You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Dagulewar lamuran tsaro a Najeriya
Al'amuran tsaro na ci gaba da rincabewa a Najeriya, inda hare-hare a baya-bayan nan ke tayar da hankalin 'yan kasar.
Shirin Safe
A cikin shirin za aji cewa mahajjata daga sassa dabam-dabam na duniya suke hawan Arafa, mataki na biyu na kololuwar aikin hajji. A yayin da ma'aikata ke murnan biyan albashi a Jamhuriyar Nijar, 'yan kasuwar dabbobi sun tsawwala farashi domin cin kazamar riba. Hukumomi a Jihar Kano sun gano wasu makarantun kiwon lafiya na boge da ke horar da dalibai ba bisa ka'ida ba.
Shirn Rana
Za'a ji halin da mazauna Abuja ke ciki na fargaba bayan harin da aka kai babban gidan yarin Kuje
Dandalin Matasa 07.07.2022
Rawar da marigayi Nura Mustapha ya taka cikin kungiyar 'yan wasan Hausa ta Kannywood a lokacin da yake raye.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya kwana daya bayan mummunan harin ta'addanci a gidan yarin Kuje da ke Abuja, 'yan bindiga sun kwace wasu garuruwa da dama a jihar Taraba, a yayin da 'an kasuwar kwari ta jihar Kano ke kokawa da rashin ciniki.
Daruruwan fursunoni sun tsere a Najeriya
'Yan Boko Haram na daga cikin wadanda suka tsere daga gidan yarin Kuje bayan hari.
kasuwannin dabbobi a Damagaram
A yayin da ake dab da soma bukukuwan babbar Sallah a sauran kasashen duniya, ana cigaba da hada-hadar dabbobin Layyah a yankin Damagaram na Jamhuriyar Nijar
Babban sakataren OPEC Sanusi Barkindo ya rasu
Babban sakataren OPEC Sanusi Barkindo ya rasu
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji a jihar Katisna da ke Najeriya jama'a da manazarta na tofa albarkacin bakin su game da harin da 'yan bindiga suka kai wa tawagar motocin shugaban kasar Muhammadu Buhari.
Shirin Yamma
Za a ji yadda kwarraru ke yi wa kungiyar ECOWAS kallon mai nuna bambanci wajen warware rigiginmu siyasa a Afrika. A Najeriya jam'iyyar PDP na daf da fadawa cikin wani sabon rikicin siyasa. A Nijar kuwa matasa ne ake fadakar da su muhimmanci kare mulkin dimukaradiyya.
Shirin Yamma.
A cikin shirin ,za ji cewa gwamnatin tarrayar Najeriya ta kara kudin fito kan shigo da kananan motoci cikin kasar, tuni karin ya fara jawo cece-kuce. A Jamhuriyar Nijar dubban maniyata basu samu tashi zuwa kasar saudiya ba duk da saura kwanaki kalilan hawan Arfa.
Shirin rana
A Najeriya alhazai na cikin mawuyacin hali bayan rufe filin jirgin saman saudiyya da kasar tayi
Najeriya ta kara kudin fiton kananan motoci
Gwamnatin ta ce karin wani kokari ne na kauce wa yawan matattun motoci, kuma ta tanadi biyan kudin fito bai daya.
Najeriya ta kara kudin fiton kananan motoci
Gwamnatin ta ce karin wani kokari ne na kauce wa yawan matattun motoci, kuma ta tanadi biyan kudin fito bai daya.
'Yan bindiga sun kashe sojin Najeriya 30
Abin takaici ne mutuwar sojojin da ke yunkurin ceto fararen hula, inji wani soja a fagen daga a yankin Shiroro na Niger.
Jamus: Yarjejeniyar mayar wa Najeriya kayan tarihi
Manyan jami'an diflomasiyya sun halarci bikin yarjejeniyar mayar wa Najeriya kayan tarihinta da ke Jamus.
Shirin Yamma
Cikin shirin Ruwanda ta cika shekaru sittin cif da samun ‘yancin kai. Al'ummar masarautar Benin da ke Najeriya sun cikeada farin cikin matakin Jamus na maida wasu kayayyakin tarihi da turawan kasar suka sace daga masarautar shekaru aru-arun da suka gabata.
Darasin Rayuwa 01.07.2022
A yayin da kakar zaben Najeriya ke kara karatowa, shirin na wannan makon ya dubi irin darasin rayuwar da bangar siyasa ke haifar wa 'yan siyasa da kuma matasan da ake tura wa su yi wannan dabi'a da ke sanadin asarar rayukan jama'a tare da kuma haddasa tashin hankali.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa yaki da sauyin yanyi na fuskantar barazana a arewacin Najeriya, inda hauhawar farashin iskar gaz ya sa magidanta rungumar gawayi a matsayin makamashin girki a yayin da Shugaba Mohamad Bazoum na Jamhuriyar Nijar ya sha alwashin farfadowa tattalin arzikin yankin Agadez mai arzikin ma'adanin uranium.
Shirin Yamma
Za a ji yadda wasu kamfanoni suka fara rufewa a Kano saboda tsadar man Diesel
Shirin Rana
Kasar Afirka ta Kudu da ake ganin fasalinta a kusan komai ya bambanta da sauran kasashen duniya, na fama da karuwar mutanen da ke rasa muhallinsu.
Kano: Yunkurin ci da gumin maniyyata
Maniyyata sama da 200 ne suka gudanar da zanga-zanga a harabar ofishin Hukumar Alhazai ta jihar Kano a Najeriya.
An yi garkuwa da 'yan China a Najeriya
‘Yan bindiga sun kashe mutane da dama tare da sace wasu 'yan kasar China a wata mahakar ma'adinai a jihar Niger.
Zanga-zangar maniyyata aikin hajji
Maniyyata sama da 200 ne suka gudanar da zanga-zanga a harabar ofishin Hukumar Alhazai ta Kano.
Shirin Safe
Cikin shirin akwai batun zaben jihar Osun da ake sa ran gudanarwa a ranar 10 ga watan Yuli da zanga-zangar da maniyata aikin Hajji suka yi a Kano saboda maye gurbinsu da suka ce an yi. 'Yan Afirka uku sun kafa tarihin zama 'yan majalisar dokoki a Jamus.
Saurari shirin rana
Rikicin rashin mallakar takardar shaidar kammala makarantar framare a tsakanin 'yan takara.
Rudani game da rashin takardun Tinubu da mataimakinsa
'Yan jam'iyyar APC sun fara jin kunyar rashin gabatar da shaidar karatun dan takararsu na shugaban kasa da mataimakinsa.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cibiyar nazarin bincike kan harsunan Najeriya ta Jami'ar Bayero da ke Kano ta fassara litattafan kimiyya da fasaha da lissafi na makarantun firamare da sakandire daga harshen Turancin Ingilishi zuwa Hausa.
Shirin Yamma
Cikin shirin akwai batun mutuwar 'yan cirani 30 a gabar ruwan Moroko a lokacin da suke kokarin tsallakawa zuwa spain.Gwamnatin Najeriya ta kadammar da filin kiwo da aka kebe domin samar da ciyawa da ruwa ga makiyaya.
'Yan ta'adda na tsananta hare-hare a Kaduna
Kaduna: Martani bayan da kungiyar 'yan ta'adda ta haramta tarukan siyasa
Shirin Safe
A cikin shirin akwai labarai da rahotanni daga bangarori dabam-dabam.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa masana tsaro dama al'ummar jihar Zamfara na cigaba da tsokaci kan matakin gwamnatin jihar na ba al'umma dama su mallaki makamai dan su kare kansu daga hare-haren 'yan bindiga. A jihar Agadaez ta Jamhuriyar Nijar an gudanar da taron hukumar kaurar jama'a ta Majalisar Dinkin Duniya domin duba aiyukan ci gaban al'umma da ake yi.
Najeriya: Buhari ya rantsar da sabon alkalin alkalai
Shugaba Muhammad Buhari ya rantsar da sabon alkalin alkalai na mai shari'a Olukayode Oriwoola.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji a Najeriya babban alkalin kasar Muhammad Ibrahim Tanko ya yi murabus.
Meye dalilan da ke sa yawan Habo?
Shirin ya duba wasu daga cikin dalilan da ke sanya yawan zubar da jini daga hanci, da ake kira "Habo", da ma illolin da ke tattare da shi, da matakan da ake dauka.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa shugaban Nijar Mohamed Bazoum ya yaba da kokarin dakarun kasar wajen yakin da suke da 'yan ta'addan Boko Haram a yankin Diffa
Shirin Rana.
A cikin shirin za ku ji cewa kasar Iran ta yi gwajin tauraron dan Adam, akwai kuma shirye-shirye masu kayatarwa kamar Ku shiga Kulob da shirin Zabi Sonka da shirin Abu Namu da Wasikun Masu sauraro.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa Ji Ka Karu wasan kwaikwayo ta Radio, da shirin zabi sonka don isar da sakonnin gaishe-gaishenku, da Ra'ayin Malamai, wanda ya duba irin matsalolin da aikin jarida ke fuskanta a kasashe da dama musamman ma na nahiyar Afirka da ke fama da rike-rikice.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, jam'iyyar Conservative da ke mulki a Birtaniya na cikin halin tsaka mai wuya bayan da ta sha kaye a zaben cike gurbin 'yan majalisar kasar. A Najeriya kuma za a ji abun da ya yi zafi, yayin da magoya bayan manyan jam'iyyun kasar ke sauya sheka zuwa wasu jam'iyyun.
Najeriya: An sace manoma 22 a kusa da Abuja
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ‘yan bindiga sun sace manoma 22 a gonakinsu da ke wajen Abuja babban birnin tarayya.
Manyan jam'iyyun Najeriya na rasa 'ya'yansu
Manyan jam'iyyun siyasar Najeriya na APC mai mulki da PDP ta adawa na ci gaba da rasa magoya bayansu wadanda ke ficewa.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji a Najeriya masu ruwa da tsaki a yankin Niger Delta sun gudanar da taro a jihar Akwa Ibom, kan halin da yankin ya shiga na gurbatar muhalli sakamakon ayyukan hako mai ba bisa ka'ida ba.
Kokarin sasantawa da ASUU a Najeriya
Bayan kwashe tsawon watanni malaman jami'o'in Najeriya na yajin aiki, akwai yiwuwar sasanta wa da gwamnati.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa matsalar karancin man fetur na ci gaba da ta'azzara a kusan ko ina a fadin Najeriya, a yayin da matsalolin tsaro ke addabar yankin Sahel, wasu kungiyoyin fararan hular yankin da na Turai na duba alakar demokradiyya da rashin zaman lafiya.
Tsofaffin sojoji za su yaki ta'addanci a Najeriya
A kokarin samar da sababbin dabarun yakar ta'addanci, rundunar sojojin Najeriya na shirin amfani da tsofaffin sojoji.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji yadda aka kammala taron yan jaridu na duniya da tashar DW ta shirya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya ana cikin halin fargaba bayan da 'yan bindiga suka far wa ayarin motocin maniyyatan hajjin bana da suka taso daga garin Isa zuwa birnin Sokoto. A Amirka kuwa an gudanar da musabakar Alkur'ani mai tsarki irinta ta farko.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa a yau ake ranar ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya a cikin shirin za a ji wasu 'yan gudun hijira a Jamhuriyar Nijar. A Jamus ana cigaba da taron shekara-shekara da 'yan jariun duniya ke halarta.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa an soma taron kolin 'yan jaridu na kasa da kasa a birnin Bonn da ke tarayyar Jamus.
An kai harin ta'addanci jihar Borno
Rahotanni daga Jihar Bornon Najeriya sun tabbatar da cewa mayaka sun kashe mutane 10.
Shafin da ya wuce
Shafi 66 daga 200
Shafi na gaba