You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Fargabar rikici a zaben 2023 a Najeriya
Ci gaba da kai hari a cibiyoyin zabe a Najeriya duk da alkawarin bayar da kariya, na janyo fargaba ga zabukan 2023.
An kona ofishin INEC a kudancin Najeriya
An kona ofishin hukumar zabe ta INEC a kudancin Najeriya.
Yadda ake cin kasuwar wake a Katsina
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji yadda yanayin tsaro a jihar Kanon Najeriya, bayan bullo da tsarin hadin gwiwa ta jami'an 'yan sanda a jihar. A Nijar kuwa an bude bukin baja-koli na kayayyakin da mata ke sarrfawa a nahiyar Afirka.
Najeriya: Yancin cin gashin kai ga kananan hukumomi
Fatan samun 'yancin cin gashin kai ga kananan hukumomi a Najeriya
Shirin Rana
Yayin da ake samun sabbin hare-hare a yankin gabashin Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango, kungiyoyin yanki da kasashe makwabta na kara kaimi wajen shawo kan rikicin.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji ra'ayoyin al'ummar karkara tun bayan da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar sabbin takardun naira da aka sauya wa fasali.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa, al'ummar jahohin Katsina da Zamfara musamman mazauna yankunan karkara na cigaba da tsokaci kan matakin sauya wasu daga cikin takardun kudin Najeriya. A Jamhuriyar Nijar, majalisar dokokin kasar ta kada kuri’ar amincewa da gyaran fuska ga dokar kudaden alawus da albashin yan majalisar.
Najeriya ta kaddamar da sabbin takardun Naira
Shugaba Buhari ya kaddamar da sabbin takardun kudin da aka sake wa fasali da kwaliya a Abuja.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji gidauniyar Konrad Adenauer ta kasar Jamus ta kammala gudanar da taro na koyawa ‘yan jardu hanyoyin da zasu iya kawar da labaru na karya da batanci musamman a lokacin yakin neman zabe.
Hadarin mota ya kashe mutane a Najeriya
Wani hadari mai muni da ya auku a yankin arewa maso gabashin Najeriya ya salwantar da gomman rayuka a wannan Talata.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, al'umomin jihohin Bauchi da Gombe a Najeriya na murna kan samun man fetur a jihohin. Majalisar dokokin tarayyar Turai ta cika shekaru 70 da kafuwa.
Fatan al'umma bayan samun mai a Bauchi da Gombe
'Yan Bauchi da Gombe na son a sama musu aiki bayan da aka samu mai a johohinsu
Mile 12: Kasuwar da 'yan arewa ke samun arziki a Lagos
Kasuwar da Hausawa sama da 10,000 ke samun arziki a cikin kwaryar birnin Lagos.
Fatan al'umma bayan samun mai a Bauchi da Gombe
Shugabannin al’umma da mazauna jihohin Bauchi da Gombe sun nemi a samar mu su da aikin yi da kuma tsabtatacen muhalli daidai lokacin da aka kaddamar da aikin hakar danyen mai a jihohin.
'Yan bindiga sun sace mutane a Najeriya
Sama da mutane 100 ne aka tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga dadi suka yi garkuwa da su a jihar Zamfara.
2023: 'Yan Media sun ce za su daina tallan APC
Matasan da ke yada manufofinsu na siyasa a kafafen sada zumunta sun ce za su dakatar da yin hakan har sai jam'iyyunsu sun sauya salo wajen damawa da su sosai in an samu mulki.
2023: 'Yan Media sun ce za su daina tallan APC
Matasan da ke yada manufofinsu na siyasa a kafafen sada zumunta sun ce za su daina in ba sauya taku ba
Taron zaman lafiya na sarakunan gargajiya a Lagos
Wasu sarakunan gargajiya na arewacin Najeriya sun bukaci mazauna Lagos su zauna lafiya a yayin zaben 2023.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi wani horo da aka bai wa 'yan sanda a Najeriya domin kare hakkin jama'a. A Ghana taron da ya hada kasashen duniya da dama aka yi a kan kiwon lafiya. A Njiar an dubi batun samar da wuraren kewayawa ne domin kawo karshen bahaya a bainar jama'a a Damagaram.
Yankin arewacin Najeriya ya fi yawan matalauta
Koma bayan tattalin arziki ya jefa mutum fiye da miliyan 100 cikin talauci a sassan Najeriya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji a Najeriya jaruman TikTok sun ce suna fuskantar barazana daga gwamnati.
Najeriya: Wani soja ya harbe abokin aikinsa
Wani soja ya bindige wani abokin aikinsa a jihar Borno da ke arewacin kasar
Shirin Yamma
Kakakin majalisar wakilai ta Amirka, Nancy Pelosi ta sanar da cewa ba za ta kara neman mukami ba a majalisar dokokin kasar domin bai wa matasa dama.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, a Najeriya gwamnatin jihar Katsina ta gabatar da alkalumma wadanda hare-haren 'yan bindiga ya shafa a jihar, inda dubban mata ne mazajensu suka mutu. A Nijar kuma, daliban jami'ar birnin Yamai na gudanar da sana'o'i a ciki jami'ar domin samun karin kudin alawus.
Takaddama kan sunaye a rajistar masu zabe
Dambarwa kan rudanin sunaye a rajistar masu zabe a Najeriya
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji masana kimiyya sun yi kira ga mata da su bada tasu gudunmowa wajen yaki da matsalolin sauyain yanayi.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa an kammala taron kasashe masu arzikin masa’antu na duniya G20 tare da cimma yarjejeniyar bai daya tsakanin kasashen bayan da aka kwashe dogon lokaci ana jayaya. Dan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar APC mai mulki Bola Ahmed Tinubu ya gana da kungiyar kiristocin Najeriyar CAN.
Shugabannin CAN sun gana da Bola Tinubu
Dan takarar shugaban kasa na APC mai mulki Bola Ahmed Tinubu ya gana da kungiyar CAN.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji tsohon shugaban Amirka Donald Trump ya bayyana aniyyarsa ta sake tsayawa takara a zaben shekara ta 2024.
EFCC ta goyi bayan sauya takardun kudin Najeriya
Shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa ya goyi bayan matakin canja takardun Naira don yaki da halarta kudin haram a Najeriya.
Yawan mutanen duniya ya kai bilyan takwas
Najeriya wadda ke kan gaba wajen yawan mutane a Afirka tana kara watsi da al'adar aure mata da yawa.
Shirin Rana
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni dabam-dabam har ma da shirin Duniya Mai Yayi da Lafiya Jari gami da Wasikun Masu Sauraro.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa makiya da manoma na ci-gaba da mayar da martani a Najeriya, biyo bayan sanarwar da gwamnatin jihar Gombe ta yi na dakatar da shigar baki makiyaya da dabbobin zuwa cikin jihar. A Ghana kuwa, hukumomi ne suka yi gargadi kan alkalumma kasa da kasa da ya nuna karuwar aikin yara kanana a kasar.
An kashe mata 14 kan zargin maita
Wani babban kwamadan Boko Haram ya hallaka matan da ya zarga da laifin kashe 'ya'yansa ta hanyar maita a Najeriya.
Yaki da cin hanci da rashawa a yammacin Afirka
Hukumomin yaki da rashawa a Afirka ta Yamma sun gana a Yamai inda suka yi don duba matsalar a cikin kasashen yankin.
Amsoshin Takardunku 14.11.2022
Za a ji tarihin marigayi Sarkin Musulmai Sultan Abubakar na 3 ko Garba na 3, daga bakin Farfesa Mohammad Tukur Usman.
Kokarin neman sasanta rikicin PDP a Najeriya
Ga dukkan alamu babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya na cikin fatan samun sulhu a rikicinta na cikin gida.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji shirye-shirye masu kayatarwa kamar Amsoshin Takardunku da Wasikun Masu Sauraro da shirin Ciniki da Masana'antu
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya zargin badakalar fataucin miyagun kwayoyi da wata kotu a Amurka ke yiwa dan takarar jamiyyar APC Bola Ahmed Tinubu na ci gaba da tada kura a fagen siyasar kasar. Tsadar man fetur a Ghana ta sa 'yan majalisun dokokin kasar neman sahale masu aiki daga gida. Mata da matasa da ma gajiyayyu a Nijar ba sa cin moriyar arzikin da kasar ke samu in ji Rotab.
Shirin yamma
Gwamnatin Najeriya na ci gaba da shirin kidayar al'ummar kasar wanda za’a yi a shekara mai zuwa, sai dai har yanzu akwai kalubalen rashin tsaro da ake fuskanta a daidai lokacin da kasar ke shirin gudanar da babban zabe.
Darasin Rayuwa 09.11.2022
'Yan mata da dama a Arewacin Najeriya na fuskantar matsalar yankewar karatu domin yi masu aure ko da ba sa so.
'Yan ta'adda sun lalata motoci a Monguno
Harin da ISWAP ta kai kan 'yan agaji a Monguno na jihar Borno ya haifar da lalata motoci 22 da ake aikin jin kai da su.
Iswap ta lalata motoci a Monguno
Harin da ISWAP ta kai kan 'yan agaji a Monguno na jihar Borno ya haifar da lalata motoci 22 da ake aikin jin kai da su.
Shirin Safe
Cikin shirin akwai batun wasu dabarun tabbatar da tsaro da lumana da 'yan sanda a Najeriya ke cewa suna da su domin zabuka da ke tafe. Akwai ma batun zargin da Amirka ke yi wa Bola Tinubu kan badakalar miyagun kwayoyi. A Nijar an horar da matasa da dama hanyoyin samun sana'o'i.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, kungiyar likitoci a Najeriya ta nemi yiwa 'yan takarar kasa da ke fatan kai wa ga matakin jagorantar kasar gwaji don tabbatar da lafiyar kwakwalwa. A Jamhuriyar Nijar kuwa, ana bikin cika shekaru 60 na hulda tsakanin kasar da Jamus, batun da 'yan kasar ke sam barka.
Dandalin Matasa: 10.11.2022
Tashar DW ta samar da sababbin shirye-shirye, domin ilimantarwa da kuma nishadantar da masu sauraronta musamman ma matasa. Ku saurari Shirin Dandalin Matasa domin karin bayani.
Najeriya: Zargin Tinubu da fataucin muggan kwayoyi
Zargi dan takarar shugaban kasa a Najeriya, na jam'iyyar APC Bola Ahmed Tinubu da fataucin miyagun kwayoyi.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni daga sassan duniya har ya zuwa halin da ake ciki a zaben rabin wa'adi na Amirka da kuma shirin Abu Namu da Darasin Rayuwa.
Kotu ta ce a kai Bawa gidan yari don raini
Kotun Abuja ta nemi a tasa keyar shugaban zuwa gidan yari saboda kin bin umurnin kotu, lamarin da ya haifar da martani.
Shafin da ya wuce
Shafi 58 daga 200
Shafi na gaba