You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Kotu ta ce a kai Bawa gidan yari don raini
Kotun Abuja ta nemi a tasa keyar shugaban zuwa gidan yari saboda kin bin umurnin kotu, lamarin da ya haifar da martani.
Shirin Safe
Za a ji damuwar da 'yan Najeriya ke bayyanawa kan rashin sanin inda aka kwana dangane da aikin hako mai a shiyyar. An yi karin haske game da bincike kan shaye-shayen kwayoyin Tramadol a Najeriya da Nijar da ma batun bakin haure. A Ghana an yi nisa wajen samo rigakafin corona na gargajiya.
Barazanar tsagerun Niger Delta ga Najeriya
Kungiyoyin tsageru a Niger Delta na barazanar komawa ruwa madamar aka janye shirin afuwar da ake musu.
Yadda auren-wuri ya raba yara mata da karatun boko a Katsina
Auren-wuri ya jefa 'ya'ya mata masu yawa cikin rayuwar kaskanci kamar yadda wasunsu suka shaida wa DW.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi zaben tsakiyar wa'adi da ke gudana a Amirka a wannan Talata. Akwai matsalar karancin man fetur da ta sanya 'yan majalisar Ghana cewa za su fara aiki daga gida. A Najeriya tsadar kayan hada abincin kaji ne ake damuwa a kansa. Sai Nijar batun kare hakkin ma'aikata da ak tasan masa.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa mililoyin 'yan Najeriya da ba su iya karatu da rubutu ba sun karu, lamarin da yasa ministan ilimin kasar fitowa fili ya bayyana cewa ya kasa. Akwai yiwuwar gwamnatin Gambiya ta kafa wata kotu ta musamman da ke shirin hukunta wadanda aka tuhuma da aika laifi a yayin mulkin tsohon shugaban kasar Yahya Jameh
Shirin Yamma 03.11.22
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, hukumomin kiwon lafiya a Jamhuriyar Nijar sun fito da wani tsari ninka wuraren allurar rigakafin cutar Covid-19. A Najeriya, takadama ta barke tsakanin majalisar wakilan kasar da ma’aikatar kula da harkokin kasashen waje.
Dandalin Matasa 03.11.2022
Matasan wannan zamani na tutiya da ado da kwalliya. Amma me 'yan mata da samari ke tantancewa da sunan kyau ga junansu?
Shirin Rana
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni dabam-dabam. Akwai shirye-shirye masu kayatarwa a cikin shirin.
Tsaro lokacin yakin neman zabe
Bayan da Amirka da wasu kasashe suka ja hankalin Najeriya kan yiwuwar kai hari, gwamnatin kasar ta yi watsi da gargadi.
Shirin Safe
A cikin shirin za ji cewa ana cigaba da zaman zullumi a karamar hukumar Faskari bayan da 'yan bindiga suka sace mata da kananan yara fiye da 30. Batun lafiyar shugabanni a Najeriya na ci gaba da daukar hankalin al'ummar kasar a daidai lokacin da miliyoyin al'umma ke shirin yanke hukunci kan wadanda za su zaba nan da gaba a babban zaben kasar.
Shirin Rana
Cikin shirin za a yadda gwamnonin PDP mai adawa a Najeriya suka ce za su goya wa dan takarar Labour Party Peter Obi baya. Kungiyar Human Rights Watch mai kare hakkin bil Adama kuwa zargin gwamnatin Borno ta yi da rashin tausaya wa 'yan gudun hijira. Sai karuwar hsaye-shayen magunguna ba bisa ka'ida ba a Nijar.
Ana cece-kuce game da zuwan Shugaba Buhari ganin likita
Buhari: Yawan zuwa asibiti a waje na tada kura
Ana cece-kuce kan zuwa ganin likitan Shugaba Buhari a London
Najeriya: Matsalar 'yan gudun hijira
Sama da 'yan gudun hijira dubu 200 a Najeriya da Boko Haram suka tilastawa kauracewa gidajensu na cikin halin tasku.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da yaki da shan magunguna ba bisa ka'ida ba a Jamhuriyar Nijar. Akwai sauran rahotanni.
Shirin Yamma
Cikin shirin akwai yadda kungiyoyin kabilu ke nuna karfi a siyasar Najeriya da matsalar shaye-shayen kwayoyi tsakanin matasan Najeriyar da horon da aka bayar a majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar da halin da ake ciki game da zaben kasar Isra'ila.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji a Najeriya tun bayan da babban bankin kasar ya sanar da sauya fasalin wasu takardun naira, darajar kudin kasar na ci gaba da fadi.
Tattaunawa da matar da ba ta cin nama
Ko kun san wasu ba sa cin nama? Hajiya Lantana Ahmed daga Najeriya, na cikin wadanda suka zabi wannan tsari na rayuwa.
Najeriya: Farashin dala na kara hauhawa
Darajar Naira na ci gaba da faduwa, inda ta kasa da kusan kaso 20 cikin 100 bayan sanar da shirin sauya fasalinta.
Shirin Safe
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga bangarori dabam-dabam.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya majalisar tsaron kasar ta ce ta kammala babban taronta na koli kan harkokin tsaro da ke tazzzara a Najeriya inda ta yi watsi da gargadin yiwuwar kai hare-haren ta'addanci a Abuja.
Najeriya: Babu tushe a gargadin Amirka
An yi fatali da barazanar yiwuwar kai hare-hare a Najeriya
Hare-hare sun kara ta'azzara a Najeriya
Majalisar tsaron Najeriya ta ce ta kama mutane da yawa a kokarin kai karshen barazanar rashin tsaro
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa shugabannin kungiyar tarayyar Turai da sauran shugabannin duniya na ci gaba da aike wa zababben shugaban Brazil Luiz Inácio Lula Da Silva sakon taya murna. A Najeriya 'ya'yan kungiyar Iswap da dama muntu, biyo bayan wani mummuan harin da dakarun sojan Najeriya suka murkushe a barikin Wawa na jihar Neja.a bar baya da kura inda tare da halaka yan kungiyar da dama.
Sojoji sun kashe 'yan ta'adda a Najeriya
Rundunar sojan Najeriya ta dakile wani harin ISWAP
Buhari ya goyi bayan sauya fasalin Naira
Duk da korafin da wasu 'yan Najeriya ke yi, Shugaba Buhari ya goyi bayan sauya fasalin wasu takardun kudi na kasar .
Shirin Safe
Akwai irin hasarar da manoma suka yi a Sokoton Najeriya sakamakon ambaliya da yadda masu manyan digiri ke yawo babu abin yi a Najeriya. A Nijar za gobarar daji ce ke matasa wa wasu mazauna a yankin Diffa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji shirin Ji Ka Karu da shirin Zabi Sonka da shirin Ra'ayin Malamai wanda ya duba batun tsaro da ke cigaba da tabarbarewa a Najeriya musamman ma gargadin yiwuwar kai hari a babban birnin kasar Abuja da wasu manyan kasashen suka yi wa 'yan kasashensu.
Shirin Safe
Cikin shirin Amirka ta yabba wa kokarin Najeriya da Afirka ta Kudu a bangaren tsaurara tsaron murkushe hare-haren ta'addanci. An kai wa mijin kakakin majalisar Amirka hari da guduma a gida.
Amirka ta yaba matakan tsaro da ke a Abuja
Gwamnatin Amirka ta yaba wa kasashen Najeriya da Afirka ta Kudu a kan abin da ta ce ingantuwar yanayi na tsaro.
'Yan sandan Najeriya sun tsaurara tsaro a Abuja
Jami'an 'yan sandan Najeriya sun tashi tsaye bayan da gargadin kai hare-hare da Amirka ta yi ya jefa Abuja cikin zulumi.
Shirin Rana
A Najeriya ana cikin halin zullumi sakamakon karancin man fetur a Abuja, babban birnin kasar da wasu biranen kasar. A Lebanon kuwa, kasar ce ke shan suka yayin da take cigaba da mayar da 'yan gudun hijirar Siriya zuwa kasarsu. Akwai sharhunan jaridun Jamus a kan nahiyar Afrika.
Karancin man fetir ya haifar da matsaloli a Najeriya
Karancin man fetir da ake fuskanta a Abuja fadar gwamnatin Najeriya da wasu manyan birane na haifar da matsaloli.
Karancin man fetir a Najeriya ya haifar da matsaloli
Karancin man fetir da ake fuskanta a Abuja fadar gwamnatin Najeriya da wasu manyan birane na haifar da matsaloli.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji a jamhuriyar Nijar wani rukunin 'yan majalisar dokokin kasar na samun kwarewa a kan kasafin kudin na bai daya a kasashen Afrika ta yamma takwas rainon Faransa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa masana na fargabar matakin gwamnatin Najeriya na sake fasalta wasu takardun kudi a kasar ka iya kara ragargaza darajar Naira, har ma sun fara bayyana dalilan hakan.
Magance matsalar fyade Katsinan Najeriya
Matar gwamnan jihar Katsina, Hajiya Zakiya Aminu Bello Masari na kokarin magance matsalolin fyade da ke kamari a jihar.
Najeriya: Wa'adin sake fasalin Naira
Al'ummar Najeriya na mayar da martani, kan sanarwar da babban bankin kasar CBN ya bayar ta sauya fasalin Naira.
Shirin Safe
Birnin Legas cibiyar kasuwancin Najeriya fuskantar matsalar karancin man fetur. A Jamhuriyar Nijar kuwa, masana kiwon lafiya lafiya ne ke tattauna mnafita dangane da matsalolin da wannan fanni ke fuskanta.
Kara karfin aljihun 'yan siyasar Najeriya
Shirin karawa masu rike da mukaman siyasa albashin a Najeriya, daidai lokacin da 'yan kasar ke fama da talauci.
Shirin Safe
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga sassa dabam-dabam na duniya.
Ambaliya ta yi wa mutum 100,000 ta'adi a Kamaru da Chadi
Sama da mutum 100,000 na cikin damuwa sakamakon ambaliyar ruwa a kasashen Chadi da Kamaru.
Shirin Rana
Akwai halin da ake ciki game da barkewar cutar kwalara a Najeriya sakamakon ambaliyar ruwa a yankin Neja Delta inda ake fargabar ta kai ga rasa rayuka. Njiar kuwa manoma ne ke kokawa kan yadda wasu ke bin dare a wannan lokacin na girbi suna sace musu albarkatun gonar da suka samu a daminar bana.
Macen da ke zane da yatsun kafarta a Najeriya
'Yar baiwa 'yar Najeriya. Sunanta Toma Onu, wacce ke aikin kirkirar zane ta hanyar amfani da yatsun kafarta saboda nakasar da aka haife ta da ita. Duk da hakan dai ta ce ba za ta nuna kasawa ba, sai duniya ta ji ta; an kuma san da ita. Ga labarinta a cikin wannan bidiyon.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: A Najeriyar masana sun ce zai fi dacewa a rika tunanin maida da yan gudun hijira tushensu na asali. A Nijar, manoma na kokawa kan yadda wasu ke bin dare suna sace musu albarkatun gona. Mahukuntan a Chadi da Kamaru, sun ce dubban mutane sun rasa matsagunnasu sakamakon ambaliyar ruwa.
'Yan matan Najeriya sun taka rawar gani
'Yan matan Najeriya 'yan kasa da shekaru 17 sun kai wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin kwallon kafa na duniya.
An gargadi Najeriya kan yiwuwar kai hari
Amirka da Birtaniya suka ce akwai yiwuwar kai hare-haren ta’adanci a Abujan Najeriya, lamarin da ya haifar da zullumi.
An gargadi Najeriya kan yiwuwar kai hari
Amirka da Birtaniya suka ce akwai yiwuwar kai hare-haren ta’adanci a Abujan Najeriya, lamarin da ya haifar da zullumi.
Shafin da ya wuce
Shafi 59 daga 200
Shafi na gaba