You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana: 06.08.2025
Najeriya ta dakile fataucin tsuntsaye sama da 1,500
Hukumar Kwastam a Najeriya ta cafke tsuntsaye sama da 1,600 da suka hada da Aku da Kanari a filin jiragen saman Legas.
Tasirin kasuwar Kurmi da ke Kano a Najeriya
Shin ko kun san yadda kasuwar Kurmi ta Kano ta samo sunanta sama da shekaru 700 da suka gabata? Ku kalli wannan bidiyon.
Shirin Safe 06.08.2025
Shirin Safe 06.08.2025
Koma-baya a tsarin ilimin Najeriya
Alamun koma-baya a batun ilimin Najeriya inda sakamakon jarrabawa zuwa makarantun gaba da sakandare ya nuna faduwa.
Taba Ka Lashe: 30.07.2025
Shan shayi al'ada ce mai tushe da ta yadu a tsakanin al'umomi mabanbanta a fadin duniya.
Taron wayar da kan 'yan Najeriya mazauna Jamus
Taron wayar da kan 'yan Najeriya mazauna Jamus, da karamin ofishin jakadancin Najeriya da ke Frankfurt ya shirya
Shirin Rana: 05.08.2025
Tasirin nonon uwa ga jarirai
Ana makon muhimmancin nonon uwa ga jarirai lokacin da iyalai da dama ke fuskantar matsalar abinci a kasashe masu tasowa.
Abu Namu (30.07.2025)
Shirin Safe 05.08.2025
Shirin Safe 05.08.2025
Shirin Yamma 04.08.2025
Shirin Yamma 04.08.2025
Najeriya: Mecece mafitar sojojin da suka aje aiki?
Bayan da suka yi ritaya, tsofaffin sojoji sun gudanar da zanga-zanga da zaman dirshin a Abuja fadar gwamnatin Najeriya.
Wasanni: Gasar cin kofin CHAN na Afirka
Tawagar 'yan matan Najeriya ta lashe kofin gasar kwalon kwando ta nahiyar Afirka, bayan doke Mali a kasar Cote d'Ivoir.
Zamfara: An sace sama da mutane 60
'Yan bindiga sun kashe mutane 11, tare da garkuwa da wasu 60 a jihar Zamfara da ke Najeriya.
Shirin Safe 04.08.2025
Yan ta'addan IS sun halaka manoma 15 a Arewacin Najeriya
Yan ta'addan Boko Haram dake da alaka da IS sun halaka manoma da dama ciki har da yara a arewa maso gabashin Najeriya.
Mai tanadin tsaffin kudin Najeriya
Kasuwar tsoffin kudaden Najeriya ta bude wa wannan dan Najeriya a Kaduna
Shekara bayan zanga-zangar tsadar rayuwa a Najeriya
A Najeriya Kungiyar kare hakkin jama'a ta bayyana damuwa kan gaza yi wa mutanen da aka kashe adalci okacin zanga-zanga.
Tubabben dan Boko Haram na marmarin komawa kungiyar
Tubabben dan Boko Haram na marmarin komawa kungiyar bayan ya jingine makamai
Na'urar gano ambaliyar ruwa
Matashi dan baiwa mai fasahar kirkire-kirkire a Maiduguri da ke Najeriya, ya samar da na'urar da ke hango ambaliya
Kiwon akuyoyi na zama a Adama da ke Najeriya
Rashin tabbas da ke tattare da kiwon kaji ne ya sa Fatima Sani Jada watsi da kiwon kajin tare da rungumar kiwon dabbobi, wanda yanzu ta ce ya fara bude mata kofofin arziki.
Ambaliyar ruwa a Adama da ke Najeriya
Darasin Rayuwa: 30.07.2025
Adashi wani tsari ne na taimakakeniya a tsakanin al’umma da zummar magance wata matsala ta kudi da mutum ba zai iya magance wa ba.
Shirin Safe 01.08.2025
Shirin Safe 01.08.2025
Shirin Rana 31.07.2025
Wace barazana yunwa za ta haifar a Najeriya?
Shirin samar da abinci na MDD ya sanar da kawo karshen ayyukansa na bada tallafi a yankin Arewa maso gabashin Najeriya.
Kalubalen talauci cikin almubazzaranci a Najeriya
Wani sabon rahoto ya zargi gwamnoni da almubazzaranci da kudaden da ke ta karuwa cikin aljihun 'yan mulkin kasar.
Kalubalen adawa mai karfi a Najeriya
Dubban 'yan jam‘iyyun PDP da ma APC mai mulki na tururuwar komawa ADC a fafutukar karbe mulki daga masu tsintsiya
Taba Ka Lashe: 23.07.2025
Rawar sarakunan gargajiya wajen magance matsalolin tsaro a jihar Zamfara da ke Najeriya.
Kwallon kafa kan yaki da ta'addanci
A komarin tabbatar da zaman lafiya da rage matsalar tsaro a Najeriya, matasa sun karfafa tsarin gasar kwallon kafa.
Shirin Rana: 29.07.2025
Shirin Safe 29.07.2025
Najeriya: 'Yan bindiga sun kashe mutane 33 a jihar Zamfara
Duk da biyan kudin fansa, amma bai hana 'yan bindiga kashe wasu daga cikin wadanda suka yi garkuwa da su a Banga ba.
Najeriya: Mutum 13 sun mutu a hatsarin kwale kwale
Hatsarin kwale-kwale ya yi sanadin rayukan mutane a jihar Niger da ke Najeriya.
Shirin Yamma 27.07.2025
Shirin Yamma 27.07.2025
Shirin Rana 27.07.2025
Shirin Rana 27.07.2025
Najeriya ta lashe kofin WAFCON karo na 10
Najeriya ta lashe gasar cin kofin kwallon kafa ta mata ta kasashen nahiyar Afirka bayan samun nasara a kan Moroko.
Shirin Safe 27.07.2025
Shirin Safe 27.07.2025
Najeriya ta lashe kofin kwallon kafa na matan Afirka
Wannan shi ne karo na goma da Super Falcons ta lashe kofin kuma nasarar ta yi wa Najeriya dadi sosai.
Shirin Yamma 26.07.2025
Shirin Rana 26.07.2025
Shirin Rana 26.07.2025
Shirin Safe 26.07.2025
Shirin Safe 26.07.2025
Darasin Rayuwa : 23.07.2025
Cin bashi domin biyan wasu bukatun na shagalin aure ko biki ya zama ruwan dare a wasu kasashen Afirka.
Lajiya Jari : 22.07.2025
Janye tallafin Amurka ya haddasa karancin magungunan tsarin iyali a asibitoci a Najeriya.
Goshwen ya zama sabon shugaban APC
A cikin hali na karuwar adawa jam'iyyar APC mai mulkin a Najeriya ta nada sabon shugaban da zai ja ragamarta
Kasuwancin mota cikin sauki
Yadda ake amfani da barkwanci a kasuwanci mota ta shafukan sada zumunta.
Salon noma a Tudun Biri
Faifen bidiyonmu kan yadda manoma a garin Tudun Biri na jihar Kadunan Najeriya, suka rungumi kayan noma na zamani.
Najeriya: Gumurzun 'yan bindiga da sojoji
Sojojin Najeriya sun sanar da halaka 'yan binidiga da ke satar mutane domin neman kudin fansa, a yayin wani gumurzu.
Shirin Rana: 23.07.2025
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 200
Shafi na gaba