You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin yamma
A jihar Kanon Najeriyar, dambarwa ta kaure a tsakanin gwamnati mai ci da kuma gwamnati mai jiran gado kan zarge-zargen juna da dibar kudin gwamnati, lamarin da ya sa masana ke jan hankali kan a zauna lafiya
Najeriya: Ta'asar rashin tsaro
Hukumar Kare Kadarorin Fararen Hula ta Najeriya ta ce, kasar ta yi asarar da ta kai kusan dalar Amurka miliyan dubu 200.
Shirin Yamma
Rikicin Sudan ya halaka fiye da mutane 600 kana wasu kimanin 5,100 sun samu raunika.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji jamhuriyar Nijar kungiyar farar hula ta M62 ta kai karar tsohon shugaban kasa Mahamadou Issoufou a gaban hukumar HALCIA mai yaki da cin hanci da rashawa.
Taba Ka Lashe: 03.05.2023
Shirin ya yi nazari kan yadda ake gudanar da bukukuwa da ma hawan salla a jihar Katsina da ke Najeriya
Sakkwato: Matsalolin 'yan gudun hijira
Matsala karancin abinci, ta tilasta 'yan gudun hijra da 'ya'yansu a jihar Sakkwato da ke Tarayyar Najeriya yin bara.
Kaduna: An yi garkuwa da wasu Kristoci
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da mutane sama da 20 daga wani coci da ke kauyen Madallah a jihar Kaduna.
An fara kalubalantar Bola Tinubu a Najeriya
Kotunan sauraron kararrakin zabe sun fara sauraron bukatun soke zabe da aka shigar gabansu da 'yan siyasa suka shigar.
Najeriya: Kotun sauraren kararrakin zabe ta fara zama
Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa ta fara zama a Abuja
Shirin Safe
A ciki za a ji kokarin yaukaka dangantakar kasuwanci tsakanin Kenya da Jamus da martani kan daure tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya da kotu a Burtaniya ta yi. Akwai ma matsalar jigilar maniyyata aikin Hajjin bana daga Najeriya saboda rikicin kasar Sudan.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Ambaliya ta yi ajalin akalla mutane 130 a Kudancin lardin Kivu da ke Gabashin Kwango, Sojojin Nijar sun hallaka 'yan ta'adda shida tare da kame wadansu 19 a yankin Tillabery dake Yanmacin kasar.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa gamnatin Nijar ta kulla wata sabuwar yarjejeniyar hakar makamashin karfen Uranium da wani kamfanin Orano na Fransa, har nan da wasu shekaru 17 masu zuwa, masana na ci gaba da diga ayar tambaya kan masu goyoyn bayan bangarorin da ke yaki da juya.
Gaskiyar Magana: Bukatar a duba kwakwalwar daliban Najeriya
Shirin na wannan lokaci ya tattauna ne da wata dalibar Najeriya a Sudan Maimuna Mohammad Aliyu, wadda ta yi nasarar komawa gida da kuma Sha'aban Ibrahim Sharada, dan majalisa a tarayyar Najeriya a kan halin da ake cikin na kwaso daliban kasar daga Sudan da ake fama da rikici.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, manoma a jihar Kadunan Najeriya sun bukaci gwamnati kan ta kara inganta tsaro a dazukan jihar domin dakile masu garkuwa da mutane. 'Yan gudun hijira a Malawi na neman daukin gwamnatin kasar.
Ekweremadu zai shafe shekaru 10 a kurkuku
Kotu a birnin London ta yanke wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya hukuncin zaman gidan kaso.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Shugaba Biden na Amurka ya yi kashedin ladabtar da bangarorin da ke gwabza fada a Sudan muddin ba su ajiye makamai ba, 'Yan sandan Beljiyam sun cafke wasu 'yan kungiyar IS bakoye.
INEC za ta ladabtar da wadanda suka saci akwati
Hukumar zaben Najeriya ta shirya hukunta mutanen da suka saba dokar zaben kasar da ya gabata.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji a Najeriya hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta ce tana shirin hukunta sama da mutane 774 da ake zargi da aikata laifuka a zaben kasar.
An kwaso rukunin farkon 'yan Najeriya daga Sudan
'Yan Najeriya da suka tserewa rikicin Sudan sun isa gida.
Barazanar 'yan siyasa ga 'yan jaridar Najeriya
'Yan jaridar Najeriya na nuna damuwa a game da yadda wasu 'yan siyasar kasar ke musu barazana a kan aikinsu.
Shirin Safe
A cikin shirn za a ji a Najeriya manazarta a kan harkokin siyasa sun fara sharhi a kan yadda rikicin kasar Sudan ka iya shafar kasashe da dama.
Shirin Rana
A cikin Shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da halin da ake ciki a rikicin da ake fama da shi tsakanin sojoji da 'yan aware a yankin da ke magana da Turancin Ingilishi na kasar Kamaru. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Sabbin 'yan malisa na shirin fara aiki
Shirin kafa mulki cikin yanayin rashin kudi da dimbin bashi a Najeriya.
Haramta taliyar indomi a Najeriya
Hukumar NAFDAC ta fara wani bincike kan zargin cewar akwai hadari ga cimakar taliyar Indomi.
Takaddamar kwaso mutane daga Sudan
Sarkakiyar da ke tattare da aikin kwaso ‘yan Najeriya 5,500 ya daurewa mutane kai.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi halin da ake ciki a Sudan da rashin tasirin mata a siyasar Najeriya da tallafin da Japan ta bai wa Nijar domin bunkasa noman kayan abinci.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: Yaki ya yi kamari a Sudan yayin da aka shiga mako na uku da barkewar rikicin kasar, Majalisar Dinkin Duniya za ta yi zama na musanman domin tattauna makomar Afghanistan karkashin ikon Taliban.
Shirin Rana
An jinkirta gudanar da kidaya na sanin yawan mutane da aka tsara a Najeriya
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji bitatar wasu daga cikin rahotannin da suka fi daukar hankali a nahiyar Afirka a wannan mako mai karewa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za ku ji cewa, tattalin arzikin kasashe masu amfani da kudin euro wato "euro zone", na shirin shiga halin tasku. Akwkai sauran labarai da rahotanni da ma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Najeriya: An dakatar da cire tallafin mai
Gwamnatin Najeriya ta dakatar da shirin janye tallafin mai
Gaskiyar Magana: Halin da daliban Najeriya ke ciki a Sudan
Shirin na wannan lokaci ya tattauna da wata dalibar Najeriya a Sudan Fauziyya Idris, wadda ta yi nasarar komawa gida da kuma wakilin DW Mahmud Yaya Azare wanda ke a Masar kuma yake sa ido kan halin da ake ciki a Sudan.
Shirin Safe
A cikin shirin akwai zargin da ake yi wa tsohon shugaban Nijar Mouhamadou Issoufou na karkata miliyoyin CFA. A Ghana ana shirya katse layukan sadarwa sama da miliyan 11. An bankado wasu makarantun Amurka da ke bayar da shaidar jabu a aikin jinya wato Nas-Nas.
Shirin yamma
A Najeriya kwararru a fanin kula da lafiya sun karfafa gwiwar amfani da nau’in abinci da ake samarwa ta hanyar inganta kwayoyin hallitar tsirai watau GMO, da suka bayyana a matsayin marar hadari,
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa: A Najeriya mayakan ISWAP sun kame wasu ma’aikatan jin kai guda biyar a yankin Ngala, a Nijar wata babbar tawaga daga kasar Benin ta gana da hukumomin kasar da nufin karfafa hulda a tsakanin kasashen biyu.
Najeriya ta kwashe daruruwan 'ya'yanta daga Sudan
Gwamnatin Najeriyar ta ce ta kwashe sama da dalibai 2000 ya zuwa kasar Masar a halin yanzu.
Gaskiyar Magana: Matsalolin rayuwa a gwamnatin da ke daf da karewa a Najeriya
Shirin ya tattauna da Kabiru Saidu Dakata da Dakta Sherrif Almuhajir, a kan tsadar rayuwar da 'yan Najeriya ke ciki, musamman a shekaru takwas na mulkin APC da ake ciki.
Shirin Safe
A jihar Katsinan Najeriya wasu matasa na korafin gaza cika alkawarin samar musu da aiki da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alkawari a lokacin yakin neman zabensa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Najeriya ta fara kwashe 'yan kasarta daga Sudan a wannan Laraba, Amurka ta yaba da gawanar da shugaban kasar Ukraine ya yi da takwaransa na kasar China.
Shirin Rana
Shirin za kunshi halin da ake ciki a Sudan da zadda iyaye a Najeriza ke fargaba kan halin da yayansu ke ciki a Sudan saboda jinkirin da ake samu wajen kwaso su.
Sudan: Najeriya ta fara kwashe 'yan kasarta
Najeriya ta fara kwashe 'yan kasarta daga Sudan a yau Laraba da nufin karesu daga kazamin fadan da ya barke.
Matashi daga karkara ya kada kakakin majalisar dokoki
Nasarar da matashi ya samu wajen kayar da kakakin majalisar dokokin jihar Yobe ta zaburar da matasa hankoron samun shiga gwamnati.
Najeriya: Karin albashi ya bar baya da kura
Malaman Jami'oi sun soki gwamnati da nuna banbanci kan karin albashi
Shirin Rana
Sojojin Najeriya ta yi nasarar kama wani babban kwamandan kungiyar boko haram a Maiduguri.
Najeriya na shirin fara kwaso 'yan kasarta daga Sudan
Za a fara kwaso daliban Najeriya daga Sudan
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa: Kasashen duniya na kwashe mutanensu daga Sudan yayin da ake ci gaba da lugudan wuta a kasar, ana zargin sojojin Burkina Faso da kisan fararen hula sama da 60 a kusan iyakar kasar da Mali.
Al'ummar Musulmi na bikin Sallah
Al'ummar yankin Arewa maso Gabashin Najeriya sun gudanar da Sallah Karama lafiya ba tare da an samu tashin hankali ba.
Yan bindiga sun kai hari jihar Imo
Yan bindiga sun hallaka jami'an 'yan sanda biyar a wani hari da suuka kai a jihar Imo da ke kudancin Najeriya.
Sallah Karama a arewacin Najeriya
An gudanar da shagulgulan Sallah Karama a sassan Najeriya cikin yanayi na zaman lafiya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji yadda aka gudanar da bukukuwan karamar sallah a Najeriya da Kamaru da wasu kasashen Larabawa.
Shafin da ya wuce
Shafi 47 daga 200
Shafi na gaba