You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Daminar bana ta zo da ambaliya
Sauyin yanayi da rashin bin dokoki na ci gaba da haddasa ambaliyar ruwa a Najeriya da Nijar da wasu kasashe.
Matashin Borno: Yadda na samu damar karatu a Jamus
Samun guraben karatu a kasashen ketare abu ne da ke yi wa wasu matasan Afirka wahala duk da sha'awar hakan da suke yi. A cikin wannan bidiyon, matashi Bishara Shettima Kuburi daga jihar Bornon Najeriya ya yi wa DW bayani kan yadda ya samu damar karatu a Jamus.
Ambaliya na ci gaba da barna a Najeriya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya ce kimanin 'yan kasar mutum dubu 500 ne ambaliyar ruwa ta shafa.
Yan gida daya sun mutu bayan cin guba
Wasu mutane 7 'yan gida daya sun rasu bayan cin abincin da ake zargi da guba a jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya
Kasafin badi sai da bashi a Najeriya
Tarayyar Najeriya na shirin sake ciyo bashi, sakamakon hasashen da gwamnatin kasar ta yi na gaza yin ayyuka badi.
Taba Ka Lashe: (24.08.2022)
Ko kun san wasu malaman jami'a a Katsina sun koma sana'ar gado sakamakon yajin aikin kungiyra malaman jami'o'i ta kasar ASUU? Ku biyo mu domin jin wanda ya rungumi sana'arsa ta gado wato wanzanci.
Shirin Yamma
Za a ji tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP
ASUU: Yajin aiki babu gudu babu ja da baya
ASUU ta lashi takobin ci gaba da yajin aiki har sai an biya bukatunsu
Shirin Rana
Za a ji nasarori da kalubalen da jihar Yobe ke ciki bayan cika shekaru 31 da kafuwa
Tasirin tallafin Bankin duniya don bunkasa noma a jihar Kano
Amsoshin takardunku na wannan makon ya duba shirin taimakon ingata harkokin noma da kiwo na jihar Kano da ke Najeriya wanda yake samun tallafin Bankin Duniya:
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa kasar Japan ta yi alkawalin hada gwiwa da Afirka a yayin taron kolin Ticad a Tunis wajen karfafa tattalin arzikin wannan nahiya, domin ta samu karfin fuskantar rikice-rikice da annoba da ta'addanci da suka dabaibaye ta.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa Turkiyya ta yi fatali da zarge-zargen Shugaban Faransa Emmanuel Macron na cewa tana da hannu game da boren kin jinin Faransa a wasu yankuna na nahiyar Afirka.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji Faransa ta taimakawa Najeriya da kudade domin alkinta muhali don samar da makamashi wanda ba shi da illa ga rayuwar dan Adam.
Shirin Rana 26-08-22
Duk da murnar da wasu 'yan jam'iyyar PDP suka fara yi a game da ganawar Atiku da Wike, akwai fargabar rashin samun fahimtar juna kan wasu sharuda da Gwamna Wike ya gindaya da watakila Atiku ba zai iya amincewa da su ba.
Rushewar gini a Abuja ya yi sanadin rayukan mutane
Rushewar wani gini a Abuja ya yi sanadin rayukan mutane biyu.
Atiku da Wike sun gaza cimma matsaya
Jam'iyyun PDP da APC sun fito da salon sulhu a tsakanin jiga-jigan jam'iyyun domin shirya wa zaben 2023.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, a ziyarar da suka kai kananan asibitoci a Nijar, sojojin kasar Italiya masu aikin taimako fanin tsaro a kasar sun bada tallafin kudi ga fanin kiwon lafiya. Yayin da Nijar din har wayau ta cimma yarjejeniyar ayyukan noma da tarayyar Najeriya.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni ciki har da na ziyarar shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron a Aljeriya. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.
Shirin Rana
Amnesty ta soki rusa gine-gine a Abuja
Amnesty International ta yi Allah wadai da rushe-rushen gine-gine da wuraren sana'ar jama'a.
Shirin safe
Hukumar zaben Angola ta ce MPLA mai mulki ta samu kashi 60.6%, yayin da jam'iyyar UNITA ta samu kashi 33.8% na kuri'u
Shirin Yamma
A cikin shirin akwai labarai da rahotannin da suka fito daga bangarori dabam-dabam na duniya.
Najeriya ta kamo fursunonin Kuje da suka tsere
Wasu fursunonin da suka tsere daga gidan kason Kuje sun fada komar jami'an tsaro bayan fiye da wata daya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji gwamnonin kasashen da ke bakin gabar tafkin Chadi sun gudanar da wani taro a shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya kan mayar da tubabun 'yan Boko Haram gami da 'yan gudun hijira gida.
Makomar fasahar 5G a Najeriya
Tarayyar Najeriya, ta bi sahun kasashen da ke shirin cin moriyar fasahar sadarwar 5G, ko shirin zai dore?
Shirin Safe
Cikin shirin za a ji yadda ake nuna damuwa kan yadda yajin aikin jami'o'i ke dakushe 'yancin samun ilimi ga mata a Najeriya. Da bayanai game da zaben kasa da ake yi a Angola. A Nijar Shugaba Bazoum Mohamed ne ke hutunsa na shekara.
Zamfara ta karbi tuban Bello Turji
Zamfara ta karbi tuban Bello Turji
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji gwamnati a jihar Legas da ke kudancin Najeriya ta kaddamar da wani sabon shiri na samar da katin shaida ga kowanne mazaunin jihar.
Shirin Yamma
Firaminista Justin Trudeau kasar Kanada ta ce tana duba hanyoyin fara kasuwancin tura iskar gas zuwa kasashen Turai. Firaministan ya bayyana haka a wannan Litinin lokacin da ya karbi bakuncin Olaf Scholz shugaban gwamnatin Jamus.
Me ya kai Najeriya sayen fetur a Nijar?
Najeriya na shirin wadata kasar da man fetur
An ceto kasar noma da inganta muhalli a jihar Kano
Shirin nan na hadin gwiwa tsakanin gwamnatin Kano da Bankin Duniya na magance matsalar zaizayar kasa da cikewar madatsun ruwa ya yi nasarar farfado da kasar noma da ta muhallin bil Adama a kananan hukumomi hudu na jihar Kano da ke arewacin Najeriya.
Ba za a biya malaman jami'o'i albashin kwanakin yajin aiki ba
Gwamnatin Najeriya ta ce tana kan bakanta game da matsayin da ta dauka na kin biyan malaman jami'o'i albashinsu saboda yajin aikin da suke yi, in ji Ministan ilimin Najeriya Adamu Adamu.
Daga ina aka fara karatun tsangaya
Shirin Amsoshin Takardunku na wannan mako ya amsa tambayar inda karatun tsangaya ya samo asali a duniya har kuma ya samu karbuwa a wasu kasashen nahiyar Afirka.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji a Najeriya, wasu 'yan kasar sun fara barazanar daina amfani da bankuna bisa kudaden da suka ce bankunan ke cirar musu ba tare da wani dalili ba.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar kungiyoyin agaji sun bi sahun takwarorinsu na raya ranar ma’aikatan agaji ta duniya wacce Majalisar Dinkin Duniya ta kaddamar a shekara ta 2008 domin tunawa da jami’an agaji. A Najeriya hukumar da ke sa ido a kan kafofin yada labaru ta soke lasisin wasu gidajen rediyo da telbishi har guda 52 a kasar, matakin da wasu ke alakantashi da siyasa.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji a jamhuriyar Nijar shugabannin kungiyoyin farar hulla da shugabanin jam'iyun adawa sun koka kan yanda hukumomin kasar suku hana zanga-zangar lumana domin fadin albarkacin bakinsu.
Najeriya za ta mata kaimi ga barayin mai
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya sha alwashin yakar barayin danyen man fetur da suka addabi kasar.
Kasashen duniya na taimakon Najeriya kan tsaro
Kungiyar ECOWAS da tarayyar Turai na aiki da ya hada da masu ruwa da tsaki a fannin tsaro a Najeriya kan shawo matsalar.
Taimakon Najeriya magance matsalolin tsaro
A Najeriya kungiyoyin kasa da kasa na ECOWAS da tarayyar Turai na aiki da Najeriya a sabon tsari na amfani da sulhu da tuntubar juna don shawo kan matsalar rashin tsaro.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, kungiyoyin ECOWAS da EU na aiki kan sabbin dabarun magance matsalolin tsaro a yankin. A Nijar, wani matashi ne ya kirkiri injin saukaka ayyaukan noma a kan farashi mai sauki.
Emirates zai dakatar da aiki a Najeriya
Kamfanin jiragen sama na Emirates na Hadaddiyar Daula Larabawa ya dakatar da aikin jigila zuwa Najeriya.
Yajin aikin ma'aikatan lantarki a Najeriya
Ma'aikatan wutar lantarki na yajin aiki a Najeriya
Najeriya: Sulhu tsakanin ASUU da gwamnati ya gagara
An watse baram-baram a taron sulhun na ASUU da gwamnatin Najeriya.
Shirin Yamma
A kasar Afirka ta Kudu kimanin mutane dubu-biyar sun hallara domin tuna shekaru 10 da kisan gilla da jami'an tsaro suka yi a wajen hakar ma'adanai na Marikana, lokacin da jami'an tsaro suka bude wuta kan masu hakar ma'adanan da ke yajin aiki.
Shirin Rana: 16.08.2022
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, za ku ji cewa al'ummar Najeriya na fama da hauhawar farashin kayayyakin masarufi. Akwai sauraan rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Haramtattun matatun fetur a Najeriya
An kiyasta cewa ana sace kimanin kaso 10 cikin 100 na albarkatun man fetur din da aka hako a Najeriya. Gwamnati na kokarin murkushe barayin, sai dai wakiliyar DW da ta ziyarci yankin Niger-Delta mai arzikin mai a kasar ta ce akwai sauran aiki.
Taba Ka Lashe: Mutanen da ba sa sanya tufafi a Najeriya
Ko kun san cewa har yanzu akwai kabilar da mutanenta ba sa sanya tufafi a jikinsu? Shirinmu na Taba Ka Lashe ya duba rayuwar wadannan mutane da ke jihar Adamawa ta Najeriya.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin mulkin soja a Mali, ta dakatar da aikin rundunar sojojin Jamus daga cikin rundunar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya wato MINUSMA. Najeriya, Nijar da kuma Aljeriya, na kara jaddada yunkurinsu na shirin shimfida bututun isakar Gas a tasakanin kasashen nasu.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa 'yan boko da kuma masu fada aji na fulani sun dauki hanyar kawo karshen tashe-tashen hankula dama zubar da jinin da ke barazana ga makomar Najeriya. A Ghana ana matsa lamba ga mahukuntan kasar don su samar da kariya ga tsofaffin mata da ke fuskantar barazanar cin zarafi.
Maido da shingen bincike
Za a maido da shingen bincike a Najeriya domin magance matsalar tsaro.
Shafin da ya wuce
Shafi 63 daga 200
Shafi na gaba