You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin hana satar man fetur a Najeriya
Kokarin gano yadda za a yaki matsalar satar danyen man fetur a Najeriya, wanda ke dakile tattalin arzikin kasar.
Shirin Safe 08.09.2023
A cikin shirin za a ji cewa a yau ake ranar da hukumar nan ta raya ilimi da al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta kebe domin tunatar da al'umar duniya muhimmancin ilimi da ma kawar da jahilci. A Najeriya, shugabannin addinai ne neman karfafa hanyoyi kare muhalli daga barazanar sauyin yanayi da kwararowar hamada.
Dandalin Matasa 07.09.2023
Shirin na wannan lokaci, ya yi nazari ne kan gajiyar da matasan Najeriya suka ci ko akasin haka a kwanaki 100 na sabuwar gwamnatin kasar karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC.
Najeriya: Kwanaki 100 na gwamnati
Al'ummar Najeriya na kokawa kan kuncin rayu, a daidai lokacin da suabuwar gwamnatin kasar ta cika kwanaki 100.
Asara saboda ta'addanci a Najeriya
Asarar sama da dalar Amurka bilyan 100 a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, saboda ta'addanci da cin zarafin yara.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan Labaran Duniya za a ji jam'iyyun adawa a Najeriya sun yi fatali da hukuncin kotun sauraren kararakin zabe na tabbatar da nasarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben shekarar 2023.
PDP za ta dauki mataki a kan hukuncin kotu
Jam'iyyun adawa a Najeriya sun yi fatali da hukuncin kotun kula da korafe-korafen zabe na 2023.
Shirin Yamma: 06.09.2023
ECOWAS ta ce ba za ta amince a yi mulkin rikon kwarya irin na Mali da Burkina Faso da Gine a Nijar ba, Kazamin fada ya barke tsakanin mayaka masu samun goyon bayan Turkiyya da dakarun Kurdawa a Siriya.
Najeriya: Tinubu ya kwana 100 a mulki
Sabuwar gwamnatin Najeriya karkshin jagorancin Bola Ahmed Tinubu ta cika kwanaki 100, sai dai akwai jan aiki a gabanta.
Kotu za ta yanke hukunci kan zaben Najeriya
Kotun sauuraren kararrakin zabe a Najeriya za ta yanke hukunci a kan korafin sakamakon zabe da 'yan takara suka shigar.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan Labaran Duniya za a ji yadda kwanaki 100 da mulkin shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya jefa 'yan kasar cikin hali na matsin rayuwa.
Shirin Rana: 05.09.2023
An fara yajin aikin kwanajki biyu saboda tsadar rayuwa a Najeriya, Shugabannin Kudancin Asiya sun yi Allah wadai da ci gaba da ayyukan ta'addanci a Myanmar, Afrika ta Kudu ta kafa kwamitin binciken gobarar da ta halaka kusan mutane 100.
Taba Ka Lashe: Al'adun Igbo
'Yan kabilan Igbo sun kasance a yankin kudu maso gabashin Najeriya kuma suna al'adu masu yawa.
Najeriya: Tinubu a komar 'yan kodago
Kungiyar Kodagon Tarayyar Najeriya NLC ta tsayar da ayyuka a Abuja babban birnin kasar a matsayin yajin aikin gargadi.
Yajin aiki kan tsadar rayuwa a Najeriya
An shiga yajin aikin adawa da sauye-sauyen da shugaban Najeriya ya yi, da nufin farfado da tattalin arzikin kasar.
Najeriya za ta karkata kan arzikin ma'adinai
Gwamnatin taraiyar Najeriya ta kama hanyar komawa zuwa ma'adinai na karkashin kasa cikin neman tsira.
Shirin Safe
A Sharhunan bayan Labarai za a ji wani batu da ke daukar hankali bayan juyin mulki da sojoji suka yi a Nijar a yanzu, shi ne makomar Faransa ta fuskar samun makamashin Uranium daga kasar.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan Labaran Duiniya akwai shirin Afirka a Mako da ya yi bitar wasu rahotanni da suka dauki hankali a nahiyar Afirka a wannan makon da ke shirin karewa.
Babu ranar sake farfado da Nigeria Airways
Rashin kamfanin sufirin jiragen sama a Najeriya
Zirga-zirga tsakanin Nijar da Najeriya ta tsinke
Rayuwa ta yi tsauri a kan iyakokin Nijar da Najjeriya
Nijar: kiki-kaka kan mika mulki cikin hanzari
Sojojin Nijar sun yi gum da baki kan tayin mika mulki ga farar hula cikin hanzari.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi nazari kan karuwar juyin mulki a kasashen rainon Faransa na Afirka da halin da aikin jarida zai kasance a Nijar bayan rusa hukumar tace labarai ta kasar CSC. A Najeriya kuwa rikici tsakanin gwamnati da majalisar dokokin jihar Legas na dakatar da samun sabbin kwamishinoni.
Kokarin 'yan jarida a rikicin manoma da makiyaya
An bai wa 'yan jarida horo na watanni uku kan tasirin sauyin yanayi a rikicin manoma da makiyayan Najeriya.
Makaho mai koyar da matasa
A Jihar Kaduna da ke Najeriya, wani makaho ya fito da hanyar yaki da rashin aikin yi inda yake koya wa matasa ninkaya.
Marayu na cikin wani hali a Kano
Wata kungiya mai kula da marayu a Kano ta dukufa wajen ganin sun samu mafita daga tarin matsalolin da suke fuskanta na rayuwa
Mata na cire takalmansu saboda maza
Shirin ya duba yadda Mata 'yan kabilar Kanuri ke ci gaba da rike al'adar nan ta cire takalmansu domin girmama maza
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa ma´aikatar harkokin wajen Najeriya ta ankarar da hukumar bada agajin gaggawar kasar kan barazanar sakin madatsar ruwan Lagdam, a jamhuriyar Nijar ana shirin gurfanar da wasu malaman jami´oín kasar da hukumomin sojin Nijar din ke zargi da katsalandan a harkokin sojin da suka yi juyin mulki
Najeriya: Gargadi a kan ambaliya
Ruwan Dam na Kamaru na shirin hadasa ambaliya a Najeriya
Shirin Rana
A cikin shirin za ji cewa ana ci gaba da takaddama kan dambarwar da ta biyo bayan nadin Hannatu Musawa a matsayin minista, Faransa ta ce jakadanta ba zai fice daga jamhuriyyar Nijar ba, duk da bukatar Nijar din na cewa ya tattara komatsensa ya fice daga kasar.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, 'yan adawa a Zimbabwe sun yi watsi da sakamakon zaben kasar da ya bai wa shugaba Emmerson Mnangawa nasara. Za mu ji martanin masana a Nijar kan takun sakan da ke ci gaba da shiga tsakanin kasar da kuma uwargijiyarta Faransa.
Rashin aikin yi ya ragu a Najeriya
An samu rage marasa aiki a Najeriya
Shirin Yamma
A cikin shirin za ku ji cewa, shugaban kasar Belarus Alexander Lukashenko ya ce Shugaba Vladmir Putin na Rasha ba zai taba bayar da umurnin kashe shugaban rundunar Wagner Yevgeny Prigozhin ba. Akwai sauran labarai da jerin rahotanni masu kayatarwa, baya ga shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.
ECOWAS na neman sulhu a Nijar
ECOWAS ba ta kawar da yin amfani da karfi ba a Nijar
Nijar gwamnati na ci gaba da yin turjiya wa ECOWAS
ECOWAS za ta yi amfani da karfin soji a Nijar
Tasirin duba lafiyar hakora ko da lafiya
Kula da lafiyar hakora ginshiki ne na kiwon lafiya
Shirin Safe: 25.08.2023
Sojojin Nijar sun ba wa sojojin Mali da Burkina Faso izinin shiga kasar muddin aka kai mata hari, Amurka ta yi tir da Allah wadai da kama masu sa ido kan zaben Zimbabuwe.
Shirin Yamma: 24.08.2024
Amurka ta saka takunkumai ga wasu masu hannu a rikicin Gabashin Kwango, Kungiyar kasashen Brics ta samu karin sabbin mambobi shida.
Fatan sasanta rikicin Nijar da ECOWAS
Malaman Addinin Islama a Najeriya, sun ce sun fara hango haske a rikicin ECOWAS da sojojin Nijar da sukai juyin mulki.
Shirin Rana
A Najeriya, kungiyar kyautata zamantakewa tsakanin musulmi da kuma kirista ta kaddamar da kundi na kyautata mua'amulla tsakanin juna domin dakile takaddama tsakanin mabiya addinan. Masu cutar fyarfyadiya a jihar Kano na kara wayewa kan muhimmancin zuwa asibiti don neman magani.
Makomar shari'ar Emefiele a Najeriya
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya da aka dakatar tare da tsarewa Godwin Emefiele bai halarci zaman kotu ba.
Za a magance matsalar tsaro a Najeriya
Najeriya gwamnati za ta daidai batun tsaro cikin shekara guda
Daukar matakin diflomasiyya a Nijar
Aljeriya na kokarin lalubo hanyar warware takaddamar makwabciyarta Jamhuriyar Nijar, inda sojoji suka yi juyin mulki.
Zargin tsohuwar ministar Najeriya da cin hanci
Diezani Alison-Madueke za ta bayyana a gaban katun Brrtaniya kan zargin cin hanci.
Shirin Safe: 23.08.2023
Hambarerren shugaban Nijar ya ce zai ci gaba da gwagwarmaya har sai an tabbatar da dimukuradiyya, Harin jirage marasa matukan Rasha ya lalata rumbunan ajiyar hatsi a birnin Odessa na Ukraine.
Najeriya ta nuna bukatar shiga kungiyar BRICS
Wace irin karbuwa Najeriya za ta samu wajen shiga kungiyar BRICS?
Manyan motoci a iyakar Nijar da Najeriya
Manyan motoci kusan 500 dauke da kayan abinci ne yanzu haka suka makale a kan iyakar Najeriya da Nijar a kokarin da suke na shigowa Najeriya daga cikin Jamhuriyar Nijar.
Najeriya za ta sayar da wasu kadarorinta
Rashin kudi ya sa gwamnatin Najeriya za ta sayar da wasu kadarorinta
Amshoshin takardunku
A cikin shirin za a ji tarihi Ali Nuhu daya daga cikin fitattun 'yan wasan film din Hausa a Najeriya
Burtaniya: Hukunci mai tsauri kan lafin kisan jarirai
Kotu a Burtaniya ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga likitar da aka samu da laifin kisan jarirai bakwai.
Shirin Yamma: 21.08.2023
Jam'iyyun adawa a Zimbabuwe sun gudanar da gagarumin taron gangami kwanaki biyu kafin zaben kasar, Jami'an tsaro a Yuganda sun kama mutane hudu da ake zargi da aikata laifin neman jinsi daya.
Shafin da ya wuce
Shafi 40 daga 200
Shafi na gaba