You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Najeriya: Gina gida ga Kashim Shettima
Wani sabon shirin gina dankareren gida ga mataimakin shugaban kasa, ya janyo martani daga al'ummar Najeriya.
Najeriya ta bukaci sojojin Nijar su saki shugaba Bazoum
Najeriya ta bukaci sojojin Nijar da su saki hambararren shugaba Mohamed Bazoum kafin fara batun janye takunkumi
Shirin Rana 01.12.2023
Shin kasafin kudi zai amfani talaka a Najeriya
ECOWAS za ta yi taro kan juyin mulkin sojoji a yankin
ECOWAS za ta yi taro kan matsalolin juyin mulkin sojoji a yankin
Shirin Rana 30.11.2023
ISWAP ta kashe jami'an tsaron Najeriya
Mayakan kungiyar ISWAP sun kashe jami'an tsaron Najeriya, kasar da ke fama da matsaloli ciki har da rashin tsaro.
Najeriya: Jam'iyyar NNPP na neman daukin ECOWAS
NNPP na neman kasashen duniya su tsoma baki a cikin takaddamar matsayi na gwamnan Kano
Dandalin Matasa: 23.11.2023
Najeriya: Tunawa da jarumi Aminu S Bono.
Shirin Safe: 30.11.2023
Shirin Yamma 29.11.2023
Tinubu ya mika kasafin kudinsa na farko
Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya, ya mika wa majalisun dokokin kasar kasafin kudinsa na farko.
Shirin Safe: 29.11.2023
Shirin Yamma 28.11.2023
Najeriya: Kasafin kudin kasar na shekara ta 2024
Gwamnatin Najeriya ta bayyana sabon kasafin kudi na shekara ta 2024
Shirin Rana 28.11.2023
Taba Ka Lashe: 15.11.2023
Rayuwar dalibai Hausawa da ke karatu a Maroko
Shirin Rana 27.11.2023
Shirin Safe 25.11.2023
Shirin Rana
An sace mutane 150 a Zamfara
An yi garkuwa da mutane 150 tare da kashe mutum daya a Zamfara saboda kin biyan kudaden haraji.
Shirin Safe 25.11.2023
Shirin Yamma: 24.11.2023
Kotunan Najeriya na ci gaba hukunci kan zaben jihohi
A ranar Juma'ar ne kotu a Abuja ta tabbatar da wanda ya lashe zaben gwamna a Kaduna da ke Najeriya.
Sharhunan jaridun Jamus 24.11.2023
Yarjejeniyar Jamus da Najeriya kan samar makamshi a tsakaninsu da ambaliya a gabashin Afirka sun dauki hankalin jaridu.
Lafiya Jari 24.11.2023
Shirin ya dubi matsalar rashin karfin mazakuta ne da ake samu a tsakanin maza. Likitoci sun ce dalilai da dama ne ke kaddasa ta, baya ga yawan shekaru a galibin lokuta da ke zuwa da larurar. Dr. Hassana Ibrahim na asibitin Biba a Kaduna ya yi bayanai masu amfani a kan matsalar.
Shirin Yamma: 23.11.2023
Shirin Rana: 23.11.2023
Kuskure aka samu a hukuncin zaben gwamnan Kano -Kotu
Kotun daukaka kara ta ce hukuncin da ta yanke a zaben gwamnan Kano tuntuben alkalami ne
Shirin Safe 23.11.2023
Jamus za ta zuba jari a kan makamashi a Najeriya
Najeriya za ta rika samar wa Jamus da iskan gas
Ko Abba ne kenan ya samu nasara a shari'ar da aka yi?
Najeriya: Muhawara a kan hukunci Kotu
Najeriya: Jan hankalin manoma domin tanadin abinci
Kampe na wayar da kan manoma a Najeriya
Kotun ECOWAS ta saka ranar hukunci kan Jamhuriyar Nijar
Jamhuriyar Nijar ta garzaya kotun ECOWAS inda ta kalubalanci matakin takunkumin da aka saka kan kasar.
Taba Ka Lashe: 15.11.2023
Shin kun san tarihin Usman Baba Pategi wanda aka fi sani da Samanja mazan fama a harkokin wasan kwaikwayo a Najeriya?
Shirin Yamma: 20.11.2023
Abu Namu: 15.11.2023
Amsoshi kan lambar girma
Kasashe 17 sun tsallaka wasan Turai
Najeriya ta kasa tabuka abin kirki a wasannin share fage na neman shiga gasar cin kofin duniya ta 2026.
Shirin Yamma 19.11.2023
Shirin Safe: 19.11.2023
Shirin Safe: 19.11.2023
Shirin Yamma 18.11.2023
Shirin Safe: 18.11.2023
Shirin Safe: 18.11.2023
Kotu ta tabbatar da Gawuna gwamnan Kano
Kotun daukaka kara ta tabbatar da hukuncin kotun shari’ar zaben gwamnoni tare da mika Kano zuwa wurin APC.
Shin yajin aikin NLC ya saba dokokin Najeriya?
Shirin Safe: 17.11.2023
Shirin Yamma: 16.11.2023
Dandalin Matasa: 16.11.2023
Shirin na wannan lokaci, ya yi nazari kan yadda matasa da dalibai ke shiga harkar hakar ma#adinai a jihar Plateau da ke Najeriya.
Kungiyar NLC ta janye yajin aiki
Janye yajin aikin kasa baki daya da kungiyoyin kwadagon Najeriya suka yi, ya saukaka halin kuncin da aka shiga kasar.
Shirin Yamma: 15.11.2023
Shafin da ya wuce
Shafi 35 daga 200
Shafi na gaba