You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji martanin ‘yan Najeriya mazauna Amirka kan shirye-shiryen babban zaben kasar, a Nijar mazauna karkara na baiyana mahinmancin Rediyo a garesu albarkacin ranar Rediyo ta Duniya.
Rashin makoma kan tsawaita wa'adin Naira
Majalisar zartarwar Najeriya ta ce tana goyon bayan shirin sauya kudin kasar.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa batun sauyin takardun kudi a Najeriya ya dauki sabon salo bayan da ministan shari’a ya bukaci kotun koli da ta yi watsi da karar da gwamnoni uku suka shigar, a Kamaru jam'iyyun adawa ne ke sukar gwamnatin kan sakancin da take yi kan yaki da dabi'ar sama da fadi da dukiyar kasa.
Takaddamar sauya kudin Najeriya
Takaddamar sauya kudin Najeriya tana rikida zuwa batu na siyasa maimakon rashin kudin da 'yan kasar ke fuskanta.
Takaddamar sauya kudin Najeriya
Takaddamar sauya kudin Najeriya tana rikida zuwa batu na siyasa maimakon rashin kudin da 'yan kasar ke fuskanta.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa al'ummar Niger Delta da ke kudancin Najeriya sun koka kan rashin ba wa yankin cikakkiyar kulawa daga bangarorin siyasa, a daidai loklacin da babban zabe ke karatowa. A Jamhiriyar Nijar masana harkokin tsaro da adinai sun gudanar da wata muhawara kan harkokin tsaro a yankin Sahel.
Ba za a dage babban zaben Najeriya ba
Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Farfesa Mahmoud Yakubu ya ce za a gudanar da zabukan kasar kamar yadda aka tsara.
Kotu ta dakatar da daina amfani da tsoffin Naira
Kotun koli ta ba da umarnin dakatar da wa'adin daina amfani da tsoffin takardun kudin Naira
Shirin Safe
A cikin shirin bayan Labaran Duniya za a ji kwanaki kafin babban zaben a Najeriya, al'umma na cigaba da bayyana kyakyawar fatar samun sabbin sauye-sauye na cigaba a sabuwar gwamnati mai zuwa.
Karancin sabbin kudi ya haifar da zanga-zanga a Najeriya
Karancin sabbin kudi ya haifar da zanga-zanga a Najeriya.
Shirin Rana
An ci gaba da gwabza kazamin fada tsakanin dakarun Ukraine da na Rasha a yankunan gabashin Ukraine.
Rikicin sabuwar Naira na tada hankali
Jam'iyyu 14 sun yi barazanar kaurace wa zabe idan aka kara wa'din chanjin kudin Naira
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji a Najeriya masana shari'a sun ce duk da sarkakiyar da ke tattare da hukuncin kotun kolin kasar da ya bai wa shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan takarar sanata a jihar Yobe, akwai bukatar 'yan kasar su karbi hukuncin kotun da zuciya daya.
Burkin Faso: Binciken kisan wasu 'yan Najeriya
Binciken kisan wasu 'yan Najeriya da ake zargin sojojin Burkina Faso.
Miliyoyin 'yan Najeriya na fargabar yin zabe in ji HRW
Humar Rights Watch ta baiyana damuwa kan yadda tashe-tashen hankula ke barazana ga zaben Najeriya.
Yadda matsalar tsaro ke barazana ga zaben Najeriya
Kungiyar Human Rights Watch ta baiyana damuwa kan yadda matsalar tsaro ke neman kawo cikas ga miliyoyin 'yan Najeriya da ke son yin zabe.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, gwamnan jihar Jigawa ya sanar da nada Hamim Muhammad Nuhu Sunusi a matsayin sabon sarkin Dutse. A Nijar kuwa, Kwamitin masu bukata ta musamman da suka yi karatu mai zurfi suka kaddamar da wani tsarin na bada horo kan jagoranci da sanin hakkokin masu bukata ta musamman.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji shirye-shirye kamar haka: Ra'ayin Malamai, Amsoshin Takardunku da Wasikun masu sauraro
Shirin rana
A cikin shirin za a ji cewa Hukumomi a jihar Jigawa sun yi nadin sabon sarkin Dutse kwanaki bayan rasuwar tsohon sarkin Dutse Nuhu Muhammad Sunusi. Akwai shirin Zabi Sonka da Wasikun masu Sauraro da shirin Abu Namu bayan an saurari Afirka a Mako.
An nada sabon sarkin Dutse da ke Jaigawa
Hamim Muhammad Nuhu Sunusi ya zama sarki na 19 na daular Fulani a masarautar Dutse, kamar yadda sanarwar Jigawa ta sanar
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji shirye-shiye kamar haka: Ji ka karu, Zabi sonka da Ra'ayin Malamai
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa mahara sun kashe 'yan gudun hijirar Mali da ke samun mafaka a yankin Tahoua na Jamhuriyar Nijar mai iyaka da Mali.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji wasu muhimman batutuwan da suka dauki hankali a nahiyar Afirka a wannan makon mai karewa
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya mahukunta da kungiyoyin fararen hula sun dauki matakan kaucewa rigingimun a lokacin zabe, a Nijar gwamnati ta dauki doka da za ta bai wa sojojin kasar da iyallansu damar daukar nauyin kiwon lafiyarsu.
Najeriya: Buhari ya gana da gwamnonin APC
Shugaba Buhari na son dinke baraka tsakanin 'yan jam'iyyar APC kan batun sauyin kudi
Gaskiyar Magana: Fagen yakin neman zabe a Najeriya
Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya duba yadda yakin neman zabe ke tafiya a Najeriya, a yayin da ya rage kasa da wata guda al'ummar kasar su tafi rumfunan zabe. Mun gayyato Ladan Salihu na jam'iyyar PDP da Buba Galadima na jam'iyyar NNPP.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, 'yan kasar na nuna fargaba kan tsaro yayin zabukan da za a gudanar a kasar, bisa la'akari da lamuran da suka fari yayin gangamin yakin neman zabe. A Jamhuriyar Nijar kuwa, mata ne suka tashi haikan wajen samar da gishiri da kuma kanwa domin dogaro da kai.
Najeriya: Fara ba da sabbin kudi ta kan kanta
Babban bankin Najeriya ya shata adadin kudin da kowanne dan kasa zai iya fitarwa a kowacce rana.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji martanin al'ummar Ghana kan karin kudin wutar lantarki da na ruwa, a Najeriya kungiyoyin matasa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya da ‘yan takarar neman shugaban kasa.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni har da rikicin siyasar jam'iyyar APC mai mulki a tarayyar Najeriya.
Rudani na neman mamaye jam'iyar APC mai mulki
Nasiru El Rufa'i ya ce akwai zagon kasa daga bangaren fadar gwamnatin Najeriya kan dan takarar shugaban kasa.
Shirye shiryen zaben Najeriya ya kankama
Kungiyoyi da mahukunta sun dukufa wajen ilimantar da jama'a kan tabbatar da zabe mai tsabta.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji a Najeriya yayin da ya rage kasa da makonni 4 a kai ga babban zaben kasar, hankalin miliyoyi al'umma na kara karkata zuwa ga fasahar BVAS wacce za a yi amfani da ita a kokarin neman tabbatar da ingantaccen zabe.
Amfani da na'urar BVAS a zaben Najeriya
Hankalin miliyoyin 'yan Najeriya ya karkata zuwa amfani da na'urar BVAS a kokarin tabbatar da ingantaccen zabe.
Martani kan na'urar tantance kuri'u
Hankalin miliyoyin 'yan Najeriya ya karkata zuwa amfani da fasahar BVAS a kokarin tabbatar da ingantaccen zaben 2023.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji yadda ta kaya a jamhuriyar Nijar bayan da wani Kamfanin Aikin Hajj da Umara ya maka Hukumar da ke kula da wannan fanni a Kasar COHO a katu, a Najeriya al'umma na ci gaba da jimamin rasuwar Sarkin Dutse Mai martaba Dr. Nuhu Muhammad Sunusi.
Bincike kan rahoton zubar wa mata ciki
Za a fara bincike a kan rahoton Reuters da ke zargin sojojin Najeriya.
Saurari shirin yamma
Gwamnan babban bankin Najeriya ya amince da sabbin matakai tsawaita mayar da tsofafin takardar kudi na Naira.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa duk da karin wa'adin da babban bankin Najeriya ya yi na maida tsofaffin kudi, al'ummar jihar Bauchi na fuskantar karancin sababbi da tsofaffin kudin domin gudanar da harkokinsu na yau da kullum.
Taron zaman lafiya a jihar Plateau
Shugabannin al'umma da na addinai daga arewacin Najeriya, sun gudanar da taron fadakarwa kan hadin kai da zaman lafiya.
Kamen 'yar TikTok a Kano Najeriya
An bayar da belin shahararriyar tauraruwar nan ta TikTok, wato Murja Ibrahim Kunya a jihar Kano da ke Najeriya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, shugabannin kungiyoyi na ci gaba da yin Allah wadai da harin da ya hallaka wasu Fulani makiyaya kimanin 40 a jihar Nassarawan Najeriya. A Nijar an bude babba taron kasa karo na farko kan shirya aikin hajji da Umara, domin bitar matsalolin da ke kawo cikas ga tafiyar da aikin hajji a kasar.
Shirin Yamma
A cikin za shirin a ji yadda shugaba Buhari ya kai ziyrar kaddamar da ayyuka a Kano, a Nijar an buda babban taron kasa kan shirya aikin Hajji da Umara.
Tawagar Buhari ta sha jifa a jihar Kano
Duk da dimbin farin jini da tarin magoya baya da yake da su a Kano, shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sha jifa.
Taba Ka Lashe: 24.01.2023
Ko kun san al'adar mutanen Zuru da ke jihar Kebbin Najeriya? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari.
Abu Namu: 24.01.2023
Duk da muhimmancin yin gwajin jini domin tabbatar da cewa mutum baya dauke da cuta mai karya garkuwar jiki wato HIV/AIDs ko kuma SIDA kafin aure, har yanzu a Najeriya ana samun matzsalar rashin mayar da hankali wajen yin gwajin. Shirin Abu Namu.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, Duk da wa'adin daina karbar tsofaffin kudade a Najeriya da babban bankin kasar CBN ya kara, 'yan kasuwa na ci gaba da kokawa. A Ghana kuma, masana na ci gaba da nuna damuwa kan yadda jami'an kiwon lafiya ke barin kasar zuwa ketare.
Martani a kan tsawaita wa'adin karbar tsoffin kudi
‘Yan Najeriya na ci gaba da martani kan matakin babban banki na kara wa'adin karbar tsoffin kudi.
Shirin Rana
Gwamnatin rikon Mali da 'yan tawaye na zargin juna da kin mutunta shirin zaman lafiya
Gaskiyar Magana: Karancin sabbin kudade a Najeriya
A wannan makon shirin ya duba matsalar karancin sabbin kudade a Najeriya. Mun gayyato muku Malam Ahmed Bello Umar, daraktan kula da harkokin kudi a Babban Bankin Najeriya, CBN da kuma Nasiru Marmara, masanin tattalin arziki a Najeriya.
Shafin da ya wuce
Shafi 53 daga 200
Shafi na gaba