You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji shirin Ku shiga Kulob da Ciniki da masana'antu da shirin wasikun masu sauraro da hada-hadar kasuwannin duniya
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji maimaicin muhimman wasu daga cikin rahotannin da suka dauki hankali a nahiyar Afirka a wannan mako.
Ranar yaki da cin hanci ta duniya
9 ga Disambar ko-wace shekara rana ce da MDD ta ware domin fafutukar kawar da cin hanci da rashawa tsakanin al'umma.
Matsalolin tsaro na barazana ga zaben Najeriya
Demokaradiyyar Najeriya na fuskantar barazana da ka iya nakasa samun sahihin zaben 2023 da ke tafe.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da korafin 'yan majalisar dokokin Najeriya kan kayyade adadin kudin da mutum zai iya dauka a asusun ajiyarsa na banki.
Najeriya: Cece-kuce kan matakan CBN
Mabambantan ra'ayoyi kan matakin babban bankin Najeriya CBN, na kayyade kudin da mutum zai iya cira a bankinsa.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi batun yaki da cin hanci da rashawa a Nijar da halin da 'yan hijira ke ciki a yankin Sahel da rashin karbar dubban katuna zabe a kudancin Najeriya da kuma sharhi kan zargin sojojin Najeriya da zubar da cikin matan da 'yan Boko Haram suka yi wa fyade.
Dandalin Matasa: (08.12.2022)
Shirin ya yi nazari kan shigar da matasa ke yi cikin bangar siyasa a Najeriya da kuma illolin da ke tattare da bangar siyasar.
Sojojin Najeriya sun zubar wa mata ciki
Zargin rundunar sojojin Najeriya da zubar da cikin matan da 'yan Boko Haram suka dauka, domin kar su haife shi.
Shirin Rana
A cikin shirin za ji mahukunta a Najeriya sun bayyana cewa sun yi nasarar kwato kudadde da ma kaddarori da jami’ai suka mallaka ta hanayoyi na haramu da suka kai Naira bilyan 120.
Sojin Najeriya sun musanta zubar da cikin mata
Sojoji a Najeriya sun ba za su bincika zargin da aka yi musu cewar sun zubar da cikin dubban mata 'yan gudun hijira
An zargi sojin Najeriya da zubar wa mata 10,000 ciki
Wani sabon rahoto ya bankado ya yadda sojojin Najeriya suka zubar wa da 'yan matan da Boko Haram ta yi wa fyade.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni daga sassa dabam-dabam na duniya.
Gaskiyar Magana: Tasirin Matasa a Siyasar Najeriya
Shirin Gaskiya Magana, ya tattauna ne da Bashir Ahmad na kwamitin yakin neman zaben Bola Tinubu na jam'iyyar APC, da kuma Abdulrasheed Shehu mai magana da yawun Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP.
Najeriya ta takaita fitar da kudade a bankuna
'Yan Najeriya sun damu da yunkurin gwamnati na takaita musu fitar da kudade a bankunan kasar.
Gaskiyar Magana: Mansurah Isah da Ali Jita a siyasar Najeriya
Wane ne ingantaccen dan takara a Najeriya? Ga Mansurah Isah mai goyon bayan Bola Tinubu na jam 'iyyar APC da Ali Jita mai goyon bayan Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP da karin bayani a cikin sabon shirinmu na Gaskiyar Magana.
Tasirin kuri'un matassa a zaben Najeriya
Ko kuri'un matasan Najeriya ka iya yin tasiri, wajen zaben shugabannin da za su kula da al'amuransu a kasar?
Ƙeƙe da Ƙeƙe: Makomar Ilimi bayan zaben Najeriya
Yadda rashin aiki ke ci wa matasan Najeriya tuwo a kwarya
Shirin Yamma 06.12.22
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni har ma da shirye-shiryen Ciniki da Masana'antu da Duniya Mai Yayi.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji a Najeriya Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya watau UNICEF ya ce, yara sama da dubu 240 ne 'yan kasa da shekaru biyar ke fama da cutar tamowa a jihar Katsina.
Taba Ka Lashe: 30.11.2022
Ko kun san yadda rayuwar 'yan kabilar Pyemawa da ke karamar hukumar Mangu ta jihar Plateau a Najeriya take? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari.
Najeriya: Bola Tinubu ya yi martani
Martanin zargin da ake wa dan takarar shugaban kasar Najeriya a karkashin jam'iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji a jamhuriyar Nijar wani cece kuce ne dake zaman martani ga kalaman shugaban kasar Mohamed Bazoum ya taso biyo bayan furucin da ya yi a karshen makon jiya.
Takarar Bola Tinubu na fama da cece-kuce a Najeriya
Rashin kasancewa a wasu muhawarori da Bola Tinubu ke yi a Najeriya na haddasa cece-kuce kan ko zai iya mulkin kasar.
Katsina: An sace mutane a msallaci
An garzaya da limamin masallacin da wani masallaci da suka ji rauni bayan da maharan suka bude wuta a kan masallacin.
An kai hare-haren kan masallatai a Najeriya
An kai hare-hare kan masallatai tare da yin garkuwa da mutane a jihohin Delta da Katsina da ke Najeriya.
Najeriya: Zargin gwamnatocin jihohi da gazawa
Bisa ga dukkan alamu an fara nunin yatsa a bangaren gwamnatin tarrayar Najeriya da ke zargin jihohi da gazawa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa, a Najeriya daliban jami'ar gwamnatin tarayya ta Nsukka da ke jahar Enugu sun barke da wata zanga zangar nuna kin amincewa da karin kudaden makaranta da hukumar jami'ar ta yi har da kaso dari. A jamhuriyar Nijar, jama'a ne suka shiga damuwa biyo bayan karancin iskan gaz da ake fuskanta.
Najeriya: An janye shari'ar Aminu
Matar shugaban Najeriya Aisha Buhari ta janye karar da ta shigar na dalibi Aminu
Shirin Rana
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na kokarin yaki da yunwa a Jamhuriyar Nijar. Akwai sauran shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Gwamnatin Najeriya na zargin gwamnatocin jihohi da gazawa
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na kokarin magance rikici a yayin zabukan da ke tafe a Tarayyar Najeriya. Akwkai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Shirin Rana
Bayan labaran duniya, za a ji cewa 'yan majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar na bangaren adawa sun yi watsi da kasafin kudin kasar na shekarar 2023, bayan da suka zargi cewa bai shafi talaka kai tsaye ba. A Najeriya kuwa, al'umma ne ke mayar da martani kan tashin farashin man fetur a kasar.
Nasarori da ake samu a kan cutar HIV a Najeriya
Nasarori da ake samu a kan cutar HIV a Najeriya
Yayin da ake ranar yaki da HIV ta bana, mahukunta a Najeriya sun ce ana samun nasara ta fsukar rage yawan kamuwa da ita.
Dambarwar siyasar Najeriya yayin da zabe ke karatowa
A Najeriya, al'amura da dama ne ke daukar hankalin ma masu zabe a ciki da wajen kasar game da siyasar da ke tafe.
Dandalin Matasa 01.12.2022
Shirin Safe
A cikin shirin za aji yau ne ranar da Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ware domin yaki da cutar AIDS ko SIDA.
Shirin Rana
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni har ma da shirye-shiryen Abu Namu da Darasin Rayuwa.
Ayyukan 'yan bindiga a Kudu maso gabashin Najeriya
Ayyukan 'yan bindiga a Kudu maso gabashin Najeriya
Zaman gida na kwanaki 10 a wasu garuruwa da ke jihar Enugu da 'yan bindiga suka ayyana.
Shirin Yamma
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni da shirye-shirye.
shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, al'umma da kuma direbobin baburan adaidaita sahu ke kokawa kan matakin gwamnatin jihar Kano na hana zirga-zirgar baburan a wasu hanyoyin kasar. A Jamhuriyar Nijar kuwa, gwamnati ce ta sanya batun yafe kudaden fito kan kayayyakin noma da ma motoci cikin kasafin kudinta.
'Yan Najeriya sun yi satar hanyar jirgin ruwa zuwa Spain
Wasu 'yan Najeriya sun yi satar hanya ta jirgin ruwa zuwa Spain duk da kasadar da tafiyar ke cike da ita.
Dawo da koyar da tarihi a manhajar karatu a Najeriya
A Najeriya ana jinjina wa gwamnatin kasar saboda dawo da tsarin koyar da ilimin tarihi a makarantun gaba da firamare.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji a Najeriya yayin da ake cigaba da kai hare -hare a cibiyoyin hukumar zabe ta INEC wasu jam'iyyun siysar kasar na yin adawa da yin amfani da tsarin sabuwar fasaha ta zamani ta na'ura mai kwakwalwa a zaben da ke tafe.
Abu Namu: 23.11.2022
Shirin ya yi nazari kan yadda ake samun kungiyoyi da ke koyar da zamntakewar aure a Najeriya.
Fargabar rikici a zaben 2023 a Najeriya
Ci gaba da kai hari a cibiyoyin zabe a Najeriya duk da alkawarin bayar da kariya, na janyo fargaba ga zabukan 2023.
An kona ofishin INEC a kudancin Najeriya
An kona ofishin hukumar zabe ta INEC a kudancin Najeriya.
Shafin da ya wuce
Shafi 57 daga 200
Shafi na gaba