You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe 16.06.2025
Shirin Safe 16.06.2025
Shirin Rana: 15.06.2025
Najeriya: Me ya sa kalaman Tinubu suka harzuka 'yan adawa?
Manyan jam'iyun adawar dai sun kai ga harzuka da kalaman shugaban kasar a gaban majalisa a yanayi na barkwanci.
Bikin dimukradiyya ya yi karo da fushin al'umma
Jami’an tsaro sun tarwatsa matasa da suka yi kokarin yin zanga-zangar nuna bacin ransu a kan tsadar rayuwa.
Shirin Rana: 12.06.2025
Najeriya: Rantsar da shugaban kasa a majalisa
Martani kan amfanin da matakin majalisar dattawan Najeriya kan rantsar da shugaban kasa a farfajiyarta zai wa al'umma.
Shirin Yamma 10.06.2025
Gwamnoni sun koka kan yadda hare-hare ke barazana ga noma
Gwamnonin arewacin Najeriya sun koka kan yadda hare-hare ke haifar da matsalar tsaro da ke hana manoma aiki a gonakinsu.
Shirin Rana 09.06.2025
Shirin Rana 09.06.2025
Shirin Safe 09.06.2025
Shirin Safe 09.06.2025
Shirin Yamma 06.06.2025
Shirin Yamma 06.06.2025
Jaridun Jamus: Ambaliya a Mokwa, Najeriya
Ambaliyar ruwa a Najeriya da matakin Trump na haranta wa wasu kasashen Afirka shiga Amurka sun dauki hankali.
Jibril Aminu ya kafa tsarin ilimin makiyaya a Najeriya
Marigayi Farfesa Jibril Aminu ya kafa tsarin ilimin makiyaya a Najeriya lokacin da yake rike da mukamun ministan ilimi.
Shirin Yamma: 05.06.2025
Bill Gates zai tallafa wa Afirka da kudade masu yawa
Najeriya na daga cikin kasashen da Bill Gate zai taimakawa
Najeriya: Wanne hali al'ummar Mokwa ke ciki?
Dubban mutane sun rasa muhallansu sakamakon iftila'in ambaliyar ruwa da ta afku a garin Mokwa na jihar Niger a Najeriya.
Shirin Safe 04.06.2025
Shirin Safe 04.06.2025
Najeriya: Yaushe rashin tsaro zai zo karshe?
Dazuzzukan Najeriya masu yawa, sun zama moboya da tungar aikata muggan laifuka ciki har da kisa.
An bankado dubban mahajjatan bogi a Saudiyya
Gwamnatin Saudiyya ta kori alhazan bogi dubu 300,000 a hajjin bana.
Harin ta'addanci a jihar Bornon Najeriya ya halaka mutane
Shugaban majalisar dokokin jihar Borno ya ce mutane da dama sun tsere daga gidajensu sandiyyar yawaitar harin ta'addanci
Shirin Yamma 01.06.2025
Shirin Yamma 01.06.2025
Shirin Rana 01.06.2025
Shirin Rana 01.06.2025
Shirin Safe 01.06.2025
Shirin Safe 01.06.2025
Shirin Yamma 31.05.2025
Shirin Yamma 31.05.2025
Shirin Safe 31.05.2025
Shirin Safe 31.05.2025
Najeriya: Taimako kan ambaliyar Mokwa
Taimakon jin kan ambaliyar Mokwa a Najeriya
Jami'an tsaron Najeriya na sayar da makamai
Rundunar sojojin Najeriya, ta tsare sojoji da 'yan sanda sama da 30 da ake zargi da sacewa tare da sayar da makamai.
Ko za a kawo karshen ambaliya a Najeriya?
Ana ci gaba da aikin ceto wadanda ke da sauran numfashi, bayan mbaliyar ruwan da ta afku a jihar Niger da ke Najeriya.
Shirin Safe 30.05.2025
Shirin Safe 30.05.2025
Najeriya: Ko gwamnatin Tinubu ta yi nasara?
A yayin da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta cika shekaru biyu, 'yan siyasa a Najeriya na bayyana ra'ayoyinsu kan.
Tinubu: Tattalin arzikin Najeriya na nan Daram
Tinubu ya kare tattalin arzikin Najeriya duk da tsadar rayuwa
Kalubalen aikin Hajji ga alhazan Najeriya
Maniyyatan Tarayyar Najeriya na fuskantar kalubale, a kokarin yin amfani da fasahar zamani a aikin Hajjin bana.
Gaskiyar Magana: Cece-kuce kan shirin ciyo wa Najeriya sabon bashi
Zaben sabon shugaban Bankin Afirka
An shiga matakin karshe na zaben sabon shugaban bankin raya kasashen Afirka.
Tashe-tashen hankula sun halaka mutane dubu-10 a Najeriya
Tashe-tashen hankula a Najeriya sun halaka fiye da mutanen dubu-10 cikin shekaru biyu na mulki Shugaba Bola Tinubu.
Shirin Safe: 29.05.2025
ECOWAS/CEDEAO ta cika shekaru 50 da kafuwa
Shugabannin kasashe na kungiyar ECOWAS/CEDEOA na taro a birnin Lagos na Najeriya kan bikin cika shekaru 50.
Hira da Sarkin Hausawa na Agege da ke Lagos
Masarautar Hausawa ta unguwar Agege da ke jihar Lagos a kudu maso yammacin Najeriya masarauta ce mai tarihi sosai.Alhaji Musa Muhammadu Dogon-Kadai shine sarkin Hausa na unguwar Agege a yanzu. DW ta yi tattaki zuwa fadarsa inda ta tattauna da shi kan yadda hausawan Lagos ke kokarin raya al'adun Bahaushe da kuma sauran batutuwa.
Hira da gwamnan jihar Zamfara da ke Najeriya
A lokacin da fagen siyasar Najeriya ya fara daukar dumi kan batun tazarcen Shugaba Bola Tinubu da na sauya sheka daga jam'iyyun adawa zuwa APC mai mulki, gwamnan Zamfara Dauda Lawan ya ce shi da jam'iyyar PDP mutu ka raba.
Shirin Rana: 28.05.2025
Shirin Yamma 26.05.2025
Najeriya: Mene ne mafitar siyasar 2027?
Taron kokari samar da jam'iyya daya da za ta tunkari APC mai mulki a Najeriya a 2027, ya tashi cikin hatsaniya.
Shirin Safe 26.05.2025
Shirin Safe 26.05.2025
Harin 'yan bindiga ya hallaka gomman mutane a jihar Taraba
Wani harin 'yan bindiga ya hallaka gomman mutane a jihar Taraba.
Shirin Rana 23.05.2025
Shirin Rana 23.05.2025
Dandalin Matasa 23.05.2025
Shirin ya duba gudunmawar da matasa ke bayarwa wajen inganta tsaro a arewacin Najeriya, a lokacin da hare-hare ke karuwa
Tinubu ya samu sahalewar gwamnonin APC a zaben 2027
Matakin jami'iyyar APC da gwamnoninta na tsayar da Bola Tinubu takara a zaben 2027 na shan martani daga 'yan Najeriya.
Najeriya: Tasirin rage farashin man fetur
Takarar rage farashin man tsakanin matatar Dangote da kamfanin NNPC a Najeriya, ka iya yin barazana ga masana'antar.
Dandalin Matasa: 22.05.2025
Shirin Dandalin Matasa kan gudunmawa da ya kamata matasan Najeriya su bayar, wajen dakile matsalar tsaro a kasar.
Zargin cushe a kasafin kudin Najeriya na 2025
Zargin cushe a kasafin kudin Najeriya na 2025
Shafin da ya wuce
Shafi 6 daga 200
Shafi na gaba