You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji a jihar Kadunan Najeriya daruruwan musulmi ne suka kai ziyarar kulla zumunci a majami’u daban-daban don taya murnar bikin kirsimeti.
Shirirn Rana
A cikin shirin za a ji shiri na musamman kan bukuwan Kirisneti da Shirin Zabi Sonka da shirin Abu Namu
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa al'umma mabiya addinin Kirista a duniya na gudanar da bukukuwan Kirismeti na wannan shekara
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji shirin Wasikun masu Sauraro da shirin Amsoshin Takardu da Ciniki da Masana'antu da shirin Ku Shiga Kulob
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa kotun tsarin mulkin kasar Nijar ta yi fatali da dokar karin kudin alawus da ‚yan majalisar dokokin kasar suka yi wa kansu, a Najeriya kuwa kungiyoyin kare hakkin yara da masu gwagwarmayar dorewar mulkin demokuradiyya sun fara kampe kan daina maida matasa a matsayin masu gadin Alluna da postocin da ake tallata yan siyasa da su
Gaskiyar Magana: Kalaman tunzuri na barazana ga zaben Najeriya
Shirin wannan makon ya tattauna ne da Ja'afar Ja'afar, fitaccen dan jarida a Najeriya kan zargin da ake yi wa wasu 'yan jarida na barin 'yan siyasa na amfani da su wajen furta kalaman tunzuri.
Gaskiyar Magana: Tasirin addini a siyasar Najeriya
Shirin ya tattauna da Sheikh Ibrahim Khalil, fitaccen malamin addinin Musulunci da ke takarar gwamna a jam'iyyar ADC a jihar Kano ta Najeriya, da kuma Dr. Alfred Dabwan dan takarar gwamna a jam'iyyar NNPP a jihar Filato.
Gaskiyar Magana: Buhari na yi wa 'yan adawa kamfen- Aisha Yesufu
Shugaba Buhari na yi wa 'yan adawa kamfen in ji Aisha Yesufu a yayin tattaunawarsu da DW Hausa, inda Solomon Dalung ya ce jam'iyyarsa ta SDP za ta kayar da jam'iyyar APC a zabe mai zuwa.
Manyan labaran Afirka da suka fito a jaridun Jamus
Mika wa Najeriya kayan tarihi da zaman sojojin Jamus a Nijar da siyasar Afirka ta Kudu sun dauki hankalin jaridun Jamus
Najeriya: Shell zai biya diyyar malalar mai
Kamfanin mai na Shell zai biya diyyar euro miliyan 15 ga wasu al'umomi a yankin Niger Delta na Najeriya
Saurari shirin yamma
Kamfanin Shell zai biya diyyar euro miliyan 15 ga wasu al'umomi a yankin Niger Delta da ya gurbata musu muhalli.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, mabiya addinin Kirista na koka kan yadda bikin Kirismetin bana ya riske su cikin matsi na tattalin arziki. A Jamhuriyar Nijar, an bude kasuwar baje koli ta kasashen Afirka da nufin karfafa shirin kasuwanci mara shinge.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni dabam-dabam daga sassan duniya.
Kano: Motocin safa domin zirga-zirga
Faifen bidiyo kan tsarin sufuri a wasu yankunan birnin jihar Kano da ke Najeriya, domin rage matsalar ababen hawa.
Bukukuwan Kirsimeti na 2022
Daga ranakun 24 zuwa 26 na watan Disambar kowacce shekara, Kiristoci a fadin duniya ke gudanar da bukukuwan Kirsimeti.
Cece-kucen kisan fararen hula a Najeriya
Harbin kan mai uwa da wabin da ya halaka fafaren hula ma su yawa a Najeriya, ya tilasta gwamnati bayar da hakuri.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi yadda Najeriya ke shirin sayar da cibiyoyin samar da wutar lantarkinta guda biyar domin cike gibin kasasfin kudin badi. Amirka na kan jiran matakin da za a dauka kan tsohon Shugaba Trump da ake zargi da yi wa kasar zagon kasa. Akwai batun tsadar rayuwa a Ghana.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa mako guda da kaddamar da sabin kudi da aka sakewa fasali a Najeriya har yanzu sabbin kudaden ba su shiga hannun jama’a da dama ba. A Nijar kotun tsarin mulkin kasar ta yi fatali da dokar karin kudin alawus da 'yan majalisar kasar suka yi wa kansu.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan kiran da gwamnatin Jamus ta yi wa mahukuntan Najeriya kan ssu gudanar da bincike dangane da zargin sojojin kasar da zubar da ciki ga mata a sansanonin 'yan gudun hijira da ke jihar Bornon Najeriyar.
Tsugune ba ta kare ba bayan sauya launin Naira
Najeriya: Har yanzu babu sabon kudi a bankunan kasar inda ake ci gaba da aiki da tsaffin kudin da aka sauya.
Har yanzu tsugune ba tare ba bayan sauya launin kudi
‘Yan Najeriya ganin har yanzu babu sabon kudi a bankunan kasar inda ake ci gaba da aiki da tsaffin kudin da aka sauya.
Ziyarar ministar harkokin wajen Jamus a Maiduguri
Ministar harkokin wajen Jamus Annalena Baerbock, ta ziyarci al’ummar Ngarnnam na jihar Borno, yankin da rikicin Boko Haram ya yi wa illa. Jamus na kan gaba a jerin kasashen da ke bayar da tallafi a shirin Majalisar Dinkin Duniya na sake tsugunar da muatanen da rikicin Boko Haram ya shafa domin inganta masu rayuwa.
Jamus ta dawo da kayan tarihin masarautar Benin
Najeriya na murnar dawo mata da kayan tarihin masarautar Benin
Rikici tsakanin gwamnan CBN da 'yan siyasa
Baraka ta kunno kai tsakanin gwamnan babban bankin Najeriya da manyan 'yan siyasa
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa Ministar harkokin wajen Jamus Annalena Baerbock, ta ziyarci wasu al'ummomi a jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya. Al'ummomi a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara da ke fama da matsalolin tsaro sun zargi jirgin sojojin Najeriya da jefa bam kan mutanen da su san hawa ba su san sauka ba.
Shirin Rana
A cikin Shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan kame masu fataucin miyagun kwayoyi zuwa kasashen Larabawa daga Najeriya da mahukuntan Jamhuriyar Nijar suka yi. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Cinikin kuri'u na neman gagarar kundila
A yayin da ake ci gaba da kokarin kaiwa ga ingantaccen zabe a Najeriya, damuwa na yawa bisa yunkurin cinikin kuri'u.
Cinikin kuri'u na neman gagarar kundila
A yayin da ake ci gaba da kokarin kaiwa ga ingantaccen zabe a Najeriya, damuwa na yawa bisa yunkurin cinikin kuri'u.
Baerbock za ta kai ziyara Najeriya
Ministar harkokin wajen Jamus zata ziyarci yankunan da yaki ya daidaita a Najeriya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa direbobin manyan motoci a jihar Filaton Najeriya sun dakatar da jigilar kayan abinci zuwa kudancin kasar. Za kuma a ji martanin da ake mayarwa game da gasar kwallon kafa ta duniya da aka kammala.
Shirin Safe
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga sassa dabam-dabam na duniya.
Jamus ta bude tashar karbar gas ta teku
Jamus ta gina tashar adana makamashin gas din da za a fara tura mata ta jirgin ruwa a maimakon bututu.
An halaka jami'an tsaron Najeriya a Mali
Wasu jami'an tsaron Najeriya ke aikin samar da zaman lafiya a Mali sun gamu da ajalinsu a wani harin 'yan ta'adda.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na shirin babban zabe a Tunusiya. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Yan kasuwar arewa sun dakatar da kai kaya kudu
Yan kasuwar arewa sun dakatar da kai kayayyakin abincin yankin kudancin Najeriya saboda zargin tsangwama.
Shirin Safe
Shugaban Amirka Joe Biden, ya sanar da shirinsa na kai ziyara zuwa kasashen Afirka.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji almajiran malam Abduljabbar Nasiru Kabara, sun bayyana cewar ba su yi mamakin hukuncin kisa ta hanyar rataya da aka zartas masa ba.
Katsina: Matsalar zaizayar kasa
Matsalar zaizayar kasa a jihar Katsina da ke Najeriya, ta yi sanadiyyar lalacewar gidaje da hanyoyi.
Jamus za ta mayar wa Najeriya da kayan tarihi
Mahukunta a birnin Cologne na Jamus sun amince da mayar wa Najeiya da kayayakin tarihi da aka sace a masarautar Benin.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna taafe da rahotanni da suka hadar da batun zaben da ke tafe a Tarayyar Najeriya. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Zikiri na daga cikin abubuwan da musulmi ke yi don kusanta ga Allah. Ko ya 'yan Kadiriyya ke yin nasu?
Zikiri na daya daga cikin ayyukan ibada da ke kusanta masu yinsa ga Ubangijinsu Allah subhanahu wa ta'ala. DW ta ziyarci gidan Kadiriyya a Kano don ganin yadda suke gudanar da zikirinsu.
Shugaban Amirka na taro da shugabannin Afirka
Shugababnnin kasashen Afirka kusan 50 suna taro da shugaban kasar Amirka kan karfafa hulda tsakanin bangarorin.
Shirin Yamma
Tsohon shugaban gwamnatin mulkin sojan kasar Guinea na kama karya, Moussa Dadis Camara ya musanta zargin hannu kan kisan gillar da aka yi wa masu zanga-zanga tare da fyade wa mata a shekara ta 2009 a birnin Conakry fadar gwamnatin kasar lokacin da yake rike da madafun iko.
Farmaki a kan ofisoshin INEC a Najeriya
INEC na fuskantar barazana a daidai lokacin da Najeriya ke tunkarar babban zaben 2023.
Zargin siyan katunan zabe daga hannun jama'a
Hukumar zaben Najeriya ta koka da yadda wasu 'yan siyasa ke kokarin siyan katunan zabe daga hannun marasa karfi.
IPOB na barazana ga zaben 2023
Ana zargin 'yan haramtacciyar kungiyar rajin kafa kasar Biafra ta IPOB da laifin kai hari kan babban ofishin hukumar zabe ta kasa da ke Jihar Imo a kudancin Najeriya.
Jirgin sama: Najeriya ta janye dokokin corona
Najeriya ta daina bukatar gwajin corona ga masu shiga kasar ta jiragen sama.
Shirin Rana
A cikin shirin za aji cewa kakakin majalisar dokokin jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya ya fasa kwai, bayan ikrarin da gwamnatin Najeriya ke yi na cewa sojojinta sun karbe iko da daukacin kananan hukumomin jihar daga Boko Haram. Wasu mahara sun kai farmaki a babban ofishin hukumar zabe ta Inec a birnin Owerri na jihar Imo da ke Najeriya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa Ana ci gaba da samun karuwar masu tsattsauran ra'ayin kyamar baki a Jamus. Sojojin Ukraine sun kai hari garin Melitopol da ke karkashin ikon Rasha
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin yaki da cin zarafin al'umma a fadin duiniya. Kungiyoyin kare hakin bil Adama na waje da na cikin kasar Chadi na ci gaba da yin Allah wadai a kan hukuncin da wata kotu ta zartas akan wasu masu zanga-zanga nuna adawa da gwamnatin Mahamat Idriis Deby su 262.
Shafin da ya wuce
Shafi 56 daga 200
Shafi na gaba