You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Darasin Rayuwa: 15.01.2025
Shirinmu na Darasin Rayuwa, ya yi nazari a kan da-na-sani, wanda masu iya magana kan ce keya ce a baya take.
Najeriya: Tattaunawa da ministan bunkasa kiwo
Ministan ma'aikatar bunkasa kiwo ta Najeriya Idi Maiha ya sha alwashin kawo karshen rikicin manoma da makiyaya a kasar.
Lafiya Jari: 14.01.2025
Shirin Lafiya Jari, ya yi nazari a kan illolin shan lemon da yake kara kuzari fiye da kima.
Najeriya: Mayakan waje na dafa wa Boko Haram
Sojojin Najeriya sun sanar da cewa, mayaka daga kasashen waje na shigowa tare da bangarorin kungiyoyin Boko Haram.
Shirin Yamma 16.01.2025
Shirin Yamma 16.01.2025
Nijar: Yaushe gwamnati za ta daina zargi?
Jamhuriyar Nijar ta zargi Faransa da Najeriya da kuma Jamhuriyar Benin, kan cewa suna shirin wargatsa mata kasa.
Gaskiyar Magana: Borno ta kafa wajen kiwo na ruga
Tattaunawa kan matakin gwamnatin jihar Borno a Najeriya na kafa wuraren kiwo da ake kira ruga, domin magance matsalolin da makiyaya suke fuskanta na sauya wuraren da suke rayuwa abin da ke janyo matsalolin tsaro.
Shirin Safe : 16.01.2025
Shirin Safe : 15.01.2025
Shirin Yamma 14.01.2025
Shirin Rana: 14.01.2025
Matakin neman bunkasa abinci a Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta ce tana kara ganin alamun haske a kokarin wadatar da abinci da rage tsadarsa.
Taba Ka Lashe: 08.01.2025
Najeriya: Sabuwar dokar agaza wa 'yan sanda a kan aikin su
A Najeriya kin taimaka wa dan sanda da ke cikin wani hali laifi ne
Shirin Yamma: 13.01.2025
Najeriya: ISWAP ta kashe manoma sama da 40 a Borno
Gwamnatin jihar Borno ta ba da rahoton kissan manoma akalla 40 a wani hari da mayakan kungiyar ISWAP suka kai.
Abu Namu: 08.01.2025
Mata a Najeriya sun daura damarar inganta sana'o'insu a 2025
Amsoshi: 11.01.2024
Tarihin bikin gargajiya na masarautar Kaltungo
Shirin Safe 13.01.2025
Shirin Safe 13.01.2025
Shirin Yamma 12.01.2025
Shirin Yamma 12.01.2025
Shirin Yamma 11.01.2024
Shirin Yamma 11.01.2024
Shirin Rana 11.01.2025
Najeriya: Ina rarar kudin mai suka shiga?
Najeriya na inda-inda kan makomar kudaden da ta samu bayan cire tallafin mai da ke zama rara mafi yawa a tarihin kasar
Amurka za ta mika kudin Diezani ga Najeriya
Amurka za ta mayar da makudan kudi da yawansu ya kai dalar Amurkan miliyan 52 da dubu 88, da aka kwace ga Najeriya.
Shirin Safe: 10.01.2025
Najeriya: Filayen jiragen sama ne mafita?
Duk da kasa fara biyan mafi karancin albashin ma'aikata, jihohin Najeriya da dama na batun ginin filayen jiragen sama.
Gaskiyar Magana: Kalaman Macron sun tayar da kura Afirka
Kalaman Shugaba Macron kan kin yi wa Faransa godiya a game da taimakon da ta bai wa Afirka a fannin tsaro sun fusata wasu shugabannin kasashen nahiyar.
Shirin Safe 09.01.2025
Shirin Safe 09.01.2025
Najeriya: Barazanar karancin abinci
A mafi yawan sassan Najeriya an kare kakar shekarar bana a cikin wadatuwar abinci, abin da ya saukaka farashi.
Sojojin Najeriya sun halaka 'yan Boko Haram 34
An kashe mayakan ne bayan sun yi wa sojoji kwanton bauna a jihar Borno da ke Arewa maso gabashin Najeriya.
Shirin Yamma 07.01.2025
Taba Ka Lashe: 01.01.2025
Shirin Taba Ka Lashe na wannan lokaci, ya yi nazari a kan al-adar nan ta sayen baki a Kasar Hausa idan an yi aure.
Najeriya: Karuwar hako gangar man fetur
Najeriya ta sanar da cimma yawan gangar man fetur din da kungiyar OPEC, ta amince mata ta rinka hakowa.
Shirin Safe 07.01.2025
Shirin Safe 07.01.2025
Shirin Yamma 06.01.2025
Sabon tsarin sake rubuta jarrabawa a Najeriya
Hukumar jarrabawa ta yammacin nahiyar Africa WAEC ta bullo da wani sabon tsarin sake rubuta jarrabawa.
Shirye-shiryen Kirsimeti
Amsoshin Takardunku: 04.01.2025
Tarihin garin Kukawa na jihar Borno da ke Najeriya kana akwai tarihin Gasar Bundesliga a Jamus.
Abu Namu: 01.01.2025
Mata da dama ne ke cikin kalubale a yayin samun daukaka a ma’aikatun da suke aiki, wanda hakan nada nasaba da yadda maza suka yi kaka gida a wurin.
Shirin kafa sabuwa jam'iyya daga arewacin Najeriya
A cikin batun dakarda dai demokaradiyyar dai ce ke zaman tsarin da ke iya kai wa ga sauya rayuwa da makoma a duniya.
Eyimba ta Najeriya ta fara farfadowa a Confederation Cup
Al Hilal ta Sudan na jan zare a gasar zakarun kwallon kafa na Afirka, Eyimba ta Najeriya ta farfado a Confederation Cup.
Shirin Safe 06.01.2025
Shirin Yamma 05.01.2025
Shirin Yamma 05.01.2025
Shirin Yamma 04.01.2025
Shirin Yamma 04.01.2025
Shirin Safe 03.01.2025
Shirin Safe 03.01.2025
Najeriya: Kalubalen 'yancin kananan hukumomi
Shugaban Najeriya ya koma lallashi da nufin kwantar da hankulan gwamnoni, kan 'yancin kananan hukumomi a kasar.
Kano: Matakin hana yara bara
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta fara tattara yara 'yan gararamba, domin mayar da su ga iyayensu.
Shirin Safe 02.01.2025
Shirin Safe 02.01.2025
Najeriya: Saukaka hanyoyin samun bashi ga 'yan kasa
Najeriya na shirin samar da kamfanin bayar da bashi a saukake ga jama'ar kasar.
Najeriya: An samu karin matatar man fetur
Shin ko da karin matatar za a samu arhar man fetur?
Shafin da ya wuce
Shafi 13 daga 200
Shafi na gaba