You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Najeriya: APC na cikin rudani kan mataimakin Tinubu
Yayin da lokaci ke kurewa kan mataimakin shugaban kasa, jam'iyyar APC a Najeriya ta bar ‘yan kasar cikin duhu.
Najeriya: APC na cikin rudani kan mataimakin Tinubu
Yayin da lokaci ke kurewa kan mataimakin shugaban kasa, jam'iyyar APC a Najeriya ta bar ‘yan kasar cikin duhu.
Najeriya: Cinkin jarirai a yankin kudanci
Fataucin 'yan mata a Jihar Anambra
PDP: Atiku ya zabi Okowa a matsayin mataimaki
Atiku ya zabi wanda zai yi masa mataimaki
Shirin Rana: 18.06.2022
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni ciki har da na inda aka kwanaa a batun tikitin Euro tara da gwamnatin Jamus ta samarwa da 'yan kasar har tsawon watanni uku. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Shirin Safe
A cikin shirin akwai labarai da rahotanni dabam-dabam.
Shirin Yamma
Za a ji yadda matasa dalibai ke shiga harkar shaye-shaayen miyagun kwayoyi sakamakon dogon yajin aikin jami'oi a Najeriya
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji yadda al'umma a jamhuriyar Nijar ke jinjina ga sojojin kasar bisa nasarar dakile wani gagarimin harin da 'yan ta’adda suka kaddamar kan wani ayarin jami’an tsaron kasar.
Najeriya da Nijar: Fina-finan Hausa
Bikin kaddamar da kamfanin fina-finan Hausa na Najeriya da Nijar, ya samu halartar masu ruwa da tsaki na kasashen biyu.
Najeriya ta gaza nasara kan Malabu
Matrani kan gaza cimma nasara da gwamnatin Najeriya ta yi, a shari'ar badakalar mai ta Malabu da JP Morgan.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, Najeriya na son kafafen sada zumunta na zamani su rika bata bayanai na mutanen da ake zargin ka iya zama barazana ga rayuwar al'umma. A Nijar kuma wasu kungiyoyin fararen hula ne suka gudanar da taron wayar da kan al'umma kan mahimmancin bibiyar kasafin kudin kasa.
Taba Ka Lashe: 08.06.2022
Shirin ya yi nazari kan yadda mutane musamman a kasar Hausa, ke yin adashi domin taimakon kansu.
Najeriya: Kokarin sabunta katin zabe
'Yan Najeriya na ci gaba da kokarin sabunta katinsu na zabe wato PVC, gabanin zaben 2023 da ke tafe.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji a karo na hudu ke nan cikin wannan shekara da ake dauke wutar lantarki dungurugun a fadin Najeriya saboda wasu matsalolin.
Illolin durkushewar wutar lantarki
Injiniya Atiku Tambuwal tsohon shugaban kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya ya yi tsokaci kan illolin durkushewar wutar lantarki ga tattalin arzikin Najeriya.
Durkushewar lantarki a Najeriya
Rahoton ya duba halin da Najeriya ta tsinci kai na durkushewar wutar lantarki a sakamakon yadda manyan biranen da dama suka kasance cikin duhu.
Abu Namu 08.06.2022
Shirin ya duba yadda wasu iyaye ke fama da yara masu tawayar nakasa da har a wani lokaci suke bayar da su haya don yin bara a yankunan jahar Jigawa da ke Najeriya.
Durkushewar wutar lantarki a Najeriya
Najeriya ta sake fuskatar durkushewar wutar lantarki bayan da biranen da dama suka kasance cikin duhu.
Amsoshin Takardunku 11.06.2022
Shirin ya amsa tambayoyi kan yadda ake zaben wakilai da aka fi sani da Delegates a tsarin zaben Najeriya da kuma alamomin cutar kyandar birrai ta Monkey pox.
Shirin Safe
A cikin shirin akwai labarai da rahotanni daga bangarorin duniya dabam-dabam.
Shirin Darasin Rayuwa kan faduwa a zabe a Najeriya
A yayin da manyan jam'iyyun Najeriya suka kammala zabukan tantance gwani da ya samar da 'yan takara da za su fafata a zaben gama-gari na kasar na badi, 'yan takara da suka sha kaye a zaben na ci gaba da rayuwa cikin damuwa.
APC: Tsaka mai wuya neman mataimakin shugaba
Bola Tinubu na APC da Atiku Abubakar na PDP da sauran 'yan takara na neman mataimaka a zaben da ke tafe na Najeriya.
Yakin Ukraine na ci gaba da haddasa tashin farashi a Afirka
Ruwanda ta samu nasara kan shugabanci na gari shekaru bayan kisan kare dangi da kasar ta fuskanta a shekarar 1994.
'Yan bindiga sun kashe mutane a Kaduna
Wasu mahara dauke da muggan makamai, sun salwantar da rayuka a wani hari da suka kai a jihar Kadunan Najeriya.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi hasashen yiwuwar kananan jam'iyyu za su iya yin tasiri a zabukan Najeriya. A Nijar akwai matsalar daukar ciki da 'yan mata marasa aure ke yi da ma kashe abin da suke haihuwa. A Kamaru kuwa take hakkin dalibai a makarantun Allo ne ke ci wa jama'a tuwo a kwarya.
Najeriya: Cancanta ko kudi a zaben fidda gwani?
'Yan takara da dama da suka yi fice sun fadi a zaben fidda gwani a jam'iyyun siyasar Najeriya.
Shirin Rana: 09.06.2022
A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da rahotanni ciki har da na wani mummunan hari da wasu da ake zargin 'yan ta'addan ISWAP ne, suka kai a jihar Borno da ke yankin Arewa maso Gabashin Najeriya. Akwai sauran rahotanni da sauran shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Taushen Fage, al'adar samari da 'yan mata
A jihar Jigawa da ke Najeriya har yanzu ana gudanar bukukuwar al'adar nan ta "Taushen Fage", wacce a ciki 'yan mata da samari kan yi tozali har ta kai su ga aure, duk da bayyanar wasu ababen zamani da ke gurbata al'adun da al'umma ke rike da su a wasu sassan Najeriya.
Babban zaben Najeriya na 2023
Zaben Najeriya na 2023 ya kankama bayan da jam'iyyun siyasa suka fitar da gwani
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa jam'iyyar APC ta zabi sanata Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda zai tsaya takara a zaben watan fabrairun shekarar 2023 da za a gudanar a Najeriya. Sai dai duk da nasarar da yayi a gaban abokan hamayarsa ciki har da mataimakin shugaban kasar Najeriya sanata Bola Tinubu ka iya fuskantar wasu muhimman kalubale.
Najeriya: Tinubu zai wa APC takara
Tsohon gwamnan jihar Legas a Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ne zai yi wa jam'iyyar APC mai mulki takara.
Shirin Rana.
A cikin shirin za a ji cewa tsohon gwamnan Legas Bola Ahmed Tinubu na gab da lashe zaben fidda gwani a jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya bayan da ya samu kuri'u mafi yawa na wakilan jam'iyyar.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi siyasar APC mai mulkin Najeriya wadda ke zabenta na fidda gwanin dan takarar shugaban kasa. A Ghana akwai barazanar durkushewar harkokin cinikayyar kifi. A Nijar kuwa tsadar kayan abinci ya sanya majalisar gayyato ministan ciniki na kasar domin yi mata bayani kan matakan da gwamnati ke dauka.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji mahukuntan karamar hukumar Jibiya a jihar Katsina sun tabbatar da yin garkuwa da mutane 80 mata da kananan yara a yankin dake iyaka da jamhuriyar Niger.
Shirin Rana
A cikin za a ji har kawo yanzu al'umma a Najeriya na cigaba da tururuwa a lardin Owo don numuna alhininsu bisa farmakin da a ka kai wa masu ibada a coci da ke jihar Ondo.
Najeriya: Kimanin mutane 50 sun mutu a harin Coci
Wani hari da aka kai a Cocin Katolika da ke garin Owo a jihar Ondon Najeriya ya janyo asarar rayukan mutane 50.
Taba Ka Lashe 07.06.2022
Wata kungiya a Najeriya, ta dukufa wajen daukar nauyin karatun marayu tun daga matakin Firamare har zuwa jami’a.
Jam'iyyar APC na fama da dabaibayi a Najeriya
A Najeriya, yayin da jam'iyyar APC mai mulki ke gab da taron fidda gwani da zai ja ragamarta a babban zabe, ‘ya‘yanta na dada fadawa rikicin neman samun zakara mai sa'a.
Jam'iyyar APC na fama da dabaibayi a Najeriya
‘Ya‘yan jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya na dada fadawa rikicin neman samun zakara mai sa'a a zaben 2023.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa manoma a jihar Adamawan Najeriya na kokawa kan yadda tsutsotsi ke yi wa amfanin gonarsu barna a daminar bana. A Nijar kuwa dabobbi ne ke mutuwa saboda karancin abinci duk da kudin da gwamantin kasar ke warewa don ciyar da dabobbin.
Shirin Yamma
Za a ji wastin da 'yan farar hula a Sudan suka yi da tattaunawar neman kyautata harkokin mulki a kasar. A Najeriya akwai shirin da ya dubi dambarwar siyasar da ake ciki a kasar. An sace wani malamain addinin Kirista a jihar Kogin Najeriya bayan kashe wasu mabiya a kudancin kasar.
An sace wani limamin Kirista a Najeriya
Rahotanni daga Najeriya, sun tabbatar da sace wani malamin addinin Kirista a jihar Kogi da ke tsakiyar kasar.
'Yan bindiga sun kashe mutane a Coci
Mahara sun kashe mutane kusan 50 yayin da suke ibada a cikin wata majami'a a kudancin Najeriya.
Shirin Rana.
A cikin shirin za a ji shirin Afirka a Mako shirin da ke bitar wasu daga cikin muhimman batutuwan da suka dauki hankali a nahiyar Afirka a wannan makon mai karewa.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Legas a Najeriya ta fara daukar matakin yaye taualauci tsakanin matasa ta hanyar samar da guraben ayyukan yi, a yayin da kungiyoyin jin kai da dama sun janye ayyukan su a yankin Arewa maso gabashin Najeriya tun bayan da yaki tsakanin Russia da Ukrain ya kankama.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa shugabannin kasashen yankin yammacin Afirka karkashin jagorancin kungiyar ECOWAS na taron koli a Ghana.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa wasu fararen hula da sojan Majalisar Dinkin Duniya sun mutu a Mali sakamakon taka nakiya. Akwai shirin Afirka a Mako da ke bibiyar wasu muhimman batutuwan da suka dauki hankali a nahiyar Afirka.
Shirin Rana
A jamhuriyar Nijar gwamnatin kasar ce ta kulla yarjejeniyar inganta wutar lantarki a manya da biranen kasar da wasu kamfanonin tarayyar Jamus.
Jam'iyyar APC a Najeriya na cikin rudu
Gwagwarmayar neman magajin shugaban Najeriya, na neman farraka 'ya'yan jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
Kaduna : Shirin rarraba magunguna ta jiragen sama
Kaduna: Jirgin mara matuki a rarraba magunguna
Shafin da ya wuce
Shafi 67 daga 200
Shafi na gaba