You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Abu Namu: Mata a siyasa
Nada mata a mukamin ministoci a majalisar zartarwar gwamnatin Najeriya ta shugaba Bola Ahmed Tinubu da irin gudunmawar da mata ke bayarwa a siyasar Najeriya.
Tinubu ya kaddamar da majalisar zartarwa
Shugaba Tinubu ya rantsar da majalisar zartarwar gwamnatinsa.
Shirin Safe
Za a ji cewa a Najeriya gwamnatin kasar tana hadin gwiwa da wasu hukumomi na Majalisa Dinkin Duniya domin dubarun yadda zata kula da albarkar ruwa da take da shi a karkashin kasa, wanda ke fuskantar barazana musamman daga sauyin yanayi da ma ayyukan bani adama.
Shirin Yamma
A cikin shirin za ku ci cewa, shugaban kasar Masar Abdel Fattah al-Sisi ya yi wa wasu fitattun fursinoni afuwa. Akwai karin labarai da ma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Warware rikicin Nijar ta diflomasiyya
Kungiyar Habaka Tattalin Arzikin Kasashen Afirka ta Yamma ECOWAS ko CEDEAO ta isa Yamai domin sake tattaunawa da sojoji.
Shirin Yamma
Ukraine da Romaniya sun cimma yarjejeniyar jigilar abinci, MDD ta sanar da shirin rage tallafin abinci da take bai wa kasar Yemen.
Najeriya: Martani kan tallafi ga talakawa
Talakawa a wasu jihohin Najeriya na nuna shakku tallafin da gwamnati za ta bayar ba zai kai garesu ba.
Gaskiyar Magana: Tsadar Rayuwa a Najeriya ta kai makura
Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya yi nazari a kan kangi na tsadar rayuwa da al'ummar Najeriya ke ciki a halin yanzu, inda wasu suka fara nuna shakku a kan wannan sabuwar gwamnati.
Shirin Yamma
MDD ta yi Allah wadai da yadda kisan jami'an agaji ke karuwa a duniya, Shugaban gwamnatin rikon kwanyar Chadi na ziyara a Arewacin kasar bayan wani hari da aka kai wa dakarun sojan kasar.
Korafe-korafe dangane da nadin ministocin Tibunu
Masu ruwa da tsaki na martani kan ma'aikatu da Shugaba Bola Tinubu ya raba wa sabbin ministoci bayan watanni na jira.
Korafi kan nadin ministocin Tibunu
Masu ruwa da tsaki na martani kan ma'aikatu da Shugaba Bola Tinubu ya raba wa sabbin ministoci bayan watanni na jira.
Shirin Rana
'Yan bindiga sun kakkabo jirgin sojan Najeriya a jihar Niger, Mutane 27 sun mutu wasu sama da 100 sun jikkata a wani sabon tashin hankali da ya barke a Libiya.
Najeriya: NLC ta yi watsi da karin farashin mai
Karin farashin mai na fuskantar turjiya daga kungiyoyin kwadago a Najeriya
Nijar: Alamun samun hanyar tattaunawa
Nijar Sojoji sun tattauna da ECOWAS ?
Amsoshi: Ciwon shanyewar baran jiki
Yana iya shafar fuska, kafa ko cinya, da gaɓoɓin jiki na sama da sauransu. Yawancin nau'ikan na tare da dalilai da yawa
Shirin yamma
A cikin shirin bayan labaran duniya za a ji shirin ra#ayin Malamai da Shirin Amsoshin Takardunku da shirin Wasikun masu sauraro.
Muna shirye don tattaunawa da kungiyar ECOWAS -Sojojin Nijar
Gwamnatin mulkin soji a Nijar ta ce a yanzu ta buude duk wata kafa ta tattaunawar diflomasiyya.
Shirin rana
A cikin shirin bayan labaran duniya za a ji shirin Afirka a Mako da shirin Ku shiga Kulob da shirin Abu Namu har ma da shirin Zabi Sonka da Wasikun Masu Saurare
Malaman addini sun gana da sojin Nijar
Malaman addini sun gana da shugaban sojin Nijar.
Shirin Yamma
Sakamakon zaben kasar Malesiya ya nuna cewa bangaren Firaminista Anwar Ibrahim da 'yan adawa masu kishin Islama kowane bangare ya samu jihohi uku na jiyoyin shida, abin da ke nuna komawa matsayin da ake a siyasar kasar.
Bazoum ya gana da likitansa
Hambararren Shugaba Mohamed Bazoum na Jamhuriyar Nijar ya gana da likitansa.
Shirin Safe
Bayan Labaran Duniya akwai shirin Afirka a Mako wanda ya yi bitar wasu muhimman labarai da suka dauki hankali a nahiyar Afrika a wannan makon da ke shirin karewa.
Darasin rayuwa: Hadarin ababen hawa fitina ga rayuwa
Darasin rayuwa: Hadarin mota na raba wasu da sasan jikinsu
Shirin Safe
Chaina ta bankado wani yunkurin lekan asiri da Amurka ta kitsa mata, Kotu a Kenya ta tsawaita tsare limanin cocin da ya sa mabiyansa yin azumin ya zama ajalinsu.
Shirin yamma
A cikin shirin za a ji cewa sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar sun yi barazanar kashe Bazoum idan har ECOWAS ta dauki matakin soji don mayar da shi kan madafan iko.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa Majalisar Mulkin Soji a Nijar ta sanar da sunayen ministocin sabuwar gwamnatin riko ta kasar. Al’ummar Najeriya na mayar da martani kan matakin kaddamar da wata runduna ta mussaman da nufin bada tsaro a makarantu saboda bazaranar da su ke fuskanta.
ECOWAS ta saka sojoji cikin shirin yaki
Shugabannin kasashen kungiyar ECOWAS sun saka sojoji cikin shirin ko-ta-kwanan bisa makomar kasar Jamhuriyar Nijar.
Dandalin Matasa: Auren Wuff
Auratayyan da ake yi a wannan zamanin wanda dai aka fi sani da an yi Wuff
Shirin Yamma
A cikin shiri za a ji cewa, gwamnatin Najeriya ta fara aiwatar da wani sabon shiri na kare makarantun kasar wadanda ke fuskantar barazanar hari da sace dalibai. Gwamnatin Habasha ta ce ta kwato birane da dama a yankin Amhara tare da 'yantar da su daga barazanar yan bindiga.
Shirin Safe
Gwamnatin Kenya za ta fara zaman tattaunawa da 'yan adawa domin warware rikicin siyasan kasar, Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya halaka mutane da dama a Chaina.
Shirin Yamma
Gwamnatin kasar Siriya ta tsawaita wa'adin da ta bai wa Majalisar Dinkin Duniya na shigar da kayan agaji yankin kasar mai iyaka da kasar Turkiya da aka samu girgizar da karin watanni uku.
Shirin rana
A cikin shirin za ku ji cewa, gwamnatin mulkin soji Nijar ta nada Ali Mahaman Lamine Zeine a matsayin sabon firaminista.
Telolin Najeriya a Jamhuriyar Nijar
Tauraron Sadisu Mustapha na cikin telolin Najeriya da ke sana'ar dinki, a birnin Yamai fadar gwamnatin Jamhuriyar Nijar.
Taba Ka Lashe: 02.08.2023
Shirin ya yi nazari kan yadda ske yin watsi da al'adun Hausawa na iyayen da kakanni a yayin bikin aure a Najeriya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa an nada sabon firaministan gwamnatin rikon kwarya a Jamhuriyar Nijar a daidai lokacin da wasu jam'iyyun siyasar kasar ke kira ga Bazoum ya rungumi kaddara.
Shirin Yamma
Hadarin jirage masu saukar angulu ya yi ajalin mutane uku a birnin Californiya na kasar Amurka, Masu gadin teku a Moroko sun tsinto gawarwakin bakin haure biyar tare da ceto wadansu 189.
Matakin ECOWAS bayan cikar wa'adi
Bayan cikar wa’adin da kungiyar ECOWAS akan gwamnatin sojin Nijar, an shiga hali na tababa kan mataki na gaba.
Sojoji sun rufe iyakokin Jamhuriyar Nijar ta sama
Gwamnatin sojan Jamhuriyar Nijar ta rufe iyakokin kasar ta sama sakamakon cikar wa'adin ajiye madafun iko.
Shirin Yamma
Jami'an tsaron Izra'ila sun halaka Faladinawa uku a gabar Yamma da Kogin Jordan, 'Yan ta'adda sun halaka sojoji shida masu biyayya ga gwamnatin Siriya.
Shirin Yamma
Majalisar dattawan Najeriya ta yi watsi da bukatar Tinubu ta daukar matakin soja a kan Nijar, Saudiyya na karbar bakuncin taro kan sasanta yankin Ukraine.
Sanatoci sun yi watsi da bukatun Tinubu a Nijar
Majalisar dattawan Najeriya ta yi fatali da bukatar shugaba Bola Tinubu na amfani da karfin soji a Nijar.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa sojojin da suka yi juyin mulki, sun kalubalenci yarjerjerniyar da ke tsakanin kasar Faransa da Nijar da aka rattaba wa hannu musamman ma ta fannin tsaro.
Lafiya Jari: Tasirin magungunan gargajiya
An gaji magungunan gargajiya daga kaka da kakanni. Amma zuwan Turanwan mulkin mallaka ya sa an rungumi maganin zamani.
Bazoum ya nemi taimakon Amurka
Hambararen shugaban Nijar Mohamed Bazoum ya yi kira ga kasashen duniya da su kubutar da shi daga hannun sojoji.
Shirin Safe
Majalisar sojojin Nijar ta yi fatali da yerjejeniyar soja da kasar Faransa tare da ba wa jakadan kasar wa'adin kwana hudu na ya fice, 'Yan ta'adda a Mali sun yi wa ayerin sojojin kasar da ke yi wa manyan motocin Nijar rakkiya kwantan bauna a kusa da iyakokin kasashen biyu.
'Yan kwadago sun tsayar da gangami
Masu kwadagon Najeriya sun ayyana janye zanga-zangar da ke da babban burin sauyi.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, ana ganin tsofaffin gwamnoni sun yi babakeri a jerin sunayen ministoci da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya ya fitar. A Nijar, za a ji jawabin da sabon shugaban kasar na mulkin soji ya gabatar yayin da take bikin cika shekaru 63 da samun 'yancin kanta daga Faransa.
Saurari shirin yamma
Najeriya ta dauki matakin ba-sani-ba sabo ga Jamhuriyar Nijar, inda ta katse wutar lantarkin da take bai wa kasar.
Nijar: Sojojin sun bude wasu iyakoki
Sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar sun sanar da bude iyakoki kimanin biyar, inda za a iya shige da fice a kasar.
Shirin Rana
An fara gudanar da makon matasa mabiya darikar Katolika na Duniya a birnin Lisbon na Potugal.
Shafin da ya wuce
Shafi 41 daga 200
Shafi na gaba