi na gaba