You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Abu Namu: 11.10.2023
Shirin ya mayar da hankali kan auren gata da aka yi a jihar Kano bisa daukar nauyin gwamna Abba Kabir
Labarin Wasanni: Shirin gasar cin kofin kwallon kafa
Afirka ta Kudu na ci gaba da jan zarenta ba tare da ya tsinke mata ba a a gasar cin kofin kwallon zari-ruga ta duniya.
Shirin Safe: 16.10.2023
Shirin na dauke da karin bayani kan halin da ake ciki a zirin Gaza bayan cikar wa'adin ficewa da Isra'ila ta bai wa Falasdinawa, akwai kuma labarai da rahotanni daga sassan daban-daban na duniya.
Shirin Rana 14.10.2023
Zargin jabun takardun satifiket na Atiku
Najeriya: Atiku Abubakar na fuskantar zargi a kan takardar kammala karatun sakandire
Shirin Safe 14.10.2023
Sojoji sun kashe 'yan bindiga akalla 100 a arewacin Najeriya
Sojoji a Najeriya sun yi luguden wuta ta sama a kan 'yan bindigar daji da ke addabar jama'a a jihar Zamfara.
Shirin Yamma: 13.10.2023
Lafiya Jari: 10.10.2023
Ci gaba da binciken da Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ke yi kan nau'o'in sauro da illolinsu ga mutanen Najeriya.
Fadada matakin shigo da abinci
Gwamnatin Najeriya ta yi amai ta lashe tare da sake ba da damar shigar wasu kayan abinci da bukatun rayuwa cikin kasar.
Fadada matakin shigo da abinci
Gwamnatin Najeriya ta yi amai ta lashe tare da sake ba da damar shigar wasu kayan abinci da bukatun rayuwa cikin kasar.
Darasin Rayuwa: 11.10.2023
Matsalolin ba da shaidar zur tsakanin mutane.
Shirin Safe: 13.10.2023
Isra'ila ta sha alwashin ganin bayan Hamas yayin da ta samun goyon bayan Amurka, Koriya ta Arewa ta yi Allah wadai da ziyarar da wani jirgin ruwan yakin Amurka ya kai a Koriya ta Kudu.
Shirin Yamma 12.10.2023
A cikin shirin za a ji cewa, an gano wadanda ke da hannu a kisan dan jaridar nan Hamisu Danjibga, wakilin VON a jihar Zamfarar Najeriya. Kasashen Larabawa sun yi taron gaggawa domin tunkarar rikici tsakanin Isra'ila da Hamas.
Shirin Rana 12.10.2023
A cikin shirin za a ji cewa, Najeriya ta nemi a yafe mata bashin kudin da ya yi mata katutu. Al'ummar Nijar mazauna ketare suka fara karo-karon kudi don aikawa gwamnatin kasar da ke fama takunkumin matsain tattalin arziki.
Bashi na barazana ga ayyukan raya kasa a Najeriya
A karo na biyu cikin shekaru kusan 20, Najeriya na neman hukumomin kudi su yafe mata bashin da ke barazanar kai ta kasa
Shirin Safe: 12.10.2023
Kungiyoyi da kasashen duniya na kokarin yayyafa wa rikicin Isra'ila da zirin Gaza ruwa, Babban jami'in diflomasiyyar EU ya isa Chaina domin ziyarar aiki.
Shirin Yamma 11.10.2023
Shirin ya kusnhi martani da 'yan Nijar ke yi kan korar jakadiyar MDD a kasar da mahangar masana harkokin diflomasiyya kan hakan. A Najeriya gwamnan jihar Katsina Dikko Umar Radda ne ya bukaci hadin kan gwamnaónin arewa maso yamma a kan 'yan bindiga.
Shirin Safe 11.10.2023
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga sassa dabam-dabam na duniya.
An sace dalibai a Najeriya
An sace dalibai a Jihar Nasarawa
Yakin Gabas ta Tsakiya ya dauki hankalin Najeriya
Yakin da ke faruwa tsakanin Isra'ila da Falasdinu ya dauki hankalin Najeriya inda malaman addini suka nemi sasantawa.
Matsalar shaidar karya
Shaidar ta taka rawa matuka wajen warware msataloli tsakanin mutane amma akwai matsalar masu shaidar zur.
Taba Ka Lashe: 04.10.2023
Yadda al'umma a yankin Hausawa suke fadin sunayen yaransu na farko sabanin yadda aka sani a baya.
Abu Namu 04.10.2023
Rishin jituwa a tsakanin uwar miji da matar da na daga cikin abubuwan da ke haddasa rabuwar aure
Shirin Safe 09.10.2023
Za a ji yadda aka tashi a Gabas ta Tsakiya a sabon fada da ya barke tsakanin Isra'ila da Hamas. A Najeriya tsadar gidajen haya na tilasta wa mazauna birane komawa kauyuka. A Nijar hukumomi sun tabbatar da cewa suna rike da 'yar jarida Samira Sabou.
Shirin Safe: 08.10.2023
A cikin shirin za a ji halin da ake ciki a Isra'ila da Zirin Gaza bayan barkewar yaki, sannan akwai rahotanni daga sassa daban-daban na duniya a cikin shirin ''Sharhunan bayan Labarai''.
Shirin Safe: 07.10.2023
An harba rokoki sama da 10 daga Zirin Gaza i zuwa Izra'ila bayan lafawar rikici ta 'yan watanni, Magoya bayan wani limami mai fada a ji a Mali sun kira da a gudanar da zanga-zangar neman a mika mulki ga farar hula.
Shirin Yamma 06.10.23
Shirin Yamma 06.10.23
Najeriya: Kokarin magance matsalar karancin abinci
Najeriya ta kudiri aniyar magance matsalar tsada da karancin abinci a fadin kasar
Shirin Rana 06-10-23
Atiku Abubakar ya ce zargin takardun boge da jam'iyyarsa ke yi wa Tinubu batu ne na kare mutuncin
Gaskiyar Magana: Satar 'yan mata 'yan makaranta
Garkuwa da 'yan makaranta mata na ci gaba da zama gagarumar matsala a yankin arewacin Najeriya lamarin da ake gani zai shafi harkokin karatu.
Shirin Safe 06.10.2023
A cikin shirin za a ji yadda dangantar da Jamus da Najeriya ke kara bunkasa a fannoni daban-daban, kana tsohon mataimakin shugaba Najeriya kuma dan takarar jam'yar adawa ta PDP ya ce zai ci gaba da kalubalantar sakamakon zaben da ya baiwa shugaba Bola Tinubu nasara.
Atiku: Sai mun tabbatar da gaskiya a kotun koli
Za mu tabbatar da gaskiya ta yi halinta a kotun koli kan tuhumar takardun bogi na Tinubu
Najeriya: Komawa ga noma da ma'adinai
Masu ruwa da tsaki a harkokin noma da ma'adinai a Tarayyar Najeriya, na nazarin hanyoyin kauce wa dogaro da man fetur.
Shirin Rana 04.10.2023
A cikin shirin za a ji cewa, hukumomi a jihar Katsinan Najeriya sun tabbatar da sace dalibai mata a jami'ar gwamnatin tarayya da ke Dutsamma. A Jamhuriyar Nijar kawancen kungiyoyin fafutuka na M62 ce ta shigar da karar tsohon shugaban kasar, Mahamadou Issoufou kan zargin laifukan cin zarafin bil'Adama.
Shirin Safe: 04.10.2023
Rundunar sojan kasar Indiya ta ce sojoji 23 sun bace sakamakon wata ambaliyar ruwa da aka samu bayan wani ruwan sama mai karfi a yankunan tsaununaka na jihar Sikkim da ke yankin arewa maso gabashin kasar.
Gobara ta kashe mutane masu yawa a Niger Delta
Gobara ta hallaka mutane masu yawa a yankin Niger Delta mai arzikin fetur a Najeriya.
Shirin Rana 03.10.23
Shirin Rana 03.10.23
Kungiyoyin kwadagon Najeriya sun janye yajin aiki
Kungiyoyin kwadagon Najeriya sun janye yajin aiki.
Fitar takardun karatun Tinubu na tada kura a Najeriya
Bayan an fitar da takardun karatun Tinubu, 'yan adawa na fatan samun nasara, sai dai 'Ko Gezau' inji makusantan Tinubu
Shirin Safe 03.10.2023
A cikin shirin bayan Labaran Duniya za a ji manyan kungiyoyin kwadagon Najeriya na NLC da TUC sun janye tsunduma yajin aiki na kasa baki daya.
Najeriya: Janye shiga yajin aiki
An dakatar da shiga yajin aiki a Najeriya saboda ci gaba da tattaunawa da gwamnatin kasar.
Amsoshi Takardunku: 29.09.2023
Mai ake kira Swift, wato wani tsarin bai daya da duniya ke amfani da shi a mu’amalar kudi?
Abu Namu: 27.09.2023
Wani rahoto na Bankin Duniya ya nunar da cewa, kimanin mata da 'yan mata miliyan 500 ne a duniya ba sa samun audugar mata.
Shirin Yamma: 01.10.2023
Shugaban Turkiyya ya yi gargadi ga EU da kuma kungiyoyin 'yan ta'adda bayan harin da aka kai wa Ankara, Saudiyya ta sanar da rage alkaluman kasafin kudinta saboda gibi da aka samu a wannan shekara.
Najeriya: 'Yancin kai da tarin kalubale
Ko ‘yan Najeriya sun samun biyan bukata duk da matsaloli da kalubalen da kasar ke fuskanta?
Shirin safe 01.10.2023
A cikin shirin za a ji cewa, Najeriya ta cika shekaru 63 da samun 'yancin kai daga Turawan mulkin mallaka na Burtaniya.
Shirin Yamma: 30.09.2023
Shugaban gwamnatin mulkin sojan Burkina Faso ya sanar da matakin yi wa kudin tsarin mulkin kasar gyaran fuska, Fafaroma Francis ya kirkiri sabin Kardinal 21 tare da ba su matsayin wadanda za su iya zabe a lokacin da za a zabi magajinsa.
Shirin Yamma: 29.09.2023
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan yadda wani harin ta'addanci ya halaka sojojin Nijar 12 tare da jikkata wasu a yankin Tillaberi da ke fama da harin 'yan ta'adda. Akwai sauran rahtoanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Najeriya: Ikrarin nasara a yaki da ta'addanci
Yayin da sojoji a Najeriya ke cewa su na galaba kan tsaro wasu 'yan kasar na cewa da sauran rina a kaba.
Shafin da ya wuce
Shafi 38 daga 200
Shafi na gaba