You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana: 23.07.2025
Matsalolin Taki a Najeriya
Masara da shinkafa sun suna cikin abincin da 'yan Najeriya suke ba da fifiko amma matsalar Taki ta kassara manoma.
Shirin Yamma 22.07.2025
Shirin Yamma 22.07.2025
Yaushe yara za su tsira daga yunwa a Najeriya?
Asusun Kula da Ilimin Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce, yara na fama da matsalar abinci a Sakkwato.
Shekaru 30 da fara sasanta mabiya addinai a Najeriya
Imam Nuraini Ashafa da takwaransa Fasto James Wuye sun cika shekaru 30 da fara sasanta mabiya addinai a Najeriya
Najeriya: Malamar da ke koyar da Fulatanci
Wata matashiya a Najeriya ta rungumi kafofin sada zumunta na zamani, domin koyar da Harshen Fulatanci ga masu sha'awa.
Shirin Safe 22.07.2025
Shirin Rana: 21.07.2025
Ana wasan cin kofin Afirka na mata a Maroko
Ana fafata gasar cin kofin zakarun Turai da ma gasar kwallon kwando ta duniya ta mata 'yan kasa da shekaru 19.
Abin da nake nufi da 'karshen Alewa kasa' in ji marigayi Buhari a cikin wata hira da DW ta yi da shi a watan Satumba na 2023
Mutuwar Buhari ta girgiza ni - Sarkin Katsina
Amsoshin Takardunku: 19.07.2025
Wace hanya ce ya kamata a bi na dakile rikicin kabilanci ko na addini a kasashen irin Najeriya?
Abu Namu: 16.07.2025
Matan suka mayar da hankali wajen siyan kayan da'a ko kuma kayan mata domin mallake mazajensu
Shirin Safe 21.07.2025
Shirin Safe 21.07.2025
Shirin Rana 19.07.2025
Shirin Rana 19.07.2025
Shirin Safe 19.07.2025
Shirin Safe 19.07.2025
Yan bindiga sun kashe manoma tara a Jangebe na jihar Zamfara
Yan bindiga sun kafa sansanoninsu a dazukan Zamfara da Katsina da Kaduna da kuma Neja, inda suke cin karensu ba babbaka.
Ina makomar matatun man fetur din Najeriya?
Takaddama ta barke, kan batun cefanar da matatun man fetur din Najeriya da gwamnatin kasar ke shirin yi.
Shirin Safe 18.07.2025
Shirin Safe 18.07.2025
Najeriya: Kaura don neman lafiya a kasar waje
Likitoci 16,000 sun bar Najeriya domin cirani a kasashen waje
Shirin Safe 17.07.2025
Shrin Rana: 16.07.2025
Najeriya na shirin bin ka'idojin ba da bizar Amurka
Shirin yin gyaran na da nufin biyan muradun Amurka da ma ragowara kasashen da suka tsaurara matakan yin bisa.
Shirin Safe 16.07.2025
Shirin Safe 16.07.2025
Taɓa Ka Lashe 15.07.2025
'Yan siyasar Najeriya sun haɗe don karrama Buhari
Ya kusan zama al'ada raba gari a tsakanin jam’iyyun Najeriya bisa batutuwan da daman gaske.
Shirin Safe 15.07.2025
Buhari: Juyayin dan siyasa mafi farin jini a Najeriya
Za a tuna tsohon shugaban da ya hau karagar mulki bisa batun tsaro da tattalin arziki da wasu abubuwa daban daban.
Tsohon shugaban kasar Najeriya ya rasu
Muhammadu Buhari ya rasu a London
Shirin Safe 13.07.2025
Shirin Yamma 12.07.2025
Shirin Yamma 12.07.2025
An sanya dokar hana zirga-zirga a Lamurde na jihar Adamawa
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar SP Suleiman Nguroje ya tabbatar wa da wakilinmu Mubarak Aliyu matakan dakile rikicin
Sudan ta Kudu ta amince da bukatar Trump na jibge fursunoni
An samu rarrabuwar kawuna tsakanin shugabannin kasashen Afirka kan bukatar Trump na aike wa da fursunoni nahiyar.
Burin kananan hukumomin Najeriya bai cika ba
A Najeriya an gaza aiwatar da hukuncin kotun koli da ya bai wa kananan hukumomi cikakken gashin kansu.
Najeriya ta bijire wa muradin Amurka
Najeriya ta bijire wa muradin Trump na jibge mata bakin hauren Venezuela.
Shirin Yamma 10.07.2025
'Yan bindiga sun kashe kusan mutum 20 a jihar Naija
'Yan bindigan na tserewa ne daga jihohin Zamfara da Kebbi inda ake far masu da hare-hare babu kakautawa.
Shirin Safe 10.07.2025
Shirin Safe 10.07.2025
Ahmed Musa zai iya kawo sauyi a Kano Pillars?
Masana wasannin kwallon kafa na martani kan nada kaftin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya don jagorantar Kano Pillars.
Shirin Safe 09.07.2025
Shirin Safe 09.07.2025
Shirin Yamma 08.07.2025
Shirin Yamma 08.07.2025
Najeriya: Ko sabuwar jam'iyyar ADC za ta dore?
Jam’iyyar ADC da ke zaman ta hadaka na fuskantar kalubale a gaban alkali, inda wasu ke kalubalantar shugabancinta.
Shirin Safe 08.07.2025
'Yan hamayya sun razana masu mulkin Najeriya
Daga alamun tsoro a bangaren jami‘an gwamnatin Najeriya, ana kallon karuwar hari kan ‘ya‘yan sabuwar jam‘iyyar ADC.
Shirin Safe 07.07.2025
Shirin Yamma 04.07.2025
Shirin Yamma 04.07.2025
Najeriya: Ko alaka da Amurka ta watse?
Najeriya ta yi batan dabo, cikin jerin kasashen da za su halarfci taron Amurka da kasashen nahiyar Afirka.
Adamawa: Abincin yara mai gina jiki
Ko kun san ana iya ta amfani da waken soya da gero da sauran kayayyaki, wajen hada abincin yara?
Lafiya Jari: 01.07.2025
Shirin Lafiya Jari, ya yi nazari kan riga-kafin kamuwa da zazzabin cizon sauro wato malaria a wannan lokaci na damuna.
Shafin da ya wuce
Shafi 4 daga 200
Shafi na gaba