You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa matsalar tsaro na ci gaba da ta#azzara tarayyar Najeriya a yayin da a Amirka wani mahari ya kai wa marubucin adabin nan da ya yi rubutun batanci ga Annabi Muhammad SAW hari da wuka a Amirka.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa dambawar siyasa da ta kunno kai a cikin babban jami'iyyar adawa ta PDP a Najeriya tsakanin 'yan takaran shugabancin kasar karkashin jami'iyyar. Gwamnatin Taliban a Afghanistan na ci gaba da kuntatawa 'yan cin mata a kasar.
Sabuwar dambarwa ta kunno kai a jam'iyyar PDP
Rikicin cikin gida a jam'iyyar PDP na kara yin kamari
Najeriya: Yan Filato na martani kan Dariye
'Yan jihar Filato a Najeriya na bayyana ra'ayoyi kan afuwar da shugaba Muhammadu Buhari ya yiwa Joshua dariye
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji a jihar Katsinan Najeriya mahukuntan jihar sun tabbatar da sace wasu makuden kudade a gidan gwamnati.
Kubutar da fasinjojin jirgin kasa daga hannun 'yan bindiga
Najeriya za ta kubutar da fasinjojin jirgin kasa daga hannun 'yan bindiga.
Faifen bidoyo kan Saratu Garba 'yar baiwa
Da alamu komawar Saratu Garba 'yar baiwa makaranta, ya karfafa gwiwar iyaye kan tura 'ya'ya mata makaranta.
PDP: Fuskantar adawa ko rikicin cikin gida?
Rikici na kara kazanta a babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya, tun bayan zaben fitar da dan takarar shugaban kasa.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji jami'an tsaro a tarayar Najeriya sun sha alwashin samar da tsaro a lokacin da za a gudanar da zaben gama gari a shekarar da ke tafe.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji majalisar dokokin jihar Katsina ta yi wani zaman gaggawa kan karuwar hare-haren 'yan bindiga a fadin jihar.
Shirin Rana: 09.08.2022
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni ciki har da batun kalubalen yajin aikin kungiyar ASUU ta malaman jami'o'i a Najeriya ga malaman. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Kare muhalli ta hanyar dashen itatuwa
Wasu matasa a jihar Katsina da ke Najeriya sun himmatu wajen kare mahalli ta hanyar dasa itatuwa su kuma raine su sannan su raba.
Martanin sakin tsaffin gwamnonin Najeriya
A Najeriya ana ci gaba da samun ra'ayoyi kan sakin tsaffin gwamnonin jihohi biyu da aka samu da laifin cin hanci.
Martanin sakin tsaffin gwamnonin Najeriya
A Najeriya musamman a jihohi biyu na Filato da Taraba ana ci gaba da samun ra'ayoyi masu saba wa juna kan sakin tsaffin gwamnonin jihohin da aka samu da laifin cin hanci.
Shirin kara harajin kiran waya
Gwamnatin Najeriya ta bijiro da shirin kara haraji da nufin kaucewa rikicin man fetur da ya bar kasar cikin rudani.
Gwamnati ta bijiro da shirin kara haraji
Gwamnatin tarrayar Najeriya ta cimma matsaya tare da bijiro da wani sabon shiri na kara jerin haraji da nufin kaucewa rikicin man fetur da ya bar kasar cikin rudani.
Shirin Safe
A Najeriya gwamnati ta ce ta fara daukar matakan kare makarantu daga hare-hare. A Najeriyar tsadar naman dabbobi da na kifi ta tilasta mutane komawa cin dodon kodi da sauran halittun cikin ruwa. Akwai ma bikin Biano a yankin Agadez na Nijar.
Shirin Rana.
A cikin shirin za a ji cewa wasu jirage hudu makare da abinci sun tashi daga gabobin ruwan Ukraine don fitar da hatsin kasar zuwa kasashen duniya. Kungiyar Tarayyar Afirka ta yi kakkausar kan luguden wutar da Isra'ila ke yi a zirin Gaza.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta fitar da wani sabon tsarin kariya ga makarantun bokon da ke fuskantar barazanar hare-haren 'yan bindiga, a Jamhuriyar Nijar kuwa bukuwan al'ada na sallar Biyanu ne aka soma a karshen wannan mako.
Shirin Rana.
A cikin shirin za a cewa Kungiyar EU ta damu da sake barkewar rikici tsakanin Isra'ila da Falasdinawa a yayin da kasar Amirka na shirin ta karbi bakwancin taron kolin kasashen yankin Pacifique.
Shirin Safe.
A cikin shirin za a ji cewa A daidai lokacin da Shugaban Nijar Mohamed ya bukaci samun hadin kan alummar domin tinkarar matsalolin da kasar ke fama da su na tsaro, karin kudaden farashin man desil ko Gasoil da gwamnatinsa ta yi na ci gaba da tayar da kura, a najeriya kuwa gwamnati ta bukaci agajin kasashen waje don tinakrar matsalaolin tsaro da suka dabaibaiceta.
Shirin Yamma
Wani harin da dakarun Isra'ila suka kaddamar ta sama ya yi sanadiyar mutuwar daya daga cikin jiga-jigan kungiyar tsagerun Falasdinwa ta Islamic Jihad a ynakin zirin Gaza tare da wasu mutane takwas kana wasu kimanin 40 sun jikata.
Shirin Rana
Najeriya: Za'a hana 'yan ta'adda shiga YouTube
Najeriya: Yunkurin hana 'yan ta'adda amfani da kafafen sada zumunta a Najeriya
Najeriya: Rashin tabbas na kara girma a zukatan jama'a
Afirka a Jaridun Jamus: Tsoro da fargaba a zukatan 'yan Najeriya
Muhimmancin abotaka tsakanin al'umma
Abotar gaske ita ce wanda za ta ba ka cikakken goyon baya, ta sa ka nishadi ha da kiranka da tattausar murya da yanayi na rashin nuna wariyar launin fata ko iko. me kuka fi sani game da abokantaka? Ku saurari shirin
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa kungiyar 'yan jarida ta Najeriya ta yi tir da matakin hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasar na cin tarar wasu kafafen yada labarai bisa watsa shiri na mussaman kan 'yan ta'adda. Zimbabuwe ta kaddamar da wata sabuwar dabarar da take ganin za ta kawo saukin tashin farashin kayayyaki.
Rahoto kan matakin Najeriya na wadata 'yan kasa da abinci
Mun tanadi abincin da zai wadaci kowa a Najeriya
Najeriya: Akwai wadataccen abinci da zai ishi 'yan Najeriya
Cinikayyar kayan daki tsakanin Najeriya da Nijar
Harkokin kasuwanci na habaka a tsakanin Najeriya da Nijar musamman abin da ya shafi kayan daki na amare. 'Yan kasuwar Nijar da dama ne ke shiga jihar Katsina don sayen kayan.
Shirin Yamma
Cikin shirin hukumar zaben Najeriya ta ce an samu karuwar masu rajistar zabe da mutum miliyan 12. A Nijar an fadakar da mutane a jihar Tauoa illolin bayar da cin hanci a kan hanyoyi. Akwai labari kan kisan jagoran Al-Qaeda na duniya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a wani yunkuri na samar da tsaro a jihar Katsina, rundunar 'yan sanda ta sake sanya dokar takaita zirga-zirgar babura a fadin jihar. A Jamhuriyar Nijar kungiyoyin fararan hula da sauran al’umma na ci gaba da nuna adawarsu a kan karin farashin man Diesel a kasar.
INEC: Karuwar masu zabe a Najeriya
Alkaluma sun tabbatar da karuwar masu zabe a Najeriya
Shirin Safe
Za a ji sabon shugaban kunguyar kiristoci a Najeriya ya sha alawashin kawo hadin kai tsakanin musulmai da kiristoci
Shirin Yamma.
A cikin shirin za aji cewa a karon farko jirgin ruwa dauke da hatsi ya tashi daga gabar ruwa ta Odesa zuwa Lebanon, a wani mataki na mutunta yarjejeniyar da kasashen biyu suka kulla don samar wa duniya abinci.
Shirin Rana
Jami'an tsaron Najeriya, sun kashe 'yan fashin daji da dama a wata arangama a karamar hukumar Wase ta jihar Filato. A Jamhuriyar Nijar gwamnati ta kara kudin man Gaz a fadin kasar daga safiyar Litinin.
Matsalar matatun mai na boge a Najeriya
Albarkatun man Najeriya da yawa na karewa a matatu na boge a yankin Naija Delta, inda yadda matasa ke sacewa.
Shirin Safe
Za a ji yanda wani dan Najeriya ya sha da kyar daga hannun masu safarar mutane zuwa kasashen Turai. An soma barin kyamar wadanda ke dauke da cutar HIV mai karya garkuwar jiki a Kaduna. A Masar dage da fadakarwa game da illolin kaciyar mata.
Shirin Rana 29-07-22
Shirin Rana 29-07-22
Shimfida bututun gas daga Najeriya zuwa Turai
Kasashen Najeriya da Nijar da Aljeriya sun cimma yarjejeniyar shimfida bututun iskar gas daga Najeriya zuwa Turai.
Garambawul na hafsoshin sojin Najeriya
Rundunar sojojin Najeriya na kara daukar matakai
Za a kashe mutumin da ya kashe Hanifa
Kotu ta sami Abdulmalik Tanko da abokin shi da laifin kisan gilla kan dalibarsa mai suna Hanifa Abubakar mai shekaru 5.
Najeriya: Zanga-zanga a matsayin makami
'Yan kodagon Najeriya na NLC sun gudanar da zanga-zanga don neman gwamnatin ta kawo karshen yajin aikin malaman jami'o'i
Buhari na fuskantar barazanar tsigewa
Shugaban Najeriya da 'yan majalisu na shirin gwada kwanji a rikicin rashin tsaro da ya kai ga barazanar tsige Buhari.
Shugaba Buhari na fuskantar barazanar tsigewa
Shugaban Najeriya da 'yan majalisu na shirin gwada kwanji a rikicin rashin tsaro da ya kai ga barazanar tsige Buhari.
Shirin Rana 27-07-22
Shirin Rana 27-07-22
Zanga zangar kungiyar kwadago a Najeriya
Gangamin neman gwamnatin Najeriya ta biya bukatun malaman jami'o'in kasar.
Tsuntsaye sun lalata amfanin gona
Kalli barnar tsuntsaye a jihohin Sokoto da Kebbi da kuma Zamfaran Najeriya a lamarin da ya haifar da gagarumar asara ga manoma.
Shirin yamma
kungiyar kwodago a Najeriya NLC ta gudanar da gangami na zanga zangar lumana gama gari don marawa kungiyar ASUU yajin aikin da suke yi bisa gazawar gwamnati na biya musu bukatunsu
Kanawa sun amsa kiran kungiyar kwadago
Dubban jama'a sun goyi bayan Kungiyar Kwadagon Najeriya a zanga-zangar kin jinin gwamnati kan yajin aikin malaman ASUU.
Shafin da ya wuce
Shafi 64 daga 200
Shafi na gaba