You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Lafiya Jari: Karuwar cutar koda a Najeriya
Lafiya Jari: Karuwar cutar koda a tsakanin matasa
Najeriya za ta ciwo bashi daga bankin duniya
Bashi ya yi wa Najeriya katutu
Shirin Rana
Jamus ta fara daukar matakan neman kwararrun ma'aikata da za su maye gurbin mayu ritaya, Afirka ta Kudu ta fara jibje sojoji gabanin yiwuwar mayar da Jacob Zuma gidan yari.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a ci gaba da ziyarar da ta ke yi a Najeriya, 'yar fafattukar bunkasa ilimin mata Malala Yousafzai ta gana da kungiyoyin rajin inganta a illimi a Abuja. Hukumar kula da kaurar jama'a ta duniya ta bude sabon wurin bincike domin kula da shige da fiye a kan iyakar Najeriya da kuma Nijar.
Shirin Yamma
Hukumar kare hakkin dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce kasar Ghana ta yi amfani da karfi wajen mayar da daruruwan mutanen da suke tsere daga rikicin kasar Burkina Faso, kuma galibin mutanen da aka mayar mata ne da kananan yara da suka tsere zuwa yankin na arewacin kasar ta Ghana.
Najeriya: Sojoji za su yi farautar 'yan IPOB
Rundunar soji ta ba da umarnin jami'anta su bazama don gano mabuyar 'yan rajin Biafra na IPOB.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, Rikicin tsakanin bangarorin da ba sa ga maciji da juna a Sudan na kara rincabewa, abun da ke kara jefa fararen hula a kasar cikin wahala. A Najeriya, babban jam'iyyar adawa ta PDP na nuna karin rashin jin dadinka kan halin da tsaro yake a kasar.
Shirin Safe
Shugaba Ebrahim Raisi na kasar Iran da ya fara ziyarar aiki a nahiyar Afirka ya gana da Shugaba William Ruto na Kenya. Wannan shi ne karon farko cikin shekaru 11 da wani shugaban Iran ya kai ziyara zuwa nahiyar Afirka.
Shirin Rana
Takadama ta kuno kai a Najeriya bisa matakin da babbar kotun Abuja ta dauka na dakatar da shirin fara tuhumar kwamihsinan zaben jihar Adamawa, Dubban 'yan gudun hijirar kasar Habasha na fuskantar hali na matsananciyar yunwa sakamakon katse kai agajin abinci da kungiyoyin kasa da kasa suka yi.
Najeriya: NNPC ya kama man sata
Najeriya ta gano jirgin man sata a kan hanyarsa ta zuwa Kamaru.
Abu Namu: Mata masu matsa wa mazajensu lamba
Abu Namu: Cin zuarafin maza a Najeriya
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa masu a Najeriya masu kananan sana'o'i na kokawa da matakin gwamnatin Legas na hana su yi tallace-tallace a kan manyan hanyoyin jihar, duk da wayar da kan jama'a game da tsabtar ido, cutar Yanar Ido cataract na dada samun gidin zama tsakanin jama'a a Maradi.
An zabi shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu shugaban ECOWAS
Bola Ahmed Tinubu: Tsarin dimukuradiyya shi ne tafarkin jagoranci mafi inganci
Shirin Yamma
A cikin shirin za ji cewa a kasar Sudan, har yanzu tsugune ba ta kare ba, za ku ji shirin Ra'ayin Malamai da shirin Ji Ka Karu da Ku shiga Kulob da wasikun masu sauraro.
Shirin Yamma
Fashewar wani abu a wata masana'antar hada boma-bomai ta hallaka mutane shida a Rasha, 'Yan sanda a Kenya sun tarwatsa magoya bayan madugun adawa yayin da suke zanga-zanga.
Shirin Rana
Dakarun RSF sun fasa bankuna a wani birni da ke Kudancin Khartum inda suka dibi ganima, Majalisar Tarayyar Turai ta amince da wani sabon shirin ninka kere-keran makamai.
INEC: Gurfanar da masu laifin zabe
Hukumar Zabe mai Zaman Kanta ta Kasa a Najeriya INEC, za ta gurfanar da wadanda suka aikata laifuka a babban zaben bana.
Gaskiyar Magana: Karuwar al'umma a Najeriya
Shirin wannan lokaci ya tattauna ne a kan karuwar yawan al'uma a Najeriya, inda matasa ke kaso mafi yawa. Shirin zai dubi makomar matasa da irin kalubalen da ke gabansu?
Shirin Safe
Cikin shirin akwai gargadi kan yaduwar kananan makamai a Najeriya da yadda ake martani ga umarnin Shugaba Bola Tinubu na rage haraje-haraje da batun take hakkin bil Adama a yankin rainon Ingila na Kamaru.
Yawan cinikin man Najeriya ya ragu
Adadin man fetur da ake sha a Najeriya ya ragu da kashi 28%, tun bayan da shugaban kasar Bola Tinubu ya janye tallafi.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji hukumar kula da adadin jama'a a Najeriya ta yi hasashen cewa yawan al'ummar kasar ya kai mutum miliyan 216, sai dai masana na cewa har sai an gudanar da kidaya za a dogara da adadin.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa, a Najeriya gwamnati ta dakatar da aiwatar da wasu jerin haraji da kasar ta sanya. A Nijar kuma, kungiyar EU ce ke shirin bai wa kasar tallafi domin taimakawa fannin tsaro da kuma illimi. A Kamaru ana bayar da rigakafin bakon dauro sakamakon yadda cutar ta kama dubban yara.
Najeriya: Yawan jama'a, yawan matsaloli
Ko me ke hana Najeriyar gaza amfani da yawan al'ummarta musamman matasa, wajen samun gagarumin ci-gaban kasa?
Rage radadin talauci ga 'yan Najeriya
Sabuwar gwamnatin Najeriya ta dakatar da aiwatar da wasu jerin karin haraji, domin rage radadin talauci ga al'umma.
Shirin Yamma
Shugaba Salva Kiir na kasar Sudan ta Kudu ya ce zaben kasar da aka dade ana jinkirtawa za a gudanar a shekara mai zuwa ta 2024, kuma yana cikin 'yan takara.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi martani kan hari da 'yan bindiga suka kai fadar Mai Martaba Sarkin Minna a jihar Neja ta Najeriya da yadda 'yan IPOB masu rajin Biafra a Najeriya suka kafa wata dokar zaman dirshan da kuma batun da ya shafi bai wa kamfanin Faransa damar aikin ma'adinin Uranium a Nijar.
'Yan IPOB na kuntata wa jam'a a Ebonyi da Abia
'Yan IPOB sun umarci jama'a da su fara zaman dirshan a gidajensu na kwanaki bakwai. Sai dai wasu na yin watsi da matakin
IPOB na kuntata wa jam'a a Ebonyi
'Yan IPOB sun umarci jama'a da su fara zaman dirshan a gidajensu na kwanaki bakwai. Sai dai wasu na yin watsi da matakin
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, takaddama ce ta kunno kai a jihar Kanon Najeriya, bayan da jam'iyyar adawa ta APC a jihar ta zargi jam'iyya mai mulki ta NNPP da yi mata bita da kulli. A Nijar, ana nuna damuwa kan yadda gwamnati ta amince da amfani da sabuwar fasahar hakar Uranium.
Shirin Rana
Za a ji matakin janye aniyarsa ta neman zarcewa karo na uku a mulkin Senegal da Shugaba Macky Sall ya yi. A Najeriya shugabannin tsaro da aka rantsar sun ce a shirye suke su maganta halin tsaro na kasar. Australia kuma ta zama kasa ta farko a duniya da ta amince da wani aganin matsalolin kwakwalwa.
Janye tallafin mai ya sa jama'a cikin kunci
Al'ummar Najeriya na ci gaba da bayyana halin kunci da wahalhalun da suke fuskanta sakamakon yanje tallafin mai da gwamnatin kasar ta yi.
Yunkurin samun zaman lafiya a Najeriya
Hafsoshin tsaro a Najeriya sun ce za su yi duk mai yiwuwa a kokarin tabbatar da zaman lafiya cikin kasar.
Najeriya ta yi watsi da rahoton EU kan babban zabe
Gwamnatin Najeriya ta yi fatali da rahoton masu sa ido kan babban zaben kasar daga kungiyar tarayyar Turai
Katsina: Dan adawa daya a majalisa
Dan jam'iyyar adawa daya tilo a majalisar dokokin Katsina karkashin jam'iyyar PDP, ya ce zai yi aiki tukuru.
Koma bayan cinikin Afirka da Najeriya
Koma bayan ciniki tsakanin Najeriya da wasu kasashen nahiyar Afirka, a daidai lokacin da ake fatan habaka kasuwanci.
Ko kun yi wa juna hidimar Salla a bana?
Shirin na wannan lokaci ya tattauna ne a kan yadda ake kokawa a kan wasu matasa da kan kauce yi wa juna musayar kyauta a lokacin bukukuwan Salla.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi martani 'yan Najeriya game da umarnin CBN na fara amfani da sahfukan sada zumuntan kwastomomin bankunan kasuwancin kasar. Akwai sharhi kan tabarbarewar tsaro a Afirka. Majalisar dokokin Ghana kuma ta damu da barazanar na'urorin zamani masu kaifin basira ga guraben ayyuka.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na cin zarafin tsofaffi a Najeriya. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Najeriya ba ta rabu da rikice-rikice ba
Bayan kisshe kudi da bata lokaci har yanzu dai, Najeriya tana ruwa cikin batun zaman lafiya a duniya baki daya.
Tashin hankali na tasiri a Najeriya
Bayan kisshe kudi da bata lokaci har yanzu dai, Najeriya tana ruwa cikin batun zaman lafiya a duniya baki daya.
Ganda na samun karbuwa a Najeriya
Cimakar Ganda na samun karbuwa ga dumbin al'umma a sassan Najeriya, duk da gargadin likitoci kan illolin da ke ciki.
Shirin Safe
Adadin wadanda suka halaka a yayin harin da Rasha ta kai a birnin Kramatorsk na Ukraine na karu izuwa mutum 12, Mutane biyu sun bakunci lahira yayin musayar wuta a gaban karamin ofishin jakadancin Amurka da ke birnin Jeddah na Saudiyya.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa: Sabon shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya gudanar da sallar idin babbar salla a jiharsa ta Lagos. Wata sabuwar kididdigar zaman lafiya ta duniya, ta gano cewar mace-macen da ake fuskanta a rikice-rikice a duniyar sun zarta na wadanda aka taba gani a baya a wannan karni.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni ciki har da na tsananin talauci da Najeriya ta afka a watanni shida na farkon wannan shekara ta 2023 da muke ciki. Akwai sauran rahotanni da ma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Yadda babbar Salla ta gudana a sassan duniya
Musulman kasashen duniya suna ci gaba da bukukuwan Sallar layya da yanka dabbobi kamar yadda addinin Islama ya tanada.
Shirin Safe
Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya matsar da ranar yin kuri'ar amincewa da janye sojojin kiyaye zaman lafiya daga Mali, Hukumomin Taiwan sun ce an hango jiragen ruwan yakin Rasha guda biyu suna sintiri a gabar ruwan tsibirin.
Shirin Yamma
Shugaba Vladimir Putin na Rasha a karon farko ya tabbatar da cewa gwamnati take biyan kudin tafiyar da sojojin haya na kamfanin Wagner wadanda suka yi bore a karshen mako.
Wankin babban bargo ga zabukan Najeriya
Masu sanya idanu na Kungiyar Tarayyar Turai a babban zaben Najeriya suka ce dimukuradiyyar kasar na fuskantar koma baya
Wankin babban bargo ga zaben Najeriya
Masu sanya idanu na Kungiyar Tarayyar Turai a babban zaben Najeriya suka ce dimukuradiyyar kasar na fuskantar koma baya
Taba Ka Lashe 27.06.2023
Zumunci ya samu koma baya a kasar Hausa sabanin shekarun da suka gabata ba. Me ya haifar da hakan? Kuma ina mafita?
Shafin da ya wuce
Shafi 43 daga 200
Shafi na gaba