You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Najeriya: Kayayyaki na kara tsada
Hukumar kiddidigar ta Najeriya ta ce an samu karuwar farashin kayayyaki a kasar
Gaskiyar Magana: Yadda kwallon kafa ke hada kan 'yan Najeriya
Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya tattauna da tsohon dan wasan Super Eagles, Ibrahim Babangida da kuma mai sharhi kan wasan kwallon kafa, Al-Mustapha Haji Sufi kan yadda hadin kai zai dore a tsakanin 'yan Najeriya bayan kammala gasar kwallon kafa.
Abubuwan ban sha'awa a gasar AFCON ta 2023
Côte d'voire mai masaukin baki ta lashe gasar cin kofin kasashen Afirka bayan doke Najeriya 2 da 1 a wasan karshe.
Shirin Safe 16.02.2024
Shirin Yamma: 15.02.2024
Fitar da kaya kasashen ketare daga Kano
Tashar tsandauri ta Dala da ke jihar Kanon Najeriya, na daga cikin hanyoyin fitar da kaya kasashen ketare daga kasar.
Najeriya: Kafa rundunar 'yan sandan jihohi
Tarayyar Najeriya ta amince da kafa rundunar 'yan sandan jihohi, domin tunkarar matsalar tsaron da ta addabi kasar.
Shirin Safe 15.02.2024
Shirin Yamma 14.02.2024
Shirin Yamma 14.02.2024
Najeriya: Inganta rayuwar mutanen da rikici ya shafa
Gwamnatin Najeriya za ta inganta rayuwar mutanen da rikicin manoma da makiyaya ya shafa
Taba Ka Lashe: 07.02.2024
Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan bikin Kabilar Sayawa a jihar Bauchi da ke Najeriya.
Bikin al'adun masarautar Yawuri
Bikin al'adun gargajiya na masarautar Yawuri da ke jihar Kebbi a Najeriya a Tarayyar Najeriya.
Najeriya: martani kan bukatun IMF
Martani kan bukatar Asusun ba da Lamuni na Duniya IMF, na janye tallafin makamashin lantarki a Najeriya.
Tarbar ban girma ga kungiyar Super Eagles
Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya, ya yi wa kungiyar kwallon kafar kasar Super Eagles tarbar ban girma.
Shirin Yamma 12.02.2024
AFCON: Côte d'Ivoire ta ciri Tuta
Kasar Cote d'Ivoire ta zama zakaran kwallon kafar Afirka
Shirin Rana 12.02.2024
Shirin Safe 12.02.2024
Shirin Safe 12.02.2024
Shirin Rana 11.02.2024
Ana takaddama kan dokar kafofin zumunta a Najeriya
Gwamnatin Najeriya na shirin jan linzami ga munanan ayyuka a kafafen sada zumunta amma 'yan jarida na kalubalantarta.
Shirin Rana 09.02.2024
Ana fama da tsadar rayuwa
'Yan Najeriya suna fama da tsadar rayuwa inda ake samun tashin farashin kayan masarufi.
Taron ministocin tsaron ECOWAS a Najeriya
Taron ministocin tsaro na kungiyar ECOWAS ko CEDEAO, a Abujan Najeriya.
Najeriya: Amfani da EFFC don ceto Naira
Gwamnatin Najeriya ta koma batun saka karfi domin ceto darajar Naira, wadda darajarta ke kara sauka a kullum.
Shirin Safe 08.02.2024
Shirin Safe 08.02.2024
Neman hanyar magance tashin farashin abinci
Miliyoyin 'yan Najeriya sun fara hangen abin da ake shirin gani cikin tsakiyar rani sakamakon tashin farashin abinci.
Tsadar rayuwa ta yi muni a Najeriya
Rasin samun tallafi ya janyo boran jama'a a Najeriya.
Jamus da Najeriya na yaki da hijirar matasa
Ministar kula da ci gaba ta kasar Jamus Svenja Schulze ta kaddamar da cibiyar kula da hijira ta hanyara da ta dace
Shirin Rana 05.02.2024
Shirin Yamma 05.02.2024
Labarin Wasanni: Wa zai dauki kofin AFCON?
Najeriya za ta fafata da Afirka ta Kudu a wasan kusa da na karshe, a gasar cin kofin Afirka wato AFCON.
Shirin Safe 04.02.2024
Shirin Yamma 03.02.2024
Shirin Yamma 03.02.2024
Shirin Rana 03.02.2024
Shirin Safe 03.02.2024
Shirin Yamma 02.02.2024
Shirin Yamma: 02.02.2024
Shirin Rana: 02.02.2024
Najeriya na gudanar da zaben cike gurbi a jihohi 26
Hukumar zaben Najeriya ta shirya zaben cike guraben wadanda aka nada a manyan mukamai ko kotuna suka nemi a sake zaben.
Cikas a aikin shunfuda bututun iskar gas zuwa Turai
Kalubalen kudi da Najeriya ke fuskanta na haifar da tsaiko ga aikin shimfida bututun tura iskar gas ga Afrika da Turai.
Tsadar takardun kudaden waje a Najeriya
Kasuwar hada-hadar kudi a Abuja ta tsaya, biyo bayan tsadar takardun kudadden kasashen waje.
Najeriya: Illar yawan kudade a hannun Jama'a
Kwararru sun baiyana illar da ke tattare da ajiye kudi da yawa a hannun jama'a
Rohoto kan yaki da cin hanci a Najeriya
Transparency International da ke yaki da cin hanci ta ce an samu ci gaba a Najeriya in aka kwatanta da shekarun baya.
Neman magance cutar Noma a kasashen Afirka
Duk da cewa noma ba ta yaduwa daga mutum zuwa mutum, amma fiye da dubban mutane a Afirka suna fama da ita.
Shirin Safe 30.01.2024
Najeriya za ta kara wa ma'aikata albashi
Gwamnatin Najeriya ta kudiri aniyar karin albashi ga ma'akata
Shirin Safe 29.01.2024
Shirin Yamma 28.01.2024
Mutane 6 sun mutu bayan fashewar bam kirar gargajiya a Borno
Wani jami'i ya ce bam ya fashe yayin da mutane biyu ke dibar karafa a cikin dajin garin Gubio da ke kusa da Maiduguri.
Shirin Yamma 27.01.2024
Shirin Yamma 27.01.2024
Shafin da ya wuce
Shafi 31 daga 200
Shafi na gaba