You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa ministocin harkokin tsaron kasashen G5 Sahel na halartar wani taron kolinsu a birnin Niamey na Jamhuriyar Nijar don yi wa batun yaki da ta'addanci cikakken nazari.
Lalacewar amfanin gona a Najeriya
Ibtila'in ambaliyar ruwa da ya sako wasu jihohin Najeriya a gaba, na ci gaba da janyo asarar rayuka da dukiyoyi.
Dandalin Matasa: 22.09.2022
Shirin na wannan lokaci, ya tattauna ne da wasu mataasa da suka kawo ziyara Turai. Ko ya ziyarar ta kaya?
Bashi ya zama karfen kafa ga Najeriya
A karo na biyu cikin kasa da shekaru 20, Tarayyar Najeriya na neman a yafe mata basussukan da ake binta.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, wani rahoto Bankin Duniya na nuna cewa rashin daukar matakin gaggawa ga matsalolin sauyin yanayi a yankin Sahel ka iya haifarwa al'umma kara shiga kangin talauci. A Najeriya kuma, iftila'in ambaliyar ruwa ya lalata daruruwan kabarurruka da gine-gine da kuma gonaki a wasu sassan kasar.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta shiga rudanin siyasa a jihar taraba bayan da wata kotu ta soke zaben dan takarar gwamna a karkashin inuwar jam'iyyar, a yayin da kwararru ke halartar taron koli kan muhalli a yankin Maradi na Jamhuriyar Nijar
Buhari: Za a gudanar da sahihin zabe a Najeriya
Shugaba Buhari ya ce zai gudanar da sahihin zabe a shekarar 2023
Kotu ta umurci ASUU da ta koma bakin aiki
Kotu ta umurci ASUU da ta koma bakin aiki
An nemi hukunta masu satar mai a Najeriya
Majalisar Wakilan Najeriya na son ganin an samar da dokar da za ta hukunta masu satar mai suna sayarwa ta bayan fage.
Kabilar da ke rayuwa ba sutura
GARGADI: Ba a yi don dan kasa da shekaru 18 ba
Borno: Amai da gudawa sakamakon ambaliya
Ana fargabar sama mutane 50 sun halaka, sakamakon cutar amai da gudawa wato cholera ta jihar Bornon Najeriya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a wannan Talatar ake soma babban zaman taron MDD karo na 77 wanda zai gudana har ya zuwa ranar Litinin 26 ga wannan wata na Satumba. A Najeriya karuwar masu sayar da magungunan gargajiya da ake wa lakabi da 'Man Power' a titunan kasar na ci gaba da tada hankulan masana kiwon lafiya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa an soma shagulgulan jana'izar sarauniyar Ingila Elizabeth II bayan kwanaki 10 na alhini da juyayin mutuwarta a ko ina cikin fadin Birtaniya
Al'ummar Najeriya cikin tsaka mai wuya
Bayan kalubalen tattalin arziki da tsaro a Tarayyar Najeriya, al'ummar kasar na fuskantar matsalar hauhawar farashi.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa, dalibai sun fara gudanar da zanga-zanga a tarayyar Najeriya don nuna kosawarsu da yajin aikin da malaman jami'o'i ke yi a kasar. Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da miliyoyin 'yan Najeriya ke fuskantar hauhawar farashin kayayyaki mafi muni cikin shekaru 20.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa Ukraine ta gano wani makake rami da ke dauke da gawawwakin fararen hula a garin Izyum da ta sami nasarar kwace daga hannun Rasha. A Najeriya, takadamma ce ta barke tsakanin Malaman jami'o'i da kuma gwamnatin kasar.
Samar da 'yan sandan jihohi a Najeriya
Gwamnonin yankin arewacin Najeriya sun sauya matsayarsu kan batun samar da 'yan sanda na jihohi a kasar.
Shirin Rana
A Najeriya za a ji yadda gwamnonin yankin arewacin kasar su ka sauyan matsayin da suka dauka na samar da ‘yan sandan jihohi wanda a baya su ka yi adawa da shi.
Bambancin talaka da mai kudi a Lagos
Fargabar matsalar tsaro, sakamakon yadda bambancin tsakanin talaka da mai kudi da ke karuwa a jihar Lagos din Najeriya.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa haramtacciyar kungiyar Biafra ta IPOB ta umarci al'ummar yankin kudancin Najeriya da su yi zaman dirshen a albarkacin ziyarar da aiki da shugaba Muhammadu Buhari ya kai a yankin. A Jamhuriyar Nijar gwamnatin kasar ta kaddamar da wani sabon shirin wadatar da kasar da wutar lantarki
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya al'ummar Batsari da ke jihar Katsina sun kashe 'yan bindiga da dama bayan da suka kai musu harin ba zata , a Jamhuriyar Nijar matasa masu shan romon siyyasa ne suka samu horon nuna kishin kasa a zukatan su.
Taba Ka Lashe: 07.09.2022
Ko kun san cewa ana gudanar da babban taro da ke hada kan dukkannin majami'un addnin Kirista na fadin duniya duk shekara? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan taro, musamman yadda mabiya addnin Kirista daga Najeriya da suka halarci taron suka nemi a tallafawa kasar da ke cikin halin rashin tabbas.
Kastina: Tura ta kai bango kan tsaro
'Yan bindiga sun sha da kyar, a hannun al'ummar karamar hukumar Batsari da ke jihar Katsina a Najeriya.
INEC ta soke rijistar zabe a Najeriya
Ana fargabar makomar rijistar zaben mutane da dama, bayan da hukumar zaben kasar ta soke rijistar da suka yi.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji yyadda ambaliyar ruwan sama ke barna a wasu jihohin Najeriya.
Fargabar tsaro ga manoma a Najeriya
Yayin da damuna ta yi nisa, manoma a yankin arewa maso gabashin Najeriya na baya a harkar noma saboda barazanar tsaro. Bayan wannan ma akwai batun tsadar kayayyakin noma da ke hana manoma da dama zuwa gonakin nasu. Ammam hukumomi na cewa suna bakin kokarinsu, wajen tabbatar da tsaro da kuma bayar da tallafi ga manoman.
Najeriya ta maka kungiyar ASUU a kotu
Kotun sasanta ma'aikata a Najeriya, ta fara sauraron karar da gwamnatin kasar ta kai kungiyar malaman jami'o'i ASUU.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, kungiyoyi masu zaman kansu na kokarin ganin sun kawo karshen matsalar nan ta yawo mara amfani da 'yan mata ke yi mussaman a arewacin kasar. A Kwango kuwa, likitoci sun yanke shawarar tsaurara yajin aiki da suka shiga, lamarin da ke zama mai muni a fannin kiwon lafiya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa Dubbam mutane sun yi jeri kan tituna a tsawon daruruwan kilomitoci don yi wa gawar sarauniyar Ingila Elizabeth ta II ganin karshe kafin ta isa a fadar Edimburg
Shirin Safe.
A cikin shirin za ku ji cewa a kasar Australiya kamar sauran kasashen duniya na zaman makoki a yayin da ake cigaba da alhinin rasuwar sarauniya Elizabeth ta II. Rashin tsaro da yawan amfani da kudi na haifar da damuwa a tarayyar Najeriya inda har ta kai ga cibiyar nazarin dimukurdiyya da ci gaban kasa ta CDD ta ce zai shafi babban zaben kasar da ke tafe.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa an nada sarki Charles na III a matsayin sabon sarkin Biratniya a yayin da ministar harkokin wajen Jamus ta yi ziyrar ba zata a Ukarine mutane da dama sun gamu da ajalinsu sakamakon hadarin mota a Najeriya
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a cikin shirtin za ji cewa daruruwan likitoci a Najeriya na ci gaba da gujewa fannin kiwon lafiyar kasar inda suke hijira zuwa kasashen ketare, a yayin da Makarantun yakin da jahilci sun taka muhimmiyar rawa a wasu kasashen nahiyar Afirka ciki har da Jamhuriyar Nijar, inda kungiyoyi masu zaman kansu da gwamnati ke fadi tashin ganin ilimi ya wadata ga kowane dan kasa.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, shugabanni da gwamnatocin kasashen duniya na ci gaba da aika sakonnin ta'aziyyar bisa rasuwar Sarauniya Elizabeth ta II. Manoma a Najeriya na cike da fargaba da nuna damuwa dangane da yadda ambaliyar ruwa da kuma tsutsar nan mai canye amfanin gona ke kokarin kassara masu amfanin gonakkinsu.
Bikin ranar yaki da jahilci
A ranar takwas ga watan Satumba ta kowacce shekara ake gudanar da ranar yaki da jahilci na duniya.
Zanga-zanga kan matsalar satar mai a Najeriya
Kungiyar ma'aikatan man fetir da makamashin gas a Najeriya sun yi zanga-zangar adawa da masu satar man fetir.
Shirin Safe
Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya ce daruruwan yara sun halaka a kasar Somaliya sakamakon karancin abinci, wannan na zuwa lokacin da ake gargadin cewa sassa da dama na kasar za su fuskanci fari cikin watanni masu zuwa.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji a Najeriya hukumomin tsaro a arewa maso gabashin kasar sun bayyana cewa tubabun mayakan Boko Haram da su ka ajiye makamai tare da mika wuya da yawansu ya haura dubu 70 sun fi karfin wuraren da aka tanada na ajiye su.
Fargabar karancin likitoci a Najeriya
Najeriya na fuskantar kaurar daruruwan kwararrun likitocin kasar zuwa kasashen waje don neman ingantacciyar rayuwa.
Shirin safe
Matakin kasar hadaddaiyar Daular Larabawa na hana ‘yan Najeriya da basu kai shekaru 40 da haihuwa ba takardar Viza ya janyo martani daga gwamnatin Najeriya da kuma ‘yan kasar musamman masu yawan ziyara Dubai.
Najeriya: Neman taimako a taron Kirisotoci
Taron World Council of Churches, taro ne da ke hada kan duk wakilai na Majami'un addinin Kirista daga sassan duniya.
Taba Ka Lashe: 31.08.2022
Ko kun san akwai wasa tsakanin kaka da jika a kasar Hausa? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan al'ada.
Shirin yamma
A Najriya, a wannan litinin aka bude makarantun firamare da sakandare bayan dogon hutu na zangon karatu, sai dai iyaye na dasa ayar tambaya kan tsaro.
Najeriya na barar a yafe mata basussuka
Gwamnatin Najeriya na neman lamuni na bashin da ake bin ta a ketare, domin tunkarar matsalar sauyin yanayi.
Shirin Yamma
A Najeriya a kudu maso yammacin kasar kungiyoyyin manoma suka kammalla zaman inganta harkokinsu. Dubban masunta na barin tafkin Chadi bangaran jihar Diffa ta Jamhoriyyar Nijar saboda yadda mayakan tawaye ta ba su wa'adin ficewa daga wuraranda suke neman na abinci.
Hare-hare na illata sana'o'i a yankin tafkin Chadi
Mayakan Boko Haram sun halaka masunta da dama a kwatar Kaulaha da ke tafkin Chadi a kan iyakokin Najeriya da Nijar,
Hari na illata sana'o'i a tafkin Chadi
Mayakan Boko Haram sun halaka masunta da dama a kwatar Kaulaha da ke tafkin Chadi a kan iyakokin Najeriya da Nijar.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji a yayin da matsalar tsaro ke kara tabarbarewa a arewacin Najeriya an kammala wani taron dattawa da kwararru a bangaren tsaro domin tattauna hanyoyin magance wannan matsalar. A Jamhuriyar Nijar kuwa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasar ce ke shirin soma aikin rijistar yan kasar mazauna ketare kan batun zaben cike gurbi.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya kamfanin jirgin sama na Emirate zai cigaba da jigilar fasinjoji bayan barazanar dena zuwa kasar daga wannan Alhamis, kana a wani mataki na ba wa al'umma damar cin gajiyar kiwon lafiya a Nijar, gwamnatin Damagaram ta bada gudummawar magunguna.
Ana fuskantar karancin yara masu zuwa makaranta a duniya
Yara miliyan 244 ne ba sa zuwa makara a duniya
Emirates zai ci gaba da jigilar fasinja a Najeriya
Emirates da wasu kamfunan jiragen ketare sun amince su ci gaba da jigilar fasinja zuwa Najeriya bayan wata takaddama.
Shafin da ya wuce
Shafi 62 daga 200
Shafi na gaba