You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana: 31.10.2023
Gwamnatin Najeriya ta amince da kwarya-kwaryar kasasfin kudi da ya tashi a Naira triliyan 2.17 domin gudanar da wasu aiyyuka kafin karshen shekarar 2023, a Nijar hukumomin jihar Agadez sun yi gargadi ga masu sayar da gurbataccen abincin wa yara 'yan makaranta.
Shirin safe 31.10.2023
Jirgin ruwan kwakwale ya kife a Najeriya
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta tabbatar da mutuwar mutane 20 dalilin kifewar Kwalekwale a Taraba.
Karfafa kasuwanci a tsakanin Jamus da Najeriya
Jamus da nahiyar Turai, na neman hanyoyin karfafa huldar kasuwanci abokansu na Afirka da ke da arzikin makamashi.
Cikakken tarihin Sheikh Ibrahim Yakubu El Zakzaky
Shirin ya amsa tambayar cikakken tarihin daya daga cikin fitattun malaman Najeriya Sheikh Ibrahim Yakubu El Zakzaky
Amsoshin Takardunku
Shirin ya amsa tambayar cikakken tarihin daya daga cikin fitattun malaman Najeriya Sheikh Ibrahim Yakubu El Zakzaky
Wike da Fubara sun buda sabon babin rikicin siyasa
Takaddamar siyasa ta barke a jihar Rivers bayan magoya bayan Nyesom Wike da gwamna Fubara sun jima suna harbe-harbe
Shirin Rana 30.10.2023
Shirin Safe: 30.10.2023
Sama da mayan motoci 30 makare da kayan agaji sun shiga zirin Gaza, Mutane biyu sun halaka a Filipins yayin arangama da ta barke a lokacin zaben kananan hukumomin kasar.
Shirin Yamma 29.10.2023
Shirin Yamma 28.10.2023
Shirin Yamma: 27.10.2023
Jaridun Jamus: Matsayar Afirka kan rikicin Isra'ila da Hamas
die tageszeitung a sharhinta ta ce Kenya na goyon bayan Isra'ila yayin da Afirka ta Kudu ke nuna goyon bayan Falasdinawa
Shirin Rana 27.10.2023
Gaskiyar Magana: Takaddama bayan hukuncin Najeriya
Shirin Safe: 27.10.2023
Amurka ta kai hare-hare a wasu sansanonin 'yan juyin juya halin Iran dake Siriya, Bangarorin dake fada a Sudan sun fara zaman tattaunawar sulhu a kasar Saudiyya.
Shrin yamma 26.10.2023
Shirin Rana 26.10.2023
A cikin shirin za a ji cewa, kotun koli a Najeriya ta tabbatar da nasarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban kasar.
Kotu ta tabbatar da nasarar Bola Ahmed Tinubu
Najeriya: Kotu ta kori karan 'yan adawa
Dandalin Matasa: 26.10.2023
'Yan Najeriya akalla miliyan 71 na fama da matsanancin talauci
Shirin Yamma: 25.10.2023
Shirin Rana: 25.10.2023
Farashin dalar Amurka na karuwa a Najeriya
Ko mai ke janyo tashin gauron zabi da dalar Amurka ke kara yi a Najeriya, abin da ke shafar darajar kudin kasar Naira?
Hukuncin zaben shugaban Najeriya
Kotun kolin Najeriya za ta yanke hukuncin zaben shugaban kasa da 'yan adawa suka kalubalanta.
Shirin Safe 25.10.2023
Shirin Rana 24.10.2023
Shirin Safe: 24.10.2023
An halaka ma'aikatan hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD shida a yayin lugen wutar da Isra'ila ke yi wa zirin Gaza, Kotun kolin Najeriya ta fara sauraren karar da Atiku Abubakar ya sake daukakawa a gabanta kan zaben shugaban kasa.
Shirin Yamma 23.10.2023
Shirin Rana 23.10.2023
Najeriya za ta dauki mataki a kan ba da biza
Najeriya za ta daina ba da bisa ga wadanda ke hana 'yan kasarta bisa
Abu Namu: 18.10.2023
Shirin ya duba duba kan ire-iren kungiyoyin mata da ake samunsu a wannan zamani musamman ma a manyan birane
Amsoshi: 21.10.2023
Argungu karamar hukuma ce da ke a cikin Jihar Kebbi, a arewa maso yamman Najeriya,
Amsoshi Takardunku: 08.10.2023
Wadanne abubuwa suka janyo 'yan majalisa a Najeriya suka koma wasu ayyuka da ake gani ba a zabe su a kai ba
Shirin Safe: 23.10.2023
Ana tuhumar tsohon firaministan Pakistan Imran Khan da fallasa bayanai sirri, Bakin haure 'yan Afrika sama da 1.500 sun isa Tsibirin Kanary na kasar Spain a karshen mokon jiya.
Shirin Safe 22.10.2023
A cikin shirin za a ji cewa, 'yan fashi da makami sun addabi al'ummar yankin Agadez a Jamhuriyar Nijar. Ma'aikata a Najeriya na neman gwamnati ta cika alkawarin da ta dauka na ba su tallafin naira dubu 35.
Jama'a na fama da karancin kanazir a Kamaru
Tashin gwauron zabi na farashin Kanazir a Kamaru
Shirin Rana 20.10.2023
Shirin Safe 20.10.2023
Bazoum na neman arcewa, in ji sojojin Nijar
Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta sanar da cewa shugaba Bazoum ya yi kokarin kubucewa don tserewa zuwa Najeriya.
Shirin Yamma 19.10.2023
Shirin Rana 19.10.2023
Matakan bai wa yara mata kariya a Najeriya
Gangami a Najeriya domin magance cin zarafin yara kanana, inda ake gana musu azaba saboda kasancewarsu mata.
Shirin Safe: 19.10.2023
Darajar Naira na kara faduwa a Najeriya
Darajar kudin Najeriya na kara faduwa, inda kasuwannin canji na bayan fage kowacce dalar Amurka ta kama Naira 1,100.
Shirin Yamma: 18.10.2023
Shirin Safe: 18.10.2023
Shirin Yamma: 17.10.2023
Shirin Safe: 17.10.2023
Mayar da kararrakin zabe Legas da Abuja
Babbar alkalin kotun daukaka kara ta Najeriya, ta umarci a dauke shari'un gwamnoni zuwa biranen Abuja da Legas.
Shirin rana 17.10.2023
Shafin da ya wuce
Shafi 37 daga 200
Shafi na gaba