You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
An kara kudin wutar lantarki a Najeriya
Ana kallon kallo a tsakanin 'yan kwadago da gwamnatin Njaeriya, game da karin farashin lantarki da kaso 40 cikin 100.
Shirin Yamma
Rikicin Sudan ya yi kamari a yankin Darfur inda fararen hula 12 suka halaka a wannan Lahadi, Mayakan al-Shebab sun halaka fararen hula 15 a Gabashin Kenya.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi zargin yunkurin juyin mulki a Rasha. Da matsalolin da masu bukata ta musamman ke gani bayan janye tallafin man fetir a Najeriya. 'Yan jihar Katsina na korafi kan nade-naden manyan sakatarorin gwamnati da gwamnan jihar ya yi. A Nijar kuwa matasa ne suka soma kintsa wa shagulgulan naman Sallar Layya.
Shirin Yamma
Kungiyar likitoci a Ingila na shirin tsunduma wani gagarumin yajin aiki, Kayan agaji sun makale a Sudan sakamakon barin wutar da ake ci gaba da yi.
Boko Haram ta kashe masu zuwa itace
Mahara sun kashe matasa da dama a Borno da ke arewacin Najeriya
Najeriya: Rashin mutumta hakkin dan Adam
Wani rahoto na kungiyar da ke yin nazari kan kare hakkin dan Adam a kasashen duniya, ya ce samun koma-baya Najeriya.
Ta'addanci a Afirka cikin jaridun Jamus
Halin da ake ciki a Yuganda da Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango da Sudan na cikin abubuwan da jaridun Jamus suka duba.
Dalibi mai wankin mota a Katsina
Dalibin jami'a a jihar Katsina na yin sana'ar wankin mota domin rufa wa kansa asiri da kuma biyan kudin makaranta.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, kungiyar Amnesty International na neman a dauki matakin gaggawa domin kawo karshen gallazawa daliban makaranta ta hanyar horo mai tsanani. Za kuma a ji yadda kasar Libiya ta tasa keyar gomman 'yan Najeriya zuwa gida da nufin tsananta dokoki kan bakin haure.
Yunkuri na gyara dabi’un matasa
Shirin Dandalin Matasa ya duba matakin jihar Borno da ke Arewa maso gabashin Najeriya na fara wani yunkuri na gayara dabi’un matasa.
Kare yara 'yan makaranta a Najeriya
Cin zarafin yara 'yan makaranta matsalar kan kai ga mutuwar wasu daga ciki. Matsalar ta dai yanzu tana karuwa.
Kare yara 'yan makaranta a Najeriya
A Najeriya kungiyar kare hakin jama'a ta Amanesty International ta bayyana bukatar daukan matakan gaggawa domin shawo kan matsalar galazawa yara dalibai.
Shirin Yamma
Kungiyar likitoci na gari na kowa MSF ta yi shelar karancin kayan agaji a Arewacin Lardin Kivu dake Kwango, Mutane 15 sun halaka a Iran sakamakon ta'ammali da gurbatacciyar barasa.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, sabon Sefeta Janar na 'yan sandan kasar ya yi ikrarin yin aiki ba dare ba rana wajen kakkabe masu aikata miyagun laifuka a kasar. A Nijar kuma, gwamnatin kasar ce ta samu tallafi domin inganta noman tumatir a kasar.
Najeriya: Cibiyar bai wa mata horo
Wata matashiya a katsina, ta kafa cibiyar sauraren koke-koken da koyar da mata dabarun kare kansu.
Bukatar bai wa matasa ilimin kimiyya
Bill Gates ya bukaci gwamnatocin kasashe ma su tasowa, kan su ware makudan kudi domin bai wa matasa ilimi.
Shirin Safe
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta sanar da samun tallafin kudi daga kasar Italiya domin bunkasa noman tumatiri a wasu yankunan kasar.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan kammala taron 'yan jaridu na duniya da tashar DW ke shiryawa duk shekara wato Global Media Forum. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Shirin Rana
'Yan Najeriya na martani kan garambawul din da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya wa sashin tsaron kasar, Tunusiya da Jamus sun cimma yarjejeniyar kare hakkin bakin haure.
Ana yaba wa Tinubu da sauya hafsoshin tsaro
Al’ummar arewa maso gabashin Najeriya na martani kan sauyin manyan hafsoshin tsaro inda suke cike da fatan samun sauki.
Shirin safe
A cikin shirin kun ji cewar kasashen duniya sun yi alkawarin bayar da dala miliyan dubu da 500 don taimaka wa Sudan.
Abu Namu 19.06.2023
Batun rawar da 'yan majalisu mata a majaisun dokokin Najeriya za su taka ne shirin zai mayar da hankali a kai, musamman yadda wasun su ke zargin ana nuna musu wariya.
Shirin Safe
Chaina na kokarin farfado da dangantaka da ta sukurkuce da Amirka, Burkina Faso ta mara wa Mali kan bukatar da ta shigar ta a janye sojojin kiyaye zaman lafiya na MDD daga kasar.
Najeriya: Lauyoyi na so a binciki kalaman Bulkachuwa
Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya ta yi kiran bincike kan kalaman Sanata Bulkachuwa
Najeriya: Shugaban babban banki ya shiga hargitsi
Matakin shugaba Tinubu na tsaftace tattalin arzikin Najeriya
Gaskiyar Magana: Tsarin bayar da rance ga daliban Najeriya
Shirin ya tattauna ne a kan tsarin bai wa dalibai rance domin biyan dawainiyar karatun manyan makarantu da gwamnatin Najeriya ta kaddamar. Mun gayyato Hannatu Abba, wata dalibar jami'a a Kano da kuma Malam Aliyu Dahiru, dan jarida ne mai sharhi a Najeriyar.
Najeriya: Ana cikin alhinin rashi da aka yi a hadarin ruwa
Galibin wadanda suka mutu a hadarin ruwa da ya faru a jihar Kwara a Najeriya, mata ne da yaransu da ke kanana.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi matasalar karancin man fetir a jihar Legas ta Najeriya da martani kan dakatar da shugaban hukumar EFCC da batun ilimi a Nijar da hana cin naman dabbobi a Ghana da kuma rayuwar 'yan gudun hijira a Maroko.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji martanin da ake a Najeriya bayan dakatar da shugaban hukumar EFCC, a Gambiya al'ummar kasar na bayyana takaici a kan sanarwar Shugaba Adama Barrow ta cewa zai sake tsayawa takara domin neman wani sabon wa'adin mulki.
Shugaban EFCC a komar DSS din Najeriya
Shugaban hukumar EFCC a Najeriya Abdurasheeed Bawa ya shiga hannun jami'an tsaron farin kaya, bayan dakatar da shi.
Tinubu: Matakan yaki da cin-hanci
Bayan saukewa tare da cafke gwamnan babban bankin Najeriya, an kuma dakatar tare da kame shugaban hukumar EFCC.
Dandalin Matasa: 15.06.2023
Shirin ya yi nazari kan muhimmancin ranar 12 ga watan Yuni, ga matasan Najeriya da ma kasar baki daya.
Shirin Safe
A ciki akwai fargabar wasu maniyatan Nijar ba za su yi aikin Hajji a bana ba, saboda rashin biyan kudin Visa. A Najeriya kwararru sun yi bita kan zaman lafiya da dimukuradiyya. A Guinea Conakry madugun adawa ya ce zai tsaya takara duk da lokacin da ya kwashe yana gudun hijira.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na gaza zaben shugaban kasa a Lebanon a karo na 12. Akwai sauran rahotanni da kuma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni ciki har da na yadda hadarin jirgin ruwa ya rutsa da wasu mutane a kauyen Egbu da ke karamar hukumar Patigi ta jihar Kwara a Tarayyar Najeriya. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Matakin bunkasa noma a Najeriya
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno da ke Najeriya ya raba Traktoci 442 da kuma takin zamani tirela 100.
Matakin bunkasa noma a Najeriya
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno da ke Najeriya ya raba Traktoci 442 da kuma takin zamani tirela 100.
Najeriya: Ci gaba da aikin ceto bayan hadarin kwale-kwale
Ana ci gaba da laluben mutanen da suka nutse a ruwa a Najeriya
Shirin Yamma
Babban jami'an Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci ci gaba da aikin dakarun kiyaye zaman lafiya a kasar Mali.
Najeriya: Sabbin shugabannin majalisa ta goma
Kaddamar da sabbin majalisun dokokin tarayya a Najeriya
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji sarakunan gargajiya a yankin kudu maso yammacin Najeriya sun gana da shugabannin kabilu mazauna yankin, don samar da fahimtar juna da kuma kyautata zamantakewa
Shirin Yamma
MDD ya bayyana fargaba a game da dorewar yarjejeniyar fitar da abinci daga Ukraine, Tsohon shugaban Amirka Donald Trump zai sake bayyana a gaban kotu a wannan Talata.
Matakan yaki da cin-hanci a Najeriya
Bayan rantsar da sabon shugaban kasar Najeriya, ya dauki matakin fara kamo mutanen da ake zargi da aikata almundahana.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji albarkacin ranar yaki da kwadagon kananan yara da ake yi a yau, jihohin Arewa maso gabashin Najeriya, da a baya suka sha fama da matsalolin tsaro na Boko Haram ana samun karuwar yara da ke yin ayyukan Kwadago.
Shirin Safe
Masar ta dauki tsauraren matakai kan iyakokinta da Sudan, 'Yan Senegal mazauna Faransa sun gudanar da zanga-zagar adawa da shugaba Macky Sall.
Shirin Yamma
Shirin Safe
Hukumar samar da tallafin abinci ta MDD za ta dakar da bayar da talafi wa kasar Habasha, Mayakan Al-shebab sun kai hari a wani masaukin baki da ke Mogadishu babban birnin Somaliya.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji a Jamhuriyar Nijar masu sharhi kan harkokin tsaro da ma kungiyoyin fafutuka na kasar ne suka soma tofa albarkacin bakinsu kan batun wani sabon tallafin kudi da kungiyar Tarayyar Turai ta bai wa kasar domin sayen makamai dan ci gaba da yakar kungiyoyin 'yan ta’adda.
Najeriya: Shirin kafa majalisa ta 10
Majalisar dokoki ta 10 a Najeriya na nema wa kanta ‘yancin a zaben wadanda za su zama shugabanin majalisar.
Gaskiyar Magana: Dambarwar janye tallafin fetir a Najeriya
Shirin ya duba muhawarar da ake ci gaba da yi a Najeriya kan janye tallafin man fetir da ke daukar hankali.
Shafin da ya wuce
Shafi 44 daga 200
Shafi na gaba