You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe 27.01.2024
Shirin Yamma 26.01.2024
Lafiya Jari 23.01.2024
Lafiya Jari 23.01.2024
Kokarin magance tsaro a arewacin Najeriya
Shugabannin arewacin Najeriya sun kaddamar da wani yunkuri na magance matsalar tsaro a yankin
Najeriya: Rikici ya sake barkewa a Filato
Mutane 30 sun mutu a wani sabon rikici da ya sake barkewa a garin Mangu na jihar Filato.
Bukatar adalci ga Fulani makiyaya-Amnesty
Shekara guda bayan harin soji kan Fulani makiyaya a jihar Nassarawa, har yanzu ba a yi musu adalci ba
Shirin Safe: 25.01.2024
Shirin Yamma 24.01.2024
Najeriya: Blinken ya gana da Bola Ahmed Tinubu
Amirka za ta taimaka wa Najeriya a sha'anin tsaro
Sojojin Nijar sun kashe mayakan Boko Haram a yankin Diffa
Wani fada da aka gwabza a yanin Kudu maso Gabashin Nijar ya yi sanadin jikkatar sojoji 10 a Diffa.
Shirin Safe 24.01.2024
Amurka ta yaba da matakan da Tinubu ke dauka
A yayin da kasashen yammacin Afirka ke fama da juye-juyen mulki Amurka ta yi alkawarin tallafa musu ta fannoni da dama.
Shirin Rana 23.01.2024
Najeriya: Illar ficewar kamfanonin waje ga kasa
A Najeriya mutane dubu ashirin da biyu sun rasa aiki saboda ficewar kamfanonin waje,
Shirin Yamma 22.01.2024
Najeriya: Ina kudaden fansa suke shiga?
Kudin fansa da rawar da Bankuna ke takawa a Najeriya
Shirin Rana 21.01.2024
Shirin Rana 20.01.2024
Shirin Safe 20.01.2024
Darasin Rayuwa: 19.01.2024
Shirin ya duba mace macen aure a arewacin Najeriya
Jaridun Jamus: Makomar Turai da Afirka
Sharhin Jaridun Jamus a kan nahiyar Afirka
Najeriya: Martani kan maida hukumomi zuwa Legas
Takun saka kan mayar da hukumomin gwamnati zuwa Legas
Kokarin mayar da hukumomin gwamnati daga Abuja zuwa Legas
Yunkurin mayar da wasu hukumomin gwamnatin Najeria zuwa Legas
Shirin Safe: 19.01.2024
Shirin Yamma 18.01.2024
Najeriya ta yi gargadi kan biyan kudin fansa
Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin hukunta masu tara kudade da nufin biyan fansa ga barayin daji.
Shirin Rana 18.01.2024
Najeriya: Kiran jama'a na a girka 'yan sanda na jihohi
Rashin tsaro na kara yin muni a Najeriya, a cikin lokaci kadan an samu kashe-kashen jama'a da dama
Shirin Safe 17.01.2024
Najeriya: Amnesty ta ce a sa dokar ta baci kan tsaro
Matsalar tsaro ta yi kamari a sassan Najeriya
Shirin Rana 16.01.2024
JAMB: Rangwame ga masu bukata ta musamman
JAMB ta yafe wa masu bukata ta musamman kudin form na shekarar 2024/2025
Najeriya ta yi kunnen doki da Equatorial Guinea a AFCON
An fara samun abun mamaki a AFCON inda Cape Verde ta doke Ghana 2-1, yayin da Najeriya da Equatorial Guinea suka yi 1-1.
PDP na son kotu ta dawo mata da kujerunta a Filato
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta bukaci kotu ta sake nazarin shari'un 'yan majalisun tarraya da na jihohi a Filato.
Shirin Rana 14.01.2023
Shirin Safe 14.01.2024
Najeriya za ta ba marada kunya a gasar cin kofin Afirka
Duk da rashin fitattun 'yan wasarta biyu a gasar cin kofin Afirka, Najeriya ta ce za ta fitar da kitse daga wuta.
Shirin Rana: 13.12.2023
Kotun kolin ta tabbatar da zaben gwamnan Kano
Bayan share tsawo na lokaci ana kai kawo kotun kolin Najerya ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf.
Wace kasa ce ke da karfin lashe kofin AFCON a 2024?
Gasar Afcon na gudana a Côte d' Ivoire . Da kamar wuya a yi hasashen kasar da za ta lashe, duba da kwararrun 'yan wasa.
Babban bankin Najeriya ya dauki mataki kan bankuna
Babban bankin Najeriya CBN ya rusa majalisar gudanarwar bankuna hudu da ake zargin tsohon gwamnansa ya saye su.
Siyasar sauya sheka a Tarayyar Najeriya
Wani abu mai kama da shirin na rushe adawa a Najeriya, ana kallon tururuwar masu adawa zuwa ga jam'iyyar APC mai mulki.
Shirin Safe 11.12.2023
Sabon salon yaki da cin hanci a Najeriya
Hukumar yaki da cin hanci a Najeriya ta bayyana shirinta na zurfafa bincike kan cin hanci da rashawa a Najeriya.
Shirin Taba ka Lashe 03.01.2024
Shirin ya tattauna kan gasar musabakar Alku'ani a Jihar Yobe Najeriya
Najeriya: Matakan yaki da fataucin Jama'a
Yaki da fataucin jama'a a Najeriya
Najeriya ta lalata hauren giwaye da dama
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta lalata hauren giwaye na miliyoyin nairori da aka yi yinkurin safarar su yankin Asiya.
AFCON: Boniface ba zai buga wa Najeria ba
AFCON: Boniface na Leverkusen ba zai wakilci Najeriya ba
Najeriya: Kamarin cin hanci da rashawa
Ma'aikatar jin kai cibiyar badakalar cin hanci a Najeriya
Shafin da ya wuce
Shafi 32 daga 200
Shafi na gaba