You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Yaki da cutar kyanda
Iyaye sun garzaya zuwa asibitoci domin duba yara da ake tunanin sun kamu da cutar kyanda a jihar Kano da ke Najeriya.
Shirin Rana 06.03.2024
Shirin Safe 06.03.2024
Shirin Safe 06.03.2024
Najeriya na ci gaba da haka rjiyar bashi
Mahukuntan Najeriya, na kara kusantar wani sabon rikicin bashin da ke neman rikidewa zuwa tarnaki.
Taba Ka Lashe: 28.02.2024
Shirin Taba Ka Lashe kan Bikin Kalankuwa na Kanival a yankin kudancin Najeriya.
Shirin Rana: 05.02.2024
Sulhun Daurawa da gwamnan Kano
Shugaban Hukumar Hisba a Kano da ke Najeriya, ya koma bakin aikinsa bayan sun yi sulhu da gwamnan jihar.
Shirin Yamma 04.03.2024
Shirin Yamma 04.03.2024
Shirin Rana 04.03.2024
Shirin Rana 04.03.2024
Cece-kuce kan raba gari da kochin Super Eagles Jose Peseiro
Mai horas da 'yan kwallon kafa na Najeriya Jose Perseiro ya raba gari da Super Eagles bayan da kwantiraginsa ta kare.
Soke izinin canji: neman gyara ko kassara sana'a?
Kasuwannin canjin Najeriya sun zargi babban banki CBN da neman rusa su, bayan soke kashi 70 % na kamfanonin da ke harkar
Shirin Rana 01.03.2023
Shirin Yamma 01.03.2024
Shirin Yamma 01.03.2024
Tinubu ya zargi siyasantar da aikin kwadago
Ana shirin raba gari tsakanin Kungiyar Kwadagon Najeriya da ke saurin fushi da gwamnatin kasar da ke nunin yatsa.
Zangar-zangar tsadar rayuwa a Najeriya
Lagos cibiyar kasuwanci an shiga zanga-zangar tsadar rayuwa da kungiyar kodago ta kasa ta kira saboda mawuyacin hali.
Gaskiyar Magana: Duba wayoyin juna a tsakanin ma'aurata.
Dandalin Matasa: 29.02.2024
Najeriya: Kalubalen ma su ajiya a bankuna
Bankunan na shirin rufe miliyoyin asusun ajiya a Najeriya sakamakon cikar wa'adin babban bankin kasar CBN.
Najeriya:'Yan kwadago sun dakatar da zanga-zanga
NLC ta bai wa gwamnatin Najeriya wa'adin makwanni biyu
Kungiyar NLC a Najeriya ta jingine yajin aiki
Jaridun Najeriya sun rawaito cewa kungiyar kwadagon kasar ta NLC ta jingine yajin aiki tare da jaddada nasara.
Shirin Safe 28.02.2024
Shirin Safe 28.02.2024
Taba Ka Lashe: 14.02.2024
Bikin taushen fage da dubban al’ummar garin Tsangaya da ke karamar hukumar Albasu a jihar Kano da ke Najeriya
Shirin Rana 27.02.2024
Shirin Safe 27.02.2024
Wanene bawa tsakanin Barebari da Fulani?
Faifen bididoy kan bikin al'adun Kabilar Kanuri na duniy karo na farko, wanda aka gudanar a jihar Bornon Najeriya.
Ba ta sauya ba a kan iyakokin Nijar
Har yanzu babu wani sauyi a fannin zirga-zirga na shige da fice a kan iyakokin Jamhuriyar Nijar da Benin da ma Najeriya.
Shirin Rana: 26.02.2024
ECOWAS ta dage wa Nijar takunkumi
Najeriya za ta mayar wa da Nijar wutar lantarki
Lauyoyin Bazoum sun bukaci ECOWAS ta nemi sakinsa
Lauyoyin Bazoum sun bukaci ECOWAS ta nemi sakinsa
Shirin Yamma 23.02.2024
Shirin Rana 23.02.2023
Shirin Rana 23.02.2023
Gaskiyar Magana: Ceto darajar naira a Najeriya
Kawunan 'yan kodagon Najeriya sun rabu
Kungiyar TUC ta manyan ma'aikatan Najeriya, ta zargi 'yar uwarta ta NLC da yin gaban kanta wajen yin zanga-zanga.
Almajiran Shiekh Al-Zakzaky na murnar dawowarsa
Sheikh Ibraheem Yaqoub Al-Zakzaky ya koma gida Najeriya, bayan jinya da ya yi a kasar Iran.
Shirin Safe 22.02.2024
Shirin Safe 22.02.2024
Najeriya: Samame a kasuwannin 'yan canji
'Yan kasuwar canjin kudin kasashen waje a Najeriya, na ci gaba da fuskantar kame daga jami'an tsaron kasar.
Ranar harshen uwa ta duniya
Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar 21 ga watan Fabarairu a matsyin ta harshen uwa, domin fadakarwa kan harsuna.
Shirin Safe 21.02.2024
Sojin Najeriya sun kammala rahoton kisan mutanen Tudun Biri
Rundunar sojin Najeriya ta kammala hada rahoton kisan al'ummar Tudun Biri
NARTO: Yajin aikin motocin dakon mai a Najeriya
Tasirin yajin aikin masu motocin dakon mai a Najeriya
Kasafin kudin Najeriya ya shiga rudani
Tsafar dala ta jefa kasafin kudin Najeriya cikin rudani
Karancin fetur ya kunno kai a Najeriya
Direbobin da ke safarar mai a Najeriya sun fara yajin aiki don adawa da rashin darajar naira.
Shirin Safe 20.02.2024
Martani kan zuba jari
Hukumomin kula da wasannin a Jamus na fuskantar kalubalen zanga-zangar adawar gayyato masu zuba jari daga 'yan kallo.
Abu Namu: 14.02.2024
Yadda ake samun yawan samun mutuwar aure
Shirin Rana 19.02.2024
Shirin Yamma 18.02.2024
Shirin Yamma 17.02.2024
Darasin Rayuwa: Lefe a jihar Kano
A jihar Kano da ke Arewacin Najeriya batun soke dokar Lefe na ci gaba da fadada inda 'yan matan da ke shirin amarcewa suka fara tunanin rage buri a game da Lefe.
Shirin Rana 16.02.2024
Shafin da ya wuce
Shafi 30 daga 200
Shafi na gaba