You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Darasin Rayuwa: 20.08.2025
Shirin na wannan lokacin zai duba yadda wasu matan kan nemi sakin aure sai dai daga baya su yi dana sani
Sojojin Nijar sun kashe jagoran Boko Haram na tafkin Chadi
Kafin kashe shi, sai da ya jagoranci kai munanan hare-hare a kasashen Najeriya Nijar Chadi da kuma Kamaru, wadanda suke
Shirin Yamma: 21.08.2025
Afirka tana taka rawa kan makamashin da ake sabuntawa
Taron da Japan take daukan nauyi da shugabannin Afirka, ya nuna irin tasirin da nahiyar kan makamashin da ake sabuntawa.
Ko an hana 'yancin albarkacin baki a Najeriya?
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce ta rufe kafafen sada zumunta na zamani kusan miliyan 20, a shekarar da ta gabata.
Wani matashi ya kirkiri na'urar rage hadari
Wani matashi a jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya ya kirkiri na'uarar da ke taimakon direbobi rage hadarin mota.
Shirin Yamma 20.08.2025
Shirin Yamma 20.08.2025
Hira da mawakin Hausa Abdu Boda
Tashar DW ta yi hira da mawakin Hausa Abdu Boda wanda ya ce, shi ne ya fara album na kundin wakoki a Kannywood.
Ina makomar siyasar ma'aikatan Najeriya?
Takaddama ta barke, tsakanin gwannatin Najeriya da ta haramtawa ma'aikata shiga siyasa da kungiyar kodagon kasar.
Najeriya: Karshen tsadar wankin koda ya zo?
Gwamnatin Najeriya ta zabtare kaso 75 cikin 100, na kudin da masu cutar koda ke biya a asibitocin gwamnatin tarayya.
Samar da tsaro a Katsina ya gagari kundila
Mutanen da 'yan bindiga suka kashe a kauyen Malumfashi sun haura 30
Shirin Safe 20.08.2025
Harin 'yan bindiga ya halaka mutane a Katsina da ke Najeriya
Harin ya fi kamari a jihohin arewacin Najeriya tare da sace shanu da yin garkuwa da mutane da sanya wa manoma haraji
Mutane 25 aka ceto a Najeriya bayan kifewar jirgi a Sokoto
NEMA ta ce zuwa safiyar Talata, babu labarin sauran mutanen 25 da suka lume a ruwan, wadanda ake kyautata zaton sun mutu
Najeriya: Karin albashi ga masu mukaman siyasa
Najeriya: Karin albashi ga masu mukaman siyasa
Shirin Yamma 18.08.2025
Shirin Yamma 18.08.2025
Najeriya ta kori baki 'yan kasar waje kan zamba
Hukumar kula da shige da fice ta Najeriya ta kori yan China 42 bisa aikata laifukan zamba
Shirin Safe 18.08.2025
Shirin Safe 18.08.2025
Jirgin ruwa ya kife da mutum 50 a Sokoton Najeriya
Sama da mutum 40 ne suka bace bayan kifewar jirgin ruwan kuma hukumomi na can na aikin nemansu.
Mutuwar Sarkin Zuru na jijjiga 'yan Najeriya
Allah ya yi wa sarkin Zuru rasuwa a wani asibitin birnin Landan
Shirin Rana: 17.08.2025
Shirin Safe 17.08.25
Shirin Yamma 16.08.2025
Shirin Yamma 16.08.2025
Shirin Safe 16.08.25
Shirin Yamma 15.08.2025
Shirin Yamma 15.08.2025
Zargin EFCC da zama 'yar bi-ta-da-kulli na kara karfi
Masana siyasa a Najeriya sun kara tabbatar da zargin da ake yi ga hukumar EFCC na zama kariyar farautar masu mulki.
Shirin Safe 15.08.2025
Shirin Safe 15.08.2025
Najeriya za ta saye makaman yaki daga Amurka
Amurka ta dauki dogon lokaci kafin ta amince da sayar wa Najeriya da makamai
A Jamus Igbo sun yi bikin kakar sabuwar doya
Ana gudanar da bikin ne tsakanin watannin Yuli zuwa Augustan kowacce shekara
Najeriya ta bai wa Amurka kwangilar makaman yaki
Shelkwatar tsaron Amurka Pentagon ta ce daga cikin makaman akwai rokoki da bama-bamai da sauran makaman yaki.
Shirin Yamma 13.08.2025
Shirin Yamma 13.08.2025
Amnesty: Kisan mutane a kudancin Najeriya
Amnesty International ta ce, mutanen da aka kashe a Kudu maso Gabashin Najeriya sun fi 5000 baya ga wadanda suka bace.
Shirin Safe 13.08.2025
Shirin Safe 13.08.2025
EFCC na farautar jiga-jigan ADC kan cin hanci
Jam'iyyar adawa ta ADC a Najeriya ta zargi gwamnati da yi wa 'ya'yanta bita da kulli
Yaki da shan miyagun kwayoyi a jihar Sokoto
Yaki da shan miyagun kwayoyi tsakanin matasa a jihar Sokoto
Me EFCC ta binciko a farfajiyar dakin karatu na Obasanjo
EFCC ta kama mutane 93 'yan danfara a wani otel a garin Abeokuta.
Rundunar Sojin Najeriya ta kashe 'yan bindiga 100
Rundunar sojin Najeriya ta kashe wasu gungun masu aikata muggan laifuka su 100.
Abu Namu : 07.08.2025
Kalubalan da mata kan fuskanta idan aka samu mutuwar aure ko miji.
'Yan bindiga sun kashe jami'an tsaro 13 a Zamfara
Maharan sun yi wa jami'an tsaron kwanton bauna ne bayan kokarin da suka yi na kwace mutanen da aka sace daga kauyukansu.
Shirin Safe 10.08.2025
Shirin Safe 10.08.2025
Shirin Rana 09.08.2025
Shirin Rana 09.08.2025
Shirin Safe 09.08.2025
Shirin Safe 09.08.2025
Yaushe za a dakile matsalar tsaro a Katsina?
Mafi yawan al'ummar Katsina, sun bayyana bukatar ganin gwamnatin jihar ta kawo karshen matsalar tsaro da ta addabe su.
Shirin Safe: 08.08.2025
Tsofaffin 'yan sanda sun yi watsi da tayin kula da lafiyarsu
Tsofaffin 'yan sandan Najeriya suka ce a kai shirin lafiya a kyauta kasuwa sakamakon takaddamarsu da gwamnatin tarayya,
Soshiyal midiya na cikin dalilan faduwa WAEC na 2025
Shirin Gaskiyar Magana ya dubi dalilai da suka haddasa faduwar jarrabawar kammala sakandire ta WAEC 2025.
Shirin Yamma 06.08.2025
NIMET ta yi hasashen ambaliyar ruwa a jihohi 21 a Najeriya
Hasashen NIMET na zuwa a daidai lokacin gwamnatin Legas ta bukaci al'umma da su kaurace wa yankunan da ke bakin teku.
Shirin Rana: 06.08.2025
Najeriya ta dakile fataucin tsuntsaye sama da 1,500
Hukumar Kwastam a Najeriya ta cafke tsuntsaye sama da 1,600 da suka hada da Aku da Kanari a filin jiragen saman Legas.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 200
Shafi na gaba