You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Tattaunawa da Abdullahi Yelwa
Sharhin malamin Kwalejin Kimiya kan zanga-zangar nuna goyon baya ga malaman jami'o'in Najeriya da ke yajin aiki.
Yajin aikin ASUU ya tayar da kura a Kano
Yajin aikin ASUU ya tayar da kura a Kano a sakamakon zanga-zangar adawa da matakin gwamnatin Najeriya na yin burus da harkokin ilimi.
Najeriya na cikin rudanin rashin tsaro
Mahukuntan Najeriya sun yi watsi da barazanar barayin daji.
Muhimmancin noman ciyawa
Hira da sarkin Muri Abbas Tafida kan muhimmancin noman ciyawa da matakan dakile 'yan bindiga.
Shirin Safe
Za a ji yadda shugaban 'yan bindiga a jihar Zamfara ke cewa suna son a sasanta da gwamnati. An bayyana 'yan sandan kasar Ghana a matsayin mafiya cin hanci da rashawa a kasar. Talakawan Nijar na kokawa da tsadar kayan abinci da suka dogara da su.
Shirin Safe
A cikin shirin akwai rahotanni da labarai daga bangarori dabam-dabam.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji a Najeriya mahukuntan kasar na shirin haramta amfani da babura gami da ayyukan hakar ma'adinai.
Shirin dakatar da zirga-zirgar babura a Najeriya
Lamarin tsaro na kara ta'azara a Najeriya
Rayuwar mata cikin kalubale
Matan aure da marasa auren na fuskantar yaudara
Shirin Safe
Shirin na kunshe da yadda aka yi jana'izar tsohon dan siyasa a Nijar Sanoussi Tambari Jackou. Akwai yadda mawaka masu tsuma 'yan siyasa ke cin kasuwa a Najeriya. A Kamaru gwamnati ce ta yi garambawul ga manyan sojojin da ke samar da tsaro a yankin kasar mai amfani da Ingilishi.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa masu gidajen burodi a Najeriya sun tsunduma yajin aikin gama-gari, sakamakon tsadar kayayyakin hada burodin da suka ce sun fi karfinsu
Karin kudin ruwa karin matsi ga talaka
Masana na mayar da martani dangane da halin da talaka zai shiga, sakamkon karin kudin ruwa da babban bankin kasar ya yi.
Burodi na neman gagarar 'yan Najeriya
Yajin aikin masu gidajen gasa burodi a Najeriya, ya sanya al'umma cikin damuwa musamman ma masu kananan yara.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji al'umma a jihar Borno a Najeriya na murna da bude hanyar Maiduguri zuwa Damboa da ta jima a rufe saboda matsaloli na tsaro.
Tsada da kuncin rayuwa a Najeriya
Matsalar hauhawar farashin kayan masarufi a Najeriya, ta sanya babban bankin kasar karin kudin ruwa.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji martanin al'ummar jihar Kano da ke arewacin Najeriya bisa matakin dakatar da amfani da babur mai kafa uku na a daidaita sahu a wasu lokuta a fadin kasar.
An wanke Shell da Eni daga zargin cin hanci
Kotun Milan ta yi watsi da karar almundahana da aka zargi kamfanonin Eni da Shell da aikatawa a hako mai a Najeriya.
Najeriya: Sabon fasalin NNPC da zuba hannun jari
Shugaban Najeriya Mohammadu Buhari ya kaddamar da sabon kamfanin man kasar na NNPC.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi takaddama tsakanin 'yan sanda da masu harkar jari bola a jihar Taraba ta Najeriya da batun tazarar haihuwa a Nijar da matasa suka shigo ciki. Akwai ma zargin cin hanci da rashawa da kotu ke yi wa mutane ciki har da tsoffin firamnista a Guinea Conakry.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa a yayin da aka tafka wani ruwan sama kamar da bakin kwarya a yankin Damagaram, hukumar kwana-kwana ta tabbatar da samun mumunar ambaliya a nan gaba. Ruwan sama mai karfi ya haifar da ambaliyar ruwa a jihohin Arewa maso gabashin Najeriya inda ya raba mutane da gidajen su tare da raba hanyar Gombe Zuwa Bauchi.
Shirin Rana
A cikin shirin za ji cewa gwamnatin jihar Zamfara ta Najeriyat ta dakatar da Sarkin Yandoton-birni bayan da ya nada wani dan bindiga da yan sandan jihar Katsina ke nema ruwa a jallo. Kasa da yan awoyi da kamalla zaben gwamnan jihar Osuni, ra'ayi na ban-banta kan makomar zaben 2023 a tarrayar Najeriya.
Shirin Safee
A cikin shirin za a ji tasirin ziyarar shugaban Amirka Joe Biden a yankin Gabas Ta Tsakiya. Majalisar Dinkin Duniya ta nuna fargabar cewa ga dukkan alamu Najeriya ba ta daga cikin kasashe da za su cimma muradun karni. Jam'iyyun siyasa a kasar Chadi na ci gaba da kai ruwa rana ga batun sake shata makomar kasar bayan mutuwar marigayi Idriss Daby.
Ambaliyar ruwa a Afirka ta Yamma
Ambaliya a Najeriya ta shafe gidaje tare da datse hanyar Gombe da Bauchi da ta hada arewa maso gabas da wasu jihohi.
Ambaliyar ruwa a kasashen Afirka ta Yamma
Ambaliya a Najeriya ta shafe gidaje tare da datse hanyar Gombe da Bauchi da ta hada arewa maso gabas da wasu jihohi.
Ra'ayoyi na cin karo da juna kan zaben jihar Osun
Sa'o'i bayan kammala zaben gwamnan jihar Osun na kudancin Najeriya, ra'ayi na bambanta game da sakamakon zaben.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa jam'iyyar PDP ta kwace kujerar gwamna a hannun APC a azaben jihar Osun na kudancin Najeriya. Jirgin dakon kaya shake da makamai ya fadi a kasar Girka.
Najeriya: Jam'iyyar PDP ta kwace mulki a zaben Osun
Najeriya: Osun PDP ta yi nasarar lashe zaben gwamna.
Shirin Rana.
A cikin shirin za aji cewa A Najeriya fafatawa na kara tsanani tsakanin jam'iyyar APC mai mulki da babbar jam'iyyar adawa ta PDP, a zaben gwamnan jihar Osun da ake gudanarwa a Kudu maso Yammacin kasar.
Fafatawa mai zafi a zaben Osun
Najeriya: Zaben gwamnan jihar Osun na tafiya yadda ya kamata.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa Jamhuriyar Nijar ta kulla yarjejeniyar tsaro da kasashe makwabtanta Benin da Chadi, don dakile matsalar ta'addanci. Batun daukar mataimaki musulmi don yin takarar shugaban kasa a jm'iyyar APC a Najeriya, na ci gaba da tada kura a fagen siyasar kasar. 'Yan awaren Kamaru, sun fara lalata motocin al'ummar yankin masu dauke da lambobin gwamnati.
Makomar Yemi Osinbajo a siyasar Najeriya
Makomar Osinbajo a siyasar Najeriya
Najeriya: Tun bayan da ya sha kaye a zaben fidda gwani, Yemi Osinbajo na cikin tsaka mai wuya a jam'iyyar APC
Kalubalen maniyatan Afirka
Bayan janye dokokin annobar Corona, a wannan shekara maniyata daga kasashe da dama sun fuskanci kalubale a yayin aikin hajjin wannan shekara ciki har da na dawo da maniyata daga Saudiyya, bayan wasu masu yawa da suka kasa tafiya. Saurari shirin Darasin Rayuwa na wannan mako
Afirka a Jaridun Jamus: Turai na nuna sha'awar man Najeriya
Afirka a Jamridun Jamus: Najeriya na da ingantaccen tsari na tura mai mai tarin yawa da ke ba wa Turai sha'awa
Shirin Rana.
A cikin shirin za aji cewa yayin da duniya ke fuskantar barazanar karancin abinci sabdoa yakin Ukraine da wasu mastsaloli, Majalisar Dinkin Duniya ta gargadi kasashen nahiyar Afirka. Gwamnatin Najeriya, ta ce ba ta cimma wata yarejejeniya da kungiyar malaman jamiÄin kasar ba.
Najeriya: Ko za a magance cin-hanci?
An kadammar da sabuwar manhajar yin tonon silili ga masu cin-hanci da rashawa a Najeriya, domin ci-gaban kasar.
Siyasa gabanin zaben 2023 a Najeriya
Batun zabar mataimaki Musulmi da dan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar APC ya yi, ya janyo takaddama.
Yawuri: Halin da iyayen daliban ke ciki
DW ta tattauna da iyayen daliban makarantar Yawuri da aka sace, ga kuma faifen bidiyon tattaunawar ta kasance.
Kaduna: Ta'addanci ya hada kan al'umma
Hare-haren ta'addanci da masu na garkuwa da mutane, ya janyo hada kan al'umma da ke gaba da juna a Kaduna.
Buhari na son ya da kwallon mangoro
Shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya ce ya kagara sauka daga mulki, ya yasar da kwallon mangoro ya huta da kuda.
Nijar: Jigilar fasinja zuwa Najeriya
Kasahen Najeriya da Nijar da ke makwabtaka da juna, na da dadadden tarihi na kyakkyawar alaka a tsakaninsu.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji a jihar Katsina da ke Najeriya an rufe kusan asibitoci 70 saboda hare-haren 'yan bindiga.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa ana samun maban-bantan ra'ayoyin 'yan Najeriya bayan zaben dan takarar mataimakin shugaban kasa a karkashin inuwar jami´iyar APC. Jamhuriyar Nijar ta bi sahun sauran kasashen duniya na yin bikin raya ranar al’umma ta duniya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa al´ummar Najeriya na ci gaba da maida martani kan zabar dan takarar matemakin shugaban kasa a jam´iyyar APC mai mulkin Najeriya. A Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ana nuna damuwa a game da karuwar kalaman kiyayya a gyara fuska ga kundin tsarin mulkin kasar.
Gasar Bundesliga a Kadunan Najeriya
Kungiyar Bullet Fc Muchiya ce ta samu damar lashe gasar kofin Bundesliga na Kaduna wato Bundesliga Cup Kaduna a bana.
Ya dace Tinubu ya zabi Shettima mataimaki?
Makomar jam'iyyar APC, bayan da dan takarar neman shugaban kasa a karkashinta ya zabi Musulmi a matsayin mataimakinsa.
Musulmai ne za su yi wa APC takara a Najeriya
A Najeriya dan takarar shugabancin kasa a jam'iyya mai ci ya bayyana wani Musulmi a matsayin wanda zai taimaka masa.
Southampton ta sayi dan wasan Rangers
Kungiyar Southampton ta Ingila ta cefano dan wasan Najeriya Joe Aribo.
Bikin Sallah cikin matsin arziki da tsaro a Najeriya
Matakan da hukumomi suka dauka a Abuja na rufe wuraren shakatawa sun rage karsashin bikin Sallar Layyar bana.
Bikin Sallah cikin matsin arziki da tsaro a Najeriya
Matakan da hukumomi suka dauka a Abuja na rufe wuraren shakatawa sun rage armashin bikin Sallar Layyar bana.
Shafin da ya wuce
Shafi 65 daga 200
Shafi na gaba