You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Kano: Neman mafita ga tsadar man fetur
Tuni masu motoci da babura da teloli sun canza na'urorinsu masu amfani da fetur zuwa na iskar gas da ya fi sauki.
Najeriya: Ko zanga-zanga za ta taimaka?
Kungiyoyin kwadagon Najeriya sun shiga zanga-zangar sai baba-ta-gani, sakamakon halin tasku da kasar ta shiga.
Bude kan iyakokin Nijar da wasu kasashe
Gwamnatin mulkin sojan Nijar ta sake bude kan iyakokinta ta kasa da sararin samaniya da wasu kasashe da ke makwabtaka.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, 'yan fim a jihar Kano na ci gaba da bayyana ra’ayoyi dangane da matakin soke lasisin dukkan kamfanoni da daidaikun jaruman fim a fadin jihar. Wata makarantar firamare a Rio da Janairo na Brazil ta dukufa wajen wayar da kan dalibanta game da illolin sauyin yanayi.
Shirin Yamma
A jihar Sokoto dalibbai da iyaye na kokawa dangane da barin ciyar da ‘yan makarantun Sakandare Abinci da gwamanati ta yi tsawon watanni, lamarin da ya jefa dalibban da kuma karatunsu cikin mawuyacin hali.
Shirin Rana
Kasahsen Mali da Burkina Faso da kuma Gini sun fidda sanarwawowi nuna goyon baya ga al'ummar Nijar da kuma majalisar sojojin da ta hambarar da gwamnati, Masana da masharhanta a Najeriya na ci gaba da martani kan jawabin Shugaban Bola Ahmed Tinubu kan halin da kasar ta fada.
Malamin jami'a mai sana'ar wanzanci
Faifen bidiyo kan yadda wani farfesa da ke koyarwa a jami'a ke yin sana'ar wanzanci da ta kasance gadon gidansu.
Martani kan jawabin shugaban Najeriya
Bayan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya ya gudanar da jawabi, masana na sharhi kan abubuwan da ya bayyana.
Shirin Safe
Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya bayyana sabbin matakan da gwamnatinsa take dauka domin rage radadin wahalar da ake fuskanta a kasar mafi yawan jama'a a nahiyar Afirka da kungiyoyin kwadago suke barazanar gudanar da gangami sabo matsin rayuwa bayan gwamnatin ta janye tallafin man fetur.
'Yan matan Najeriya sun kai mataki na gaba
Super Falcons ta Najeriya ta samun tikitin zuwa zagaye na gaba n cin kofin kwallon duniya bayan (0-0) da Ireland
Cikakken bayani game da cutar mashako
Daruruwan mutane sun kamu da cutar mashako ko diphteria a fadin Nigeria, inda aka tabbatar cewa Kano ta zama a kan gaba.
Tinubu ya kafa dambar yaki da cin hanci
Shugaba Tinubu na Najeriya ya nada mai bincike kan badakalar kudi a babban banki CBN da ragowar cibiyoyin kudi na kasar.
Tinubu ya kafa dambar yaki da cin hanci
Shugaba Tinubu na Najeriya ya nada mai bincike kan badakalar kudi a babban banki CBN da ragowar cibiyoyin kudi na kasar.
Shirin Safe
Sugaban Tchadi ya kammala ziyara a Nijar da nufin shiga tsakani kan juyin mulkin da sojoji suka yi wa shugaba Bazoum, Rikici tsakanin kungiyoyin 'yan daba ya yi ajalin mutane biyar a Afrika ta Kudu.
ECOWAS na taro kan juyin mulkin Nijar
Shugabannin majalisar mulkin soji a Nijar sun gargadi kaucewa yi musu katsalanda a harkokinsu.
'Yan adawa na ci gaba da gangami a Kenya
Ana ci gaba da mayar da martani bayan sojoji sun kwace madafun ikon gwamnatin Jamhuriyar Nijar.
Tsadar rayuwa da abin da gwamnati ke cewa a Najeriya
'Yan Najeriya na ci gaba da kokawa da radadin rayuwa, gwamnati na cewa tana tsara hanyoyin rage kaifin matsalolin.
Najeriya: Yajin aikin likitoci na jawo nakasu
‘Yan Najeriya sun fada cikin mawuyacin hali bayan da Kungiyar likitocin da ke neman kwarewa suka shiga yajin aiki.
Yajin aikin likitoci na jawo nakasu
‘Yan Najeriya sun fada cikin mawuyacin hali bayan da Kungiyar likitoci masu neman kwarewa suka shiga yajin aiki na sai abin da hali ya yi saboda zargin gwamnati da rashin cika alkawarin na yarjejeniyar da suka cimma ba.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, 'yan gudun hijirar Filato da ke zaune a jihar Bauchi a Najeriya ke kokawa kan rashin abinci. A jamhuriyar Nijar kuwa, hukumomi ne suka fara daukar mataki kan mahauta da ke yanka dabobbi a gida ko kuma ta haramtaciyyar hanya.
Zargin binne masu zanga-zanga a boye
Mutanen da aka kashe ne da suka yi zanga-zangar nan ta Ednsars a 2020 inda Amnesty International ta bukaci bincike.
Binne masu zanga-zanga a boye
Mutanen da aka kashe ne da suka yi zanga-zangar nan ta Ednsars a 2020 inda Amnesty International ta bukaci bincike.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi yadda iyayen dalibai ke neman gwamnatin Sokoto ta biya kudin tallafin karatu domin rage musu nauyin da suke fama da shi. A Najeriyar ana sukar tsarin rarraba abinci da gwamnatin kasar ta kaddamar da ake cewa ba zai isa ba. A Nijar an kaddamar da yaki da zazzabin cizon sauro da cutar tamowa.
Shirin Yamma
Majalisar dokokin Isra'ila ta amince da kudirin yi wa dokokin sharia'ar kasar garambawul, MDD ta buda wani taron kwanaki uku a birnin Rom na Italiya domin lalubo hanyoyin tunkarar matsalar yunwa a duniya.
Najeriya: Shirin sayar da abinci da rangwame
Najeriya: Gwamnati na kokarin rage wahalolin jama'a
Shirin Safe
Shirin ya kunshi yadda farashin motoci ke faduwa a Najeriya sakamakon tsadar man fetir. Manoma a jihar Borno kuwa na kokawa ne da rashin ruwan sama da ke barazana ga aikin gona. Sojojin hayar Rasha za su karu a wasu kasashen Afirka da ke fama da rigimar tsaro.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji Shirin Ji Ka Karu da Zabi Sonka da shirin Ra'ayin Malamai
Shirin Yamma
Kungiyar likitoci na gari na kowa MSF ta yi kashedin dakatar da aiki a Sudan sakamakon barazanar da sojoji suka yi wa jami'anta, Wani jami'in hukumar ba da tallafin abinci ta duniya ya rasa ransa yayin wani hari a kasar Yemen.
Rashin tsaro na mummunan tasiri kan noma a Filato
Matsalar tsaro ta sanya daruruwan manoman jihar Filato dakatar da zuwa gonaki, duk matakai da jami’an tsaro ke dauka.
Gaskiyar Magana: Karin farashin man fetur a Najeriya
Shirin wannan lokaci ya tattauna ne kan karuwar farashin man fetur a Najeriya, inda aka ga karin kudin mai sau biyu a cikin tsukin makwanni takwas. Mun gayyato masanin tattalin arziki a Najeriya, Dr. Usman Dan Garba inda muka tattauna tasirin wannan karin a kan al'ummar kasar.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, masu kiwon kaji a Najeriya na barazanar barin sana'ar sakamakon tsadar sinadaran hada abincin kajin. A Jamhuriyar Nijar kuwa za a ji yadda bakin kuda ke yawan haifar da matsalolin kiwon lafiya musamane ma na ciwon ido, da ma gudawa.
Najeriya: Cece-kuce kan tallafin iyalai
Shirin gwamnatin Najeriya na tallafin Naira 8,000 ga iyalai don rage radadin cire tallafin mai ya janyo cece-kuce
Neman mafita ga karuwar talauci a Najeriya
Majalisar tattalin arzikin Najeriya na neman mafita ga matsalar tattalin arziki da ke barazana ga rayuwar 'yan kasar
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar Nijar, gamayyar kungiyoyin yaki da cin hanci da rashawa na wayar da kan jama'a kan yadda za a yaki matsalar a kowani mataki. A Najeriya kuma, daruruwan 'yan gudun hijira da gwamnatin jihar Borno ta mayar garuruwansu ne ke sake goduwa sakamakon matsalar yunwa.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji Majalisar Dinkin Duniya tare da hadin gwiwar gwamnatin Najeriya sun bayyana dubaru da wasu matakai na tabbatar da wadatuwar abinci a kasar.
An fara shigo da shinkafa ta iyakar Najeriya da Nijar?
Shin an fara shigo da shinkafa da motoci ta iyakar Jamhuriyar Nijar da Najeriya? Ga abin da DW Hausa ta gane wa idanunta a ziyara ta musamman a iyakar da ke jihar Katsina.
Sake nazarin matakin tallafi
Najeriya ta ce za ta sake nazarin shirin tallafa wa iyalai miliyan 12 da Naira 8,000 har na tsawon watanni shida.
Sake fasalin shirin taimakon jama'a
Najeriya ta ce za ta sake nazarin shirin tallafa wa iyalai miliyan 12 da Naira 8,000 har na tsawon watanni shida.
Shirin Yamma
Za a ji martanin 'yan Najeriya kan batun karin farashin manfetur fiye da naira 600 kan kowane lita
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, gwamnatin za ta dauki mataki sakamakon bullar cutar nan ta Anthrax da ke samuwa daga wasu dabbobi. A Chadi kuwa gwamnati ta yi afuwa ga fursoni fiye da 100.
Maratani kan sabon farashin man fetur a Najeriya
A Najeriya an wayi gari inda gidajen mai suka kara sauya farashin litar mai lamarin da ya kara jefa jama'a cikin rudani.
Karin farashin man fetur a Najeriya
A Najeriya an wayi gari inda gidajen mai suka kara sauya farashin litar mai lamarin da ya kara jefa jama'a cikin rudani.
Malala Yousafzai a Najeriya
Malala Yousafzai - 'yar Pakistan mai karen hakkin 'ya'ya mata ta nuna wa dalibai mata a Najeriya yadda za su yi karatu duk da kalubalen da suke fuskanta.
Shirin Safe
Isra'ila ta amince da yammacin Sahara a matsayin mallakin kasar Maroko, Kasashen duniya na ci gaba da yi wa Rasha Allah wadai kan kin amincewa a sabunta jerjejeniyar fitar da abinci daga Ukraine.
Amsoshin Takardunku :Tarihin Borno
Amsoshin Takardunku: Masana tarihi sun ce mutanen Saifuwa daga Yemen ne suka fara kafa daular musulunci a Borno.
Wahalolin mata a gidajen aure
Najeriya: Matan aure na wahala
Afirka na son taka rawar gani
Wasannin kwallon kafa na Mata: Najeriya na fatan samun nasara
Shirin Safe
An gano gawarwakin mutane 11 a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kwango da ake zargin 'yan tawayen M23 da halakawa, Rasha ta dauki kudirin karbe wadansu kamfanoni na Faransa da na Danmark da suka bayyana aniyarsu ta ficewa daga kasar.
Shirin Rana
Sabbin alkaluma da hukumomi suka bayyana a Koriya ta Kudu sun ce mutane 22 ne suka mutu yayin da wasu 14 suka yi batan dabo sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka shatata.
Gaskiyar Magana: Zafin kishi a tsakanin mata
Shirin na wannan lokaciy ya tattauna ne a kan zafin kishi tsakanin matan da mazajensu ke kara aure mussaman a arewacin Najeriya. Mun gayyato Malama Yalwati Bature Abdullahi mai sharhi a kan zamantakewa, da kuma Tijjani Mohammed Musa, magidanci a Najeriya.
Shafin da ya wuce
Shafi 42 daga 200
Shafi na gaba