You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana
A Najeriya ana martani a kan gargadin da ofisoshin jakadancin Amurka da Birtaniya da na Italiya suka yi a kan yiwuwar kai hare-haren ta’adanci a Abuja. Masana kimiyya a Jmaus sun danganta fatara da matsalolin tabin hankali da wasu kan shiga.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji, yayin da ake biki ranar yaki da cutar shan inna, a Najeriya hukumomi sun ce an nasarar kawar da cutar. A Jamhuriyar Nijar, ma'aikatar magajin garin Damagaram ta gudanar da taron 'yan majalisa. A Ghana masu sana'ar jari bola na amfana da shara tan dubu 12 da ake fitarwa a kullum.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji da Afirka a Mako da shirin Abu namu da Ku shiga Kulob da wasikun masu sauraro bayan an ji labaran duniya
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa ambaliyar ruwa ta halaka fiye da mutane 190 a Nijar a yayin da ita kuwa Majalisar Dinkin Duniya ta ce yara sama da miliyan 20 basa zuwa makaranta a Najeriya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji shirye-shirye masu kayatarwa kamar Wasikun Masu sauraro Amasoshin Takardunku da Ciniki da Masana'antu
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji shirin Afirka a mako da ke bibiyar wasu daga cikin muhimman batutuwan da suka dauki hankali a nahiyar Afirka a karshen mako
Shirin Yamma
Cikin harkokin akwai batun shirin kamfanin Siemens na kasar Jamus da ya tabbatar da fara kai kayan aikin sake farfado da wutar lantarkin Najeriya. Akwai kuma halin da ake ciki Chadi bayan zanga-zangar da ta yi sanadin mutuwar mutane da dama.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji yadda 'yan bindiga suka kai hari a wani asibitin jihar Neja tare da kwashe marasa lafiya da wasu likitoci, a daidai lokacin da ake tunanin hare-haren nasu ya dan tsagaita.
Daga Najeriya zuwa Pakistan, ambaliyar ruwa na tagayyara al'umma a duniya
Munanan lamuran yanayi suna yawan faruwa akai akai saboda mutane suke suka haddasa sauyin yanayi.
Najeriya ta daukaka kara kan Nnamdi Kanu
Najeriya ta isa kotun koli tana neman a duba mata wanke jagoran 'yan awaren neman kafa kasar Biafra da aka yi.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, Cibiyar Sasanci tsakanin addinai ta Najeriya na taro da masu ruwa da tsaki don karfafa hanyoyin gujewa rikici ta hanyar fadakarwa a Arewa gabanin zaben 2023. Za kuma a ji yadda dalibai da iyayensu ke cikin damuwa bayan rufe makarantun koyan aikin likita a Gaya na Jamhuriyar Nijar.
Ta'adin da ambaliya ta yi a Najeriya da Nijar
Gwamnatin Najeriya ta ce ambaliyar da ake gani a yanzu a cikin kasar na zama mafi girma daka taba gani.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a yayin da zullumi da fargaba kan matsalolin rashin tsaro ke dada mamaye babban zaben Najeriya na 2023 da ke tunkarowa, kungiyoyin Fulani a kasar sun himmatu wajan bi ruga-ruga don tattaunawa da shugabannin al'umma. A Jamhuriyar Nijar gamayyar wasu likitocin kasar da suka yi karatun harhada magungunna ne suka gana da shugaba Mohamed Bazoum.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji a Najeriya hukumar zaben kasar ta bayyana cewa ayyyukan kafofin sada zumunta na barazana ga gudanar da sahihin zabe a kasar.
Rikici a kasuwar Alaba International da ke jihar Legas
Rikici a kasuwar Alaba International da ke jihar Legas.
Shirin Rana
Cikin shirin akwai bayanan adadin asarar rayuka da dukiyoyi da aka yi a Najeriya sakamakon tarzomar Boko Haram, da hadarin da jirgin ruwa ya yi a Sokoto inda aka rasa wasu da ke zuwa Maulidi. Nijar ta samu taimako daga Italiya domin yaki da ta'addanci.
Najeriya: Fargabar INEC kan zaben 2023
INEC na fargabar gaza gudanar da sahihin zabe a Najeriya, sakamakon ayyukan masu amfani da kafofin sadarwa na zamani.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa kasashen Afirka membobin kungiyar G5 Sahel sun tallata kokon baransu ga takwarorinsu masu hannu da shuni da su agaza masu yaki da ta'addanci. Hukumomi a jihar Sakkwato da ke tarayyar Najeriya sun shirya gasar rubuta tarhin daular Usmaniyya da aikin jihadin da Mujaddadi Shehu Usmanu Danfodiyo ya gabatar.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji irin tasirin ziyarar da manyan jami'iyyun siyasan Najeriya ke kai wa ga shugaban Kungiyar Dattawan arewacin kasar. A Jamhuriyar Nijar kuwa, an kamalla wani taron horo ne na hanyoyin yaki da sauyin yanayi a kananan hukumomin kasar.
Rudani a fagen siyasar Najeriya
A wani abu da ke zama alamun rikicin da ake shirin gani a cikin fagen siyasar Najeriya, ana kara fuskantar tashin hankali a dandalin yakin neman zaben kasar.
Alamun rudani a fagen siyasar Najeriya
Alamun rikici a dandalin yakin neman zaben 'yan takara na jam'iyyun siyasar Najeriya a gabanin babban zaben kasar.
Shirin safe
A cikin shirein za ku ji cewar dodon raga na kungiyar Real Madrid Karim Benzema ya samu kyautar Ballon d'or a Paris.
Rahoto kan rufe kafofin yada labarai
Hukumomi da ke kula da kafafen watsa labarai dama sauran al'ummar Najeriya na ci gaba da sukar matakin gwamnatin jihar Zamfara na rufe kafafen watsa labarai.
Ana sukar gwamnan Zamfara kan rufe kafofin labarai
Gwamnatin jihar Zamfara na shan suka kan matakinta na rufe kafafen yada labarai bisa zargin karya doka.
Mutane miliyan biyu ambaliya ta shafa a Najeriya
Adadin wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Najeriya ya karu zuwa mutane miliyan biyu.
Shyirin Rana
Za a ji shirin Afirka a Mako da shirin Zabe sonka da shirin ku shiga Kulob da wasikun masu sauraro
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya tun bayan yanke hukuncin kotu kan sakin jagoran kungiyar IPOB ana cigaba da bayyana ra'ayoyi mabanbanta a Jamhuriyar Nijar kuwa ofishin ministan harkokin wajen kasar ne yayi amfani da kungiyoyin farar hula domin wayar da kawunan al'umma kan yancinsu na shige da fice.
Shirin yamma
A cikin shirin za a ji cewa kungiyar ASUU ta janye yajin aikin da ta shafe sama da watanni 8 ta nayi bayan wata tattaunawa da masu fada a ji. A jamhuriyar Nijar kuwa ofishin ministan harkokin wajen kasar ne yayi amfani da kungiyoyin farar hula domin wayar da kawunan al'umma kan yancinsu na shige da fice.
Martani bayan umarnin sakin Nnamdi Kanu
Takaddama ta barke a Najeriya kan hukuncin da babbar kotun kasar ta yanke na korar karar Nnamdi Kanu.
Martani kan korar karar Kanu
Takaddama ta barke a Najeriya kan hukuncin da babbar kotun kasar ta yanke na bayar da umurnin sakin shugaban haramtaciyyar kungiyar masu ikirarin kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu.
Zaben Najeriya a mahangar jaridun Jamus
Babban zaben Najeriya na 2023 da rikicin siyasar kasar Burkina Faso sun mamaye jaridun Jamus na wannan makon.
Kotu ta soke tikitin takarar Binani a Adamawa
Najeriya: An soke tikitin takarar Sanata Aishatu Binani a APC
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: Kungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya ASUU, ta janye yajin aikin watannin takwas. A Nijar, manoma mata sun koka kan yadda suke fuskantar wasu matsaloli. Alkalumma sun nuni da cewa dubban mutane sun bace sakamakon rikice-rikice a Afirka.
Najeriya: Kungiyar malamai ASUU ta janye yajin aiki
ASUU ta sanar da janye yajin aiki.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji a jihar Taraba ana tunanin an samu hanya mai bullewa bayan daukar shekaru ana rikici tsakanin wasu kananan hukumomi a jihar.
Ana fama da tarnaki kan yakin neman zaben Tinubu
Tsugune ba ta kare ba a game da yakin neman zaben dan takarar neman shugabancin kasar Bola Ahmed Tinubu.
Ana fuskantar tarnaki kan yakin neman zaben Tinubu
Tsugune ba ta kare ba a game da yakin neman zaben dan takarar neman shugabancin kasar Bola Ahmed Tinubu.
Yadda cin hanci ke shafar harkokin fito a Afirka
Shige da fice ta tashoshin jiragen ruwaye Afirka na fama da tarin matsaloli ciki har da cin hanci da rashawa.
Dandalin Matasa 13.10.2022
Shirin ya yi nazari a kan halin da matasan Najeriya ke ciki a harkar bangar siyasa yayin da iskar kakar siyasa ke kadawa a fadin kasar.
Shirin Safe
A cikin shirin za ji cewa A Najeriya, jam'iyyar Labour ta Peter Obi na dada jan hankalin matasan duk da kalubale da take fuskanta. Gwamnatin Nijar ta soma nazarin samar da inshora da za ta kula da kawo sauki ga ambaliyar ruwa da ake fuskanta akai-akai. Fursunonin siyasa da aka sako a Masar na fuskantar tarin matsaloli ciki kuwa har da mayar da su saniyar ware da ake yi.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da halin da ake ciki a Najeriya bayan da Hukumar INEC ta soke rijistar mutum sama da miliyan biyu saboda zargin magudi.
Najeriya tana cikin matsalar ambaliyar ruwa
Gwamnatin Najeriya ta ce ambaliyar da ake gani cikin kasar na zaman mafi girma a cikin sama da shekaru 10.
Najeriya: Yadda ake hada-hadar kabewa a jihar katsina
A jihar Katsina da ke Najeriya wasu mutane rungumi sana'ar kabewar miya a matsayin hanyar dogaro da kai tsawan shekaru.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji masana muhalli a Najeriya na kira ga 'yan siyasa a kan guje lika hotunan 'yan takara a tituna don kauce wa gurbata muhalli.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, alamu sun nuna cewa ta yiwu malaman jami'o'i da ke yajin aiki a Najeriya sun janye. A Nijar kuwa, an gudanar da taro ne kan batun matsalar tsaro a yankin Sahel.
Najeriya ta karrama wasu daga cikin 'ya'yanta
Najeriya ta karrama wasu daruruwan 'ya'yanta da ta ce sun taka muhimmiyar rawa wajen ci gaban kasar.
Taba Ka Lashe 11.10.2022
Shirin ya dubi yadda ake auren 'ya'yan mahauta yanzu a kasar Hausa, sabanin yadda ake kyamar su a baya.
Najeriya na shirin rage cunkoso a gidajen gyaran hali
Najeriya na son ganin ta rage fursunoni a gidajen yarin kasar, inda gwamnatin tarayya ke neman sahalewar na jihohi.
Najeriya na shirin rage cunkoso a gidajen gyaran hali
Najeriya na son ganin ta rage fursunoni a gidajen yarin kasar, inda gwamnatin tarayya ke neman sahalewar na jihohi.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji al'umma a Najeriya na ci gaba da mayar da martani mabanbanta tun bayan da shugaban kasar Muhammadu Buhari ya bayana kasafin kudi na shekarar 2023.
Shafin da ya wuce
Shafi 60 daga 200
Shafi na gaba