You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Mutane 76 sun mutu a hatsarin jirgin ruwa
Shugaba Buhari ya umarci jami'an gaggawa zuwa yankin da jirgin ruwan ya nutse da mutane a jihar Anambara.
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi Ra'yin Malamai da ya dubi batun juyin mulki a Burkina Faso da kuma Amsoshin Takardu da ya kawo bayanai kan illolin da wayoyin hannu suke yi wa idanu.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa Firaminista Elisabeth Borne ta jagoranci wata tawagar ministocin Faransa zuwa Aljeriya a kokarin da kasashen biyu ke yi na dinke baraka da karfafa huldar kasuwanci a Ukraine dakarun Rasha sun yi luguden wuta a Zaporijjia.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji yadda mabiya addinin Krista suka halarci bukuwan maulidi a Najeriya a wani mataki na kara karrama juna da mutunta zamantakewa,a Nijar masana da masu ruwa da tsaki akan tsarin iyali na cigaba da fadakar da al’uma musaman magidanta dangantar da ke akwai tsakanin tazarar haihuwa da shugabancin iyali na gari bayan karuwar da ake samu a cikin aure
Mutane da dama sun nutse sakamakon hadarin jirgin ruwa
A Najeriya ana cigaba da kokarin gano ragowar mutanen da suka yi hadari a jirgin ruwa
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa al'ummar Musulmi daga sassa dabam-dan na duniya sun raya daren tunawa da haihuwar manzon tsira SAW a bukuwan maulidi da aka soma a wannan mako.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa A Najeriya shugaban Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin shekara mai zuwa a gaban majalisar dokoki. A Jamhuriyar Nijar a karkashin fadar firaministan kasar an bullo da wani sabon tsari ne da ke shirin taimakon masu bukata ta musamman akalla dubu uku
Kasafin kudin gwamnatin Buhari na karshe
Shugaba Buhari ya nuna alamun gwamnati na cire tallafin man fetur a kasafin kudin 2023.
Darasin Rayuwa kan rashin tsaro a Najeriya
Shirin ya duba yadda biyan kudin fansa ke mayar da mutane talakawa a Najeriya.
Shirin Safe
Cikin za a ji fa'idojin da ke kunshe cikin murmushi yayin da ake ranar murmushin ta duniya. A Najeriya akwai batun nasarorin da hukumomi ke samu kan yaki da fatauci da shan miyagun kwayoyi. Za a ji nazari da mansa suka yi a Ghana a kan yadda za a inganta addini da zamantakewa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa, Najeriya ta ce an samu tsaro a gabar ruwanta. A jihar Taraba, gidauniyar Ciroma Yakubu ta bayar da tallafi ga wadanda iftila'in ambaliyar ruwan sama ya shafa.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, 'yan Bindigar da suka kai farmaki jirgin kasan kaduna zuwa Abuja a watan Maris na wannan shekarar; sun sako ragowar fasinjojin jirgin da ke a hannun su bayan shafe watanni 6.
Ruwa ya ci mutane a Zamfara
Mutane sun nutse a ruwa bayan da 'yan bindiga suka farwa karamar hukumar Bukuyum.
Najeriya: Tsaro ya dawo a gabar tekun Guinea
Gwamnatin Najeriya ta yi ikirarin dawo da zaman lafiya a gabar tekun Guinea bayan shekaru na fargaba.
Dandalin Matasa 06.10.22
Shirin ya yi nazari a kan halin da matasan Najeriya ke ciki bayan shekaru 62 da samun 'yancin kan kasar.
Shirin Safe
Al'ummar Najeriya na mayar da martani a kan matakin da gwamnatin kasar ta dauka na yin rajista ga wasu sababbin kungiyoyi biyu na malaman jami'o'i.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta samar wa kungiyar malaman jami'o'in kasar ASUU kishiyoyi, a yayin da a Jamhuriyar Nijar gwamnati ce ta gabatar wa majalisar dokokin kasar sabon kasafin kudin shekarar 2023.
An sako fasinjojin da aka yi garkuwa da su a Najeriya
An sako sauran wadanda ke a hannun masu garkuwa da mutane a arewacin Najeriya, kamen da ya tayar da hankali a kasar.
kace-nace bayan da aka yi wa ASUU kishiya a Najeriya
Matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na yin rijista ga wasu sabbin kungiyoyin malaman jami'o’i ya haifar da martani.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji a Najeriya masu fafutuka da kungiyoyin kare hakkokin mata na bayyana irin cigaban da ake samu da kuma nasarori wajen karuwar saka ‘ya'ya mata a makarantun boko.
Shirin Yamma
Cikin shirin Najeriya ta samu kwarya-kwaryar nasara kan 'yan ta'adda da sauran masu satar mutane domin neman kudin fansa. A Nijar zaman dirshen aka yi saboda rashin daukar jami'an kwastam da aka ba su horo duk da umurnin da kotu ta bayar da a yi hakan a hukumance.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, kungiyoyin kare hakkin yara da na fararen hula a Najeriya sun nuna damuwarsu kan yadda al'umma ke mallakar makamai don kare kai daga hare-haren ‘yan bindiga. A jamhuriyar Nijar, al'umma ne ke kira don a samar da tsaro a jihar Agadez da ke da arzikin zinari.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa tawagar kungiyar ECOWAS/CEDEAO na shirin tozali da sojojin da suka karbe mulki a Burkina Faso, 'yan awaren Tigray da ke gwabza fada da gwamnatin Habasha sun bayyana anniyarsu ta sake fasalin yaki, An ba da kyautar Nobel ta fannin likitanci ga wani kwararren mai bincike kan halittar bil'Adama.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa Kungiyar Tarayyar Afirka, na ashirin samar da layin dogo da zai hada manyan biranen nahiyar, nan da shekara ta 2033. a Najeriya kungiyaoyin kare hakin yara a Najeriya na damuwa kan yadda al'umma ke mallakar makam,an kare kai daga 'yan bindiga.
Shirin Safe
Za a j yadda gwamnatin Anambara ta Najeriya ke kokawa kan yadda matsalolin zaizayar kasa ke cinye filaye a jihar. An soma tantance gonaki da filaye a yankunan da aikin gina hanyar jirgin kasa zai shafa a Maradin Jamhuriyar Nijar. Corona kuwa tana karuwa a Ghana, amma an ce da matakai a kasa.
Najeriya na bikin samun 'yanci
Shugaba Buhari na Najeriya ya gabatar da jawabinsa na ranar samun 'yancin kai na karshe a matsayinsa na shugaban kasa.
Shirin Safe
A ciki za a martanin 'yan Najeriya a kan cikar kasar shekaru 62 da samun 'yancin kai daga turawan Birtaniya. Ukraine ta ce ta shirya shiga kungiyar tsaro ta NATO.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji a Najeriya dokar zaben kasar ta kaiyyade naira miliyan dubu biyar a matsayin yawa na kudaden da aka amince wa jam'iyyun kasar su kashe a cikin yakin neman zabe na shugaban kasar.
Karbo bashi daga bankin duniya
Najeriya za ta ci bashin makudan kudade daga bankin duniya.
Shirin Safe
A cikin shiri za a ji cewa bayan da aka fara gangamin yakin neman zabe a Najeriya, wasu matasan arewacin kasar sun gana da shugabannin addinai da sarakunan gargajiya. Shugabannin kasashen Turai sun bazama a duniya don neman mafita kan dogaron da suke da makamashin Rasha tun bayan da ta soma yakin Ukraine.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji a Najeriya jam'iyyar APC mai mulki ta tsunduma cikin wani sabon rikicin cikin gida inda bangarorin jam'iyyar ke kuka nuna wariya a shugabancin yakin neman zabe da ka fara.
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni daga sassan duniya har da halin da ake ciki bayan kaddamar da yakin neman zaben shugaban kasa a Najeriya.
Ahmed Lawan ya rungumi kaddara
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Ahmed Lawan ya amince da hukuncin kotun da ya tabbatar da nasarar Bashir Machina.
An bude yakin neman zabe a Najeriya
Hukumar Zaben Najeriya, INEC, ta amince wa jam'iyyun kasar da su fara gangamin yakin neman zabe.
Masu fada aji a Najeriya sun rungumi turaren gida
Dan Najeriya ya kirkiro turaren da ke da yiwuwar samun karbuwa a duniya kamar yadda za a gani a cikin wannan bidiyon.
Dandalin Matasa 29.09.2022
Shirin ya duba rayuwar matasa a daidai lokacin da aka fara gangamin yakin neman zaben 2023 a Najeriya.
Shirin Safe
A cikin shirin za aji cewa wata matar da ta kubuta daga hannun masu garkuwa da ita a Kaduna ta kaddamar da zanga-zangar lumana da zummar ceto ragowar fasinjojin jirgin kasar nan na Kaduna zuwa Abuja da ke hannun 'yan bindiga. 'Yan Najeriya na cigaba da hasashen batutuwan da ka iya mamaye gangamin yakin neman zaben 2023 daga bakunan 'yan siyasa masu neman takara ta fannoni da dama.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na kokarin kungiyar Habaka Tattalin Arzikin Afirka ta Yamma ECOWAS ko CEDEAO na shawo kan matsalar kwararar bakin haure da ke bi ta Jamhuriyar Nijar zuwa Turai. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka asaba gabatar muku.
Jam'iyyun Najeriya sun fara yakin neman zabe
Atiku Abubakar na babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ya kaddamar da yakin neman zaben shugaban kasa.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni daga sassan duniya da shirin Abu Namu da Darasin Rayuwa da kuma kuma Wasikun masu Sauraro.
Rawar malaman addini a siyasar Najeriya
Hankula sun karkata kan irin rawar da malaman addini za su taka a babban zaben Najeriya na shekarar 2023
Tasirin addini a siyasar Najeriya
Ana ci gaba da nazari kan irin rawar da malaman addini za su iya takawa don ganin an gudanar da ingantacciyar zabe a shekarar 2023 a Najeriya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Nijar, Sarkin Damagaram, Sultan Abubakar Sanda da hadin gwiwar kungiyoyin makarantun tsagaya sun kaddamar da shagulgullan Maulidi a hukumce. Yayin da ake dab da kaddamar da yakin neman zabe a Tarrayar Najeriya, faduwar gaba da rashin tabbas na cigaba da mamaye fagen siyasa
Shirin yamma 26.09.2022
Babbar tashar wutar lantarki ta Najeriya ta kara durkushewa lamarin da ya jefa jama'a da dama a kasar cikin duhu
Fargaba a gabanin gangamin siyasa
Yanayi na rashin tabbas da fargaba a daidai lokacin da ake shirin soma gangamin yakin neman zabe a Najeriya.
Gangamin yakin neman zabe
Yan Najeriya da dama na bayyana fargaba kan yanayin da kasar za ta iya tsintar kai a gabanin soma gangamin yakin neman zaben 2023.
Shirin Abu Namu 21.09.2022
Shirin ya duba halin kunci da mata masu juna biyu suka fada a sakamakon iftila'in ambaliyar ruwa a jihar Jigawa da ke yankin arewacin Najeriya.
Shirin Safe
Cikin shirin akwai martanin 'yan Nijar game da bayanin shugaban gwamnatin Mali na cewa Shugaba Bazoum dan Mali ne. A Najeriya akwai bayanan masana kan sahihancin harkar kudade na Pi. A Ghana matsalar daukar juna biyu tsakanin 'yan mata 'yan makaranta ne ke tayar da hankalin iyaye.
Shirin Rana
A kasar Bangladesh, mutune kimanin 23 ne suka mutu bayan da kwale-kwalensu ya nutse a wani kogi.
'Yan bindiga sun kashe masallata
An kai hari a masallacin Juma'a a Zamfara.
Shafin da ya wuce
Shafi 61 daga 200
Shafi na gaba