You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Yuwuwar hadaka a siyasar Najeriya
Yayin da suka rage 'yan makonni da babban zaben Najeriya manyan jam'iyyu na shirin hadaka da nufin kai wa zuwa gaci.
Hukumar zaben Najeriya ta karfafa shirye-shirye
Hukumar zaben Najeriya tana neman hanyoyin samun sahihin zaben kasar da za a gudanar.
Dandalin Matasa
Shirin ya duba batun tsaro lokaci muhawara da matasa a Najeriya
Shirin Safe
Za a ji yadda 'yan siyasa masu hamayya ke nuna damuwa da tafiyar hawainiya da ake samu wajen bai wa 'yan Najeriya katunan zabe. 'Yan Najeriya mazauna Nijar na korafi kan muzgunawar da suke sha daga hannun jami'an tsaro. A Ghana akwai batun da ya shafi inshorar lafiya.
'Yan Najeriya ba su yarda an murkushe ta'addanci ba
Al'ummar arewa maso gabashin Najeriya na martani bayan ikirarin Shugaba Buhari na cewa ya murkushe kungiyoyin ta'adda.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji 'yan bindigar nan da su ke garkuwa da fasinjojin jirgin kasa a jihar Edo sun tuntubi iyalan su , inda su ka bukaci kudin fansa da yawansu ya kai naira miliyan 20 a kan kowane mutum da suke tsare da.
Shirin Yamma
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga sassa dabam-dabam na duniya.
Najeriya: INEC na fargabar rashin tsaro
Hukumar Zabe mai Zaman Kanta ta Najeriya INEC, ta ce babban zaben kasar na fuskantar babbar barazanar rashin tsaro.
INEC: Yiwuwar dage zaben Najeriya
Hukumar INEC ta ce ta yiwu a dage babban zaben Najeriya na shekarar 2023
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shiga cikin jirgin yakin neman zaben jam'iyyar APC a jihohin Adamawa da Yobe a wannan Litinin, sai dai masu sharhi na cewa babu wani tasiri da hakan zai yi.
Ziyarar Buhari karo na farko a Yobe?
Ziyarar aiki ta farko a jihar Yobe da shugaban Najeriya ya kai a Yobe, ta sanya tambayar ziyara ce ko yakin neman zabe?
Abu Namu: 04.01.2023
Kalubale da nasarorin masu fafutukar kare 'yancin mata a arewacin Najeriya.
Jigawa: Kwalliya a birni da karkara
Yadda sana'ar kwalliya ga mata da 'yan mata ke dada tasiri a kauyuka, koda yake akwai bambanci da ta birane.
Shirin Rana
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga bangarori dabam-dabam na duniya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, matasan Fulani sun fara shiga harkokin siyasa. A Nijar kuma, ana nuna damuwa kan bacewar yara kanana mussaman a ranakun cin kasuwar garin Gaya. A Ghana, gwamnati ce ta fara raba akwatin gwajin kai na cutar HIV wato 'Self test kit' a turance.
Tsadar kudin makaranta na addabar dalibai a Najeriya
kungiyar daliba NANS na barazanar raba gari da gwamnatin Najeriya bisa wani sabon kari kudaden maakaranta a jami'o'i.
Tsadar kudin makaranta a Najeriya
kungiyar daliba NANS na barazanar raba gari da gwamnatin Najeriya bisa wani sabon kari kudaden maakaranta a jami'o'i.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, ana mayar da martani kan matakin hukumar sa ido kan hada-hadar kudi ta kasar na haramta fitar da tsabar kudi daga banki a dukkannin matakan gwamnatin kasar. A Kamaru, al'umma na fara kokawa kan rashin cika alkawaran da gwamnatin shugaba Paul Biya ta dauka.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi dambarwar da ke majalisar wakilan Amirka game da neman sabon kakaki. Masana sun ce Najeriya na cikin garari saboda yawan bashi da gwamnati mai ci ta ranto. 'Yan Burkina Faso na kokawa da dakatar da kasasr daga cikin wata yarjejeniyar kasuwanci.
Bashi ya yi wa Najeriya daurin gwarmai
Gwamnatin Buhari za ta bar wa Najeriya bashin Naira Triliyan 77.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi shirin mai da tubabbun mayakan Boko Haram yankunansu na asali bayan sauya musu tunani da gwamnatin Najeriya ta yi a jihar Borno. Akwai fa'idojin da za a samu a shafukan zumunta na zamani a cewar masana a arewacin Najeriya. A Nijar kokari hukumomi ke yi na inganta ilimin share fagen shiga jami'a.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, akwai rahotanni da suka hadar da na halin da ake ciki a siyasar Najeriya. Akwai sauran rahotanni da kuma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
INEC na da jan aiki kafin zaben Najeriya
Hukumar Zabe mai Zaman Kanta a Najeriya INEC, ta ce a jihohin kasar 17 mutane da dama ba su karbi katin zabe ba.
Shirin Safe
Shirin na kunshe da labarai gami da rahotanni dabam-dabam.
Shirin Rana
shugaban kasar Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kasasfin kudin kasar na bana, kasafin da ke mafi girma a tarihi. A Nijar gwamnati ce ke bukatar gyaran tsarin shari'ar kasar na penal code domin dacewa da rayuwa da al'adu da ma addinin al'umar kasar.
Buhari ya amince da kasafin kudin 2023
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya rattaba hannu kan kasafin kudin wannan shekara, kana na karshe a mulkinsa.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, Kungiyar kiristocin ta kasar ta yi kira ga limaman Mujami'u da su kiyaye furta kalamai na tunzuri, yayin da ake kara tunkarar babban zaben kasar. A Nijar kuwa, jama'ar Doso za su tarbi sabon sarkin 'yan kokowar gargajiya na jihar wanda ya lashe takobi a gasar ta bana.
Shirin Yamma
A Najeriya Takaddama ta kaure tsakanin masu kare hakkin bil adama bayan da gwamnan jihar Kaduna ya yi wa wasu fursunoni 11 afuwa. A Najeriyar jamiyyun siyasar na adawa sun bukaci shugaban hukumar zabe na INEC da ya yi marabus. A Nijar an bankado wata satar da aka kwashe shekaru ana yi a bankin manoma.
Tasirin gwanjo a lokacin sanyin hunturu
Kasuwancin gwanjo na da matukar riba a wannan lokaci na hunturu, lokacin da mabukata kayan sanyi ke karuwa a kasashen Najeriya da Nijar
Najeriya: Obasanjo ya goyi bayan Peter Obi
Obasanjo na goyon bayan dan takarar jam'iyyar Labour Peter Obi domin zama magajin Buhari a zaben 2023.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, bincken masana muhalli ya nuna yadda yawan lika hotunan 'yan takara a kan tituna ke illa ga muhalli. A Jamhuriyar Benin, 'yan takara na jam'iyyun siyasa daban-daban na ci gaba da gudanar da yakin neman zaben 'yan majalisar dokoki da za a gudanar a ranar 8 ga watan Janairun nan.
Kotu ta haramta kama Godwin Emefiele
Wata kotun tarayya da ke Abuja a Najeriya, ta haramta wa rundunonin tsaron kasar kamen gwamnan babban bankin kasar.
Abubuwan da suka faru a 2022
Yayin da shekarar 2022 ke karewa, wasu ma'aikatan DW sun bayyana wasu abubuwan da suka dauki hankalinsu a shekarar.
Darasin Rayuwa 30.12.2022
Shin wane irin darasi ko darussa mutane suka koya daga dimbin abubuwan da shekarar 2022 ta zo da su?
Laiya Jari 30.12.2022
Shirin lafiya na wannan lokaci ya dubi cutar mura ne da ke addabar mutane a wannan lokaci na sanyin da ake ciki a jihar Sokoto. Tana zuwa da wasu matsalolin a cewar likitoci.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, 'yan jarida masu kishin kasa sun fito takara neman kujeru a majalisun tarayyar Najeriya. A Jamhuriyar Nijar, za a ji cewa matasa sun fara juya baya ga bukukuwan shiga sabuwar shekara. Akwai cikakken tarihin shahararren dan wasan kwallon kafa na duniya Pele, wanda ya riga mu gidan gaskiya.
Shirin yamma
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya ta PDP ta ce tana duba yiwuwar korar wasu gwamnoninta guda biyar da suka yi wa dan takarar tawaye. Sai dai masana sun ce wankin hula na neman kai jam'iyyar dare.
PDP za ta kori wasu gwamnoni
Najeriya: Sulhu ya wuya a PDP
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni dabam-dabam daga sassan duniya.
Dandalin Matasa:Najeriya matasa da zabe
Dandalin Masa:Najeriya matasa da zabe
Najeriya ta ce cike gibi kan kasafin kudin kasar
Sabon kasafin kudin Najeriya 2023
Shirin Yamma
Kotun kasar Cote d'Ivoire ta daure mutanen da suka kai harin wurin yawon shakatawa
Kasafin kudi na karshe a mulkin Buhari
Majalisar dokokin Najeriya ta amince da kasafin kudin shekara ta 2023 da ke tafe, wanda ya haura Naira tirliyan 21.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya wasu kungiyoyin da ke fafutikar alkinta muhalli sun zargi gwamnatocin yankin Kudu maso gabashin Kasar da yin marar hannu kan tallafin bala'o'i daga gwamnatin Najeriya. Matsalar tsaro da ke addabar sassan Najeriya ta sa gidajen haya da sauran filaye sun yi tashin gwabron zabi a manyan biranen kasar.
Karuwar barazanar tsaro a tsakiyar Najeriya
A Najeriya ‘yan bindigar daji sun kai wani hari mai muni a karamar hukumar Mashegu ta jihar Neja inda suka kashe mutane.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji Bankin Duniya ya bayyana cewa Najeriya ta kashe Naira tirliyan 64.3 a kokari na daidaita kasuwar musayar kudaden kasashen waje musamman farashin dalar Amirka don ceto darajar Naira.
Shirin Rana
Daga cikin rahotannin za a ji yadda daruruwar Musulmin arewacin Najeriya suka kai ziyara a majami’u a Kaduna. Jami'o'in Najeriyar sun sanar da kara kudin makaranta.
Amsoshin Takardunku: 24.12.2022
Ko kun san yadda gasar wasannin masu bukata ta musamman ta samu asali? Shirin Amsoshin Takardunku ya amsa wannan tambaya.
Kokarin ceto Naira ya janyo asarar kudi
Najeriya ta kashe makudan kudi a kokarin daidaita kasuwar musayar kudin kasashen waje musamman dalar Amirka.
Dandalin Matasa: 21.12.2022
Ko kun san yadda matasa ke fuskantar kalubalen rashin aikin yi a Najeriya? Shirin Dandalin Matasa ya tabo wannan batu.
Shafin da ya wuce
Shafi 55 daga 200
Shafi na gaba