You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shin yin addu'o'i ne mafita ga Najeriya?
Masu zanga-zanga da sauran al'umma a jihohin Arewa maso Gabashin Najeriya, sun koma yin addu'o'i da nufin neman mafita.
Shirin Safe 07.08.2024
Tashe-tashen hankula a zanga-zangar Najeriya
Zanga-zangar gama-gari kan tsadar rayuwa a Najeriya, ta sake rincabewa a Fatakwal babban birnin jihar Rivers.
Taba Ka Lashe: 31.07.2024
Shirin na wannan lokaci ya yi nazari kan wasu wasanni da al'adu na kabilun jihar Kaduna da ke Tarayyar Najeriya.
Shirin Safe 06.08.2024
Shirin Yamma 05.08.2024
Shirin Yamma 05.08.2024
Najeriya: Gumurzu tsakanin masu zanga-zanga da 'yan sanda
Najeriya: Matasa sun ci gaba da yin zanga-zanga
Zubar da jini a zanga-zangar Najeriya
Masu zanga-zanga kadan ne suka fito kan titunan manyan biranen Najeriya, a rana ta biyar ta jerin gwanon da suka shirya.
Abu Namu: 31.07.2024
Kalubalen da likitoci mata ke fuskanta wajen gudanar da aikinsu a Afirka
Shirin Yamma: 04.08.2024
Shirin Rana: 04.08.2024
Shirin Safe 04.08.2024
Tarzoma ta tashi a Kano duk da dokar hana fita da aka kafa
Hankali ya sake tashi a jihar Kano da Najeriya sakamakon sake fitowar masu bore da suka arangama da 'yansanda.
'Yansanda na cikin shirin ko-ta-kwana a Najeriya
Sufeta Janar na ‘yansandan Najeriya ya sanar da sanya jami'ansa cikin shirin ko-ta-kwana saboda barkewar rikigingimu.
Najeriya: Zanga-zanga na neman zama rudani
Dubban matasa masu zanga-zanga, sun ki bin umurnin gudanar da ita a kebaben wurin da jami'an tsaro suka umarta.
Masu zanga-zanga 13 sun mutu a Najeriya
Amnesty International ta ce a Najeriya kimanin masu zanga-zanga 13 ne suka mutu a Najeriya.
Gaskiyar Magana: Zanga-zangar Najeriya da ta zama rudani
Shirin Yamma 01.08.2024
Zanga-zangar tsadar rayuwa a Najeriya
Hira ta musamman, tare da mai magana da yawun rundunar 'yan sanda ta Abuja fadar gwamnatin Najeriya S.P. Josephine Adeh.
Zanga-zanga ta rincabe a wasu sassan Najeriya
Masu zanga-zanga a Najeriya sun fantsama kan titunan manyan biranen kasar.
Takaddama tsakanin 'yan sanda da masu shirin zanga zanga
Gwamnatin Najeriya ta bukaci masu shirin zanga zanga su bi a hankali
Mayar da bakin haure gida daga Libiya
Libiya ta mayar da bakin haure 369 zuwa kasashen Najeriya da Mali.
Najeriya: Zirga-zirgar jirage cikin gari a Lagos
Zamanantar da hanyoyin jiragen kasa a Lagos.
Shirin Safe 30.07.2024
Amurka da Burtaniya sun yi gargadi kan Najeriya
'Yan Najeriya sun ayyana zanga zangar gama gari kan tsadar rayuwa
Matsayin tallafin aikin Hajji a Najeriya
Najeriya ta bayyana dalilan tallafi na Naira bilyan 90 da gwamnati ta bayar a matsayin tallafi ga alhazan kasar.
Shirin Rana 29.07.2024
Australia tana matsayi na hudu a lashe lambobi
Jami'an tsaro a Faransa sun kama mutane da dama sakamakon yunkurin kawo tsaiko a gasar guje-guje da tsalle-tsalle.
'Yan wasa 10,500 ke fafata wasannin Olympics
Yayin da 'yan wasa 10,500 ke fafata wasanni 32 a gasar guje-guje da tsalle tsalle ta Olympics ta shekarar 2024 a birnin Paris, Alaba Akintola, da ya wakilci Najeriya a tseren mita 100 na gasar kasshen rainon Ingila wato commonwealth na 2022, ya ce rashin jini rashin jini tsagawa.
Sarkin Zariya bayan ganawa da Shugaba Tinubu na Najeriya
Tattaunawa da Sarkin Zariya bayan ganawa da Shugaba Bola Tinubu na Najeriya
Shugaba Tinubu ya gana da malamai
Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya gana da malaman addinin Islama na kasar
Abu Namu: 25.07.2024
'Yar wasan kwallon kwandon Najeriya
Yayin da kasashen duniya ke shirin fara gasar Olympics na bana a birnin Paris na kasar Faransa, DW ta zakulo Murjanatu Musa Liman daya daga cikin zaratan matasan Najeriya Bahaushiya da ke shirin daga likkafar kasar a wasan kwallon kwando.
Shirin Safe 29.07.2024
Shirin Yamma 28.07.2024
Shirin Yamma 28.07.2024
Shirin Yamma 27.07.2024
Shirin Yamma 27.07.2024
Kotu ta yanke wa 'yan Boko Haram 125 hukunci a Najeriya
Wata kotu a Najeriya ta samu mutum 125 da laifin zama mambobin kungiyar Boko Haram.
Shirin Rana: 26.07.2024
Nijar: Shekara guda bayan juyin mulkin soji
Nijar: Waiwaye bayan juyin mulki
Shirin Yamma 25.07.2024
Shirin Rana: 25.07.2024
Gargadi ga masu zanga-zanga a Najeriya
A daidai lokacin da aka shirya yin zanga-zanga kan tsadar rayuwa a Najeriya a makon da ke tafe, sojoji sun yi gargadi.
Karbe kudaden asusun da aka dade ba a yi amfani da su
Sabon matakin CBN na Najeriya kan asusun ajiya da aka dade ba a yi amfani da su ba
Shirin Yamma 24.07.2024
Shirin Yamma 24.07.2024
Najeriya: Hukumar Raya Arewa maso Yamma
Gwamnatin Najeriya ta kafa Hukumar Bunkasa Yankin Arewa maso Yammacin kasar, yankin da ke fama da tarin kalubale.
‘Yar Chibok da ta auri ’yan Boko Haram takwas
Sehakaru 10 da sace 'yan mata 'yan makarantar sakandare a garin Chibok na jihar Bornon Najeriya, sojoji sun ceto wasu.
Majalisar Dokoki za ta sasanta Dangote da NNPCL
Majalisar wakilai ta ce za ta duba zargin da ake wa kowane bangare a tsakanin masu takaddamar.
Bidiyon Al'adar Girmace daga Kebbi
Mabiya Addinin Gargajiya a jihar Kebbin Najeriya, sun yi imanin da wata al'ada ta Girmace da ake yi wa kadoji hidima.
Shirin Rana: 22.07.2024
Najeriya:Takaddamar Dangote da NNPC
Aliko Dangote ya ce zai mika ragamar matatarsa ga Kamfanin Man Najeriya NNPC, bayan wata takaddama tsakaninsu.
Shafin da ya wuce
Shafi 22 daga 200
Shafi na gaba