You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Gaskiyar Magana: Gwiwar matasan Najeriya na neman yin sanyi @Najeriya63
Gaskiyar Magana: Gwiwar matsan Najeriya na neman yin sanyi kan kasar a shekaru 63 da samun 'yancin kai. Mun tattauna da Nadiya Ibrahim Fagge, matashiya a jihar Kano da kuma Abdullahi Sidi Ali, matashi a arewacin Najeriya.
Shirin Safe 29.09.2024
Shirin ya kunshi martanin 'yan jihar Kaduna kan hukuncin kotu da ya bai wa Gwamna Uba Sani nasara. Sojojin saman Najeriya sun ce sun tarwatsa wasu 'yan fafutikar kafa kasar Biafra. Akwai ma rahoto kan yaki da almubazzaranci da abinci.
A dawo da dukiyar da 'yan siyasa suka sace
An bukaci Burtaniya ta dawo wa Najeriya dukiyar 'yan siyasa da ta kwace don amfanin talakawa
Dandalin Matasa: 28.09.2023
Ko matasan Najeriya ka iya kawo sauyi a fagen siyassar kasar, bayan da aka ji su tsit tun da aka kafa sabuwar gwamnati? Ko kuma dai suna awani yunkuri? Shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci ya yi nazari a kai.
Shirin Rana 28.09.2023
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, akwai rahotanni ciki har da zargin magoya bayan hambararren zababben shugaban kasar Nijar Bazoum Mohamed da yin barazana ga zaman lafiya.
Najeriya: Dakile fasa kwabrin makamai
Najeriya ta dauki sababbin matakai, domin dakile fasa kwabrin makamai da miyagun kayayyaki ta kan iyakokin kasar.
Najeriya: Kamfanoni na rufewa saboda tsadar mai
Tsadar makamashi ta tillata kamfanoni rufewa a Najeriya
Shirin Safe: 28.09.2023
Koriya ta Arewa ta saka matsayinta na kasar da ta mallaki nukiliya a kundin tsarin mulkinta, Ukraine ta dakile hare-haren jirage marasa matuka da Rasha ta kai a Kudancin kasar.
Shirin Rana 27.09.2023
A cikin shirin za a ji cewa, a Najeriya ana kara fuskantar sabbin barazana ga tattalin arziki yayin da kamfanonin kasar ke rufewa sakamakon tashin farashin man diesel.
Yadda katse lantarkin Najeriya ya shafi Nijar
Manya da kananan masana'antu a Nijar na dandana kudarsu sakamakon katsewar wutar lantarki daga Najeriya.
Shirin Safe 27.09.2023
Kasar Moroko ta bayyana shirin kasancewa kasa mai jagoranci bangaren makamashin da ba ya gurbata muhalli a yankin arewacin Afirka.
Gwamnan Zamfara ya nuna yatsa ga Abuja kan tsaro
Gwamnan Zamfara ya zargi gwamnatin tarayya da tura tawaga don yin sulhu da 'yan bindiga, lamarin da Abuja ta musanta.
Shirin Rana: 26.09.2023
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da yadda Jamus ta ta bijiro da wani tsari na daukar kawararrun ma'aikata da suka yi ritaya kuma ke muradin ci-gaba da aiki a matsayin 'yan kwantiragi. Akwai sauran rahotanni da kuma shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.
Abu Namu: Mata da shafukan sadata zumunta
Abu Namu: Mata da kokensu
Shari'un zabe sun isa kotun kolin Najeriya
Kama daga karar zabe na shugaban kasa zuwa gwamnoni dai, da dama a cikin shari'un zaben Najeriya sun isa kotun koli.
Shari'un zabe sun isa kotun kolin Najeriya
Kama daga karar zabe na shugaban kasa zuwa gwamnoni dai, da dama a cikin shari'un zaben Najeriya sun isa kotun koli.
Kotu ta tabbatar da zaben Mutfwang a Filato
Kotun sauraren kararakin zabe ta tabbatar da nasarar Caleb Mutfwang na PDP a Filato.
Darasin Rayuwa 20.09.2023
Yadda mata bakar fata ke rayuwa ne a kasashen Larabawa musamman ma kasar Saudiyya.
Lafiya Jari 19.09.2023
Kadaici ko kadaitaka wani yanayi da mutum kan nisantar da kansa da sauran jama'a
Shugaba Tinubu na son a kara azama kan matsalolin Afirka
Shugaba Tinubu na son Majalisar Dinkin Duniya ta kara azama wajen maganmce matsalolin Afirka
Shirin Rana 21.09.2023
A cikin shirin za a ji cewa, a Nijar an gurfanar da wasu tsofaffin ministocin gwamnatin shugaba Bazoum a gaban kotu. Gwamnatin Najeriya ta sha alwashin kaucewa yajin aikin kungiyar kwadagon kasar.
Najeriya: 'Yan kodogo za su daka yaji
Gwamnatin Najeriya ta ce tana kokarin shawo kan kungiyar kodagon kasar, domin ta janye barazanar yin yajin aiki.
Shirin Safe: 21.09.2023
Shugaban Iran ya ce daidaita tsakanin Saudiyya da Izra'ila tamkar cin amanar Falasdinawa ne, Shugaban Siriya zai fara ziyara a Chaina da nufin hamzarta sake gina kasarsa.
Kano: Kotu ta tabbatar da Gawuna maimakon Abba
Kotun sauran kararrakin zabe ta tabbatar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna na APC a matsayin gwamnan Kano a gaban Abba
Tinubu: Bukatar dawo da dimukuradiyya a Nijar
Nigeria's Tinubu tells UN he seeks to restore democratic order in Niger
Shirin Safe 20.09.2023
Shirin ya kunshi yadda ake kokawa kan karuwar zazzabin cizon sauro a Kano sakamakon rashin tsafta ta muhalli. Rashin wuta a Nijar na shafar harkokin kasuwanci da ayyukan ma'aikatun da da ma ke bukatar tallafi. A Ghana kuwa an kiraye-kiraye ne na neman a samar da layin dogo a jihar yamma.
Shirin Yamma: 19.09.2023
Rikicin tsakanin sojojin Sudan da mayakan rundunar mayar da martani ya kai garin Port Sudan da ke tashar jiragen ruwa na kasar.
Takaddamar zabe ta kai kotun koli
An kalubalanci sahihancin zaben shugaban Najeriya a gaban kotun kolin kasar.
Shirin Rana: 19.09.2023
Kallo ya koma kan alkalan dake gudanar da shari'u a tarayyar Najeriya kan yanke hukunce-hukuncen zabubbukan da aka gudanar a Najeriya.
Kotu na ci gaba da soke wasu zabuka a Najeriya
'Yan majalisar dattawa 5 ne alkalan suka ce su tafi gida baya ga 'yan majalisar wakilai a shari'u na zabuka na Najeirya
Shirin Yamma: 18.09.2023
Amurka ta kawar da maganar gyaran alakarta da Iran bayan musayar fursunoni tsakanin kasashen biyu, Moscow ta gayyaci jakadan Faransa kan zargin Paris da nuna wariya ga 'yan jaridar Rasha.
Abu Namu: Neman shawara a kafofin yada labarai na zamani
Nazari kan yadda wasu matan ke aikawa masu kafafen sada zumunta damuwarsu domin neman shawara mussaman ma ta fannin zamantakewa.
Shirin Rana: 16.09.2023
Shugaban gwamnatin rikon kwaryan Sudan na ziyara a Yuganda, Shugaban Turkiyya ya zargi EU da rufe wa kasarsa kofa kan kokarinta na shiga kungiyar.
Shirin Yamma
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga sassan duniya dabam-dabam.
Darasin Rayuwa: (06.09.2023)
Shin kun taba tsintar kanku cikin bukata da 'yan uwa suka gaza taimaka muku, ko kuwa ku ne kuka gaza bayar da tallafi? Shirin Darasin Rayuwa ya yi nazari kan wannan batu.
Hana amfani da janareta a Najeriya
Gwamnatin Najeriya na son samar da hasken wutar lantarki, ta hanyar amfani da makamashin da ake sabunta wa.
Tinubu ya nada sabon gwamnan CBN
Shugaban Najeriya ya sanar da nada sabon gwamnan Bankin CBN bayna dakatar da Godwin Emefiele a kwanakin baya.
Dandalin Matasa: (14.09.2023)
Shirin ya yi nazari kan yadda wani matashi ke taimakon 'yan uwansa matasa samun damarmaki da suka hadar da ayyuka ta kafar Internet.
Shirin Yamma 14.09.2023
A cikin shirin za a ji gwamnatin Najeriya ta yanke shawarar karkata ga makamashin iskar gas a yayin da tattalin arzikin kasar ke tangal -tangal.
Shirin dogaro da iskar gas a Najeriya
Najeriya ta fara nuna alamun karkata zuwa iskar gas, a kokarin neman mafitar rikicin tattalin arzikin da take ciki.
Matsalar wutar lantarki a Najeriya
Babban layin wutar lantarki a Najeriya ya sake samun matsala.
Shirin Yamma: (13.09.2023)
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan komawar madugun adawar Jamhuriyar Nijar Hama Amadou gida da kuma makomar hukuncin da kotu ta yanke masa a baya.
Kawo karshen tilasta zaman gida na IPOB
Tilasta zaman gida ya kassara harkokin yau da kullum a kudu maso gabashin Najeriya
Shirin Safe 13.09.2023
A cikin shirin za a ji halin da 'yan kasuwa a Najeriya da ke kasuwanci tsakanin kasar da Nijar ke ciki tun bayan da sojoji suka yi juyin mulki. Matsalar gurbacewar iska sakamakon ayyukan masana’antu, na ci gaba da zama babban kalubale a tsakanin al'umomin kasashen nahiyar Turai.
Taba Ka Lashe: (06.09.2023)
Shirin na wannan lokaci, ya halarci bikin nunin fasahar zane-zane da fenti da rubuce-rubucen ayoyi ko surori da alamomi na tsayuwa ko wakafi ko kuma kowasula irinsa na farko da makarantar al-Kur'ani da take koyar da wannan darasi ta shirya a Kano.
Dakon matatar man Dangote a Najeriya
'Yan Najeriya na zaman jiran fara aikin matatar man fetur ta Dangote, watanni biyu bayan wa'adin fara aikin nata.
Labarin Wasanni: DFB ta kori Hansi Flick
Hukumar kwallon kafa ta Jamus, ta sallami mai horas da 'yan wasan kwallon kafarta Hansi Flick saboda gaza katabus.
Hadarin jirgin ruwa ya kashe mutane 24 a Najeriya
Nutsewar jiragen ruwa akan koguna a Najeriya
Shirin hana satar man fetur a Najeriya
Kokarin gano yadda za a yaki matsalar satar danyen man fetur a Najeriya, wanda ke dakile tattalin arzikin kasar.
Shirin Safe 08.09.2023
A cikin shirin za a ji cewa a yau ake ranar da hukumar nan ta raya ilimi da al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta kebe domin tunatar da al'umar duniya muhimmancin ilimi da ma kawar da jahilci. A Najeriya, shugabannin addinai ne neman karfafa hanyoyi kare muhalli daga barazanar sauyin yanayi da kwararowar hamada.
Shafin da ya wuce
Shafi 39 daga 200
Shafi na gaba