You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Najeriya ta ware makudan kudade don kiwon lafiya
Janyewar tallafin Amurka kan kiwon lafiya ya sa Najeriya ta dauki mata
Taba Ka Lashe: 29+30.01.25
Auratayya tsakanin kabilun Hausawa da Yarabawa
Tilasta amfani da inshorar motoci mafi kankanta
Najeriya ta fara aiwatar da inshorar motoci mafi kankanta da 'yan sanda suka bayyana cewa daga yanzu ta zama dole
Gaskiyar Magana: Ficewar kasashen AES daga ECOWAS
Abu Namu: 29.01.2025
Farar mace alkyabar mata, inji masu iya magana, watakila shi ya sa wasu mata masu duhun fata ke kokarin sauya kalar fatarsu zuwa fara.
Shirin Rana: 03.02.2025
Bayern Munich ta ci gaba da rike kambunta
Shin ya za ta kaya a bangaren wasanni karkashin jagorancin sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump?
Shirin Safe 03.02.2025
Shirin Yamma 02.02.2025
Shirin Yamma 02.02.2025
Shirin Yamma 01.02.2025
Shirin Yamma 01.02.2025
Shirin Safe 31.01.2025
Shirin Yamma 30.01.2025
Shirin Yamma 30.01.2025
Shirin Rana 30.01.2025
Shirin Rana 30.01.2025
Talla na hana wasu yaran mata zuwa makaranta a Najeriya: WB
Wani rahoton Bankin Duniya ya bayyana cewar kashi 66% na 'yan mata ba sa kammala matakin karatu na sakandare a Najeriya
Hira da Usman Shehu Usman, sabon kwamishina a jihar Bauchi
Likkafar Usman Shehu Usman ta ci-gaba, inda ya tashi daga ma'aikacin rediyon DW zuwa kwamishinan watsa labarai a Bauchi.
Shirin Safe 30.01.2025
Shirin Safe 30.01.2025
Shirin Yamma: 29.01.2025
Ficewar kasashen AES daga ECOWAS
Kungiyar kasashen yankin Afrika ta Yamma Ecowas ta bayyana cewa kasashen Mali Jamhuriyar Nijar da Burkina Faso sun fice.
Hira da ministan harkokin wajen Najeriya
Ministan harkokin wajen Najeriya Yusuf Tuggar, ya ce haryanzu suna kokarin shawo kan kasashen da suka balle daga ECOWAS.
Yajin aikin ma'aikatan kiwon lafiya a Katsina
Ma'aikatan kiwon lafiya sun fara yajin aiki a jihar Katsina da ke Najeriya sakamakon matsalolin tsaro da garkuwa.
Shirin Rana: 29.01.2025
Rikicin hadin kai a Jam'iyyun adawar Najeriya
Najeriya: Rashin hadin kai da makomar Jam'iyyun adawa
Musa Mai Sana'a ya ce ba a yi musu adalci ba
Fitacccen mai wasan barkwanci a masana'antar shirya fina-finan Hausa a Najeriya, ya ce ba a yi musu adalci ba, idan ana kwatanta rayuwarsu ta zahiri da ta cikin fim.
Shirin Safe: 28.01.2025
Shirin Safe 27.01.2025
Shirin Rana 26.01.2025
Sabon hari ya hallaka sojoji 27 a Najeriya
Mayaka masu ikirarin jihadi sun hallaka sojoji 27 a Najeriya a arewa maso gabas.
Sojojin Najeriya sun halaka 'yan bindiga 79
Sojojin Najeriya sun halaka 'yan bindiga kusan 80 bayan kwanakin da suka kwashe suna barin wuta.
Nageriya: Barazanar karin matalauta miliyan 13
Akalla 'yan Najeriyar miliyan 31 ne ke fuskantar matsananciyar yunwa a 'yan makonni da ficewa daga kakar bana.
Shirin Yamma 23.01.2025
Shirin Yamma 23.01.2025
Shirin Rana: 23.01.2025
DA BAZARMU cigaban shirin tare da Jamila ta Labarina
Jarumar fina-finai a masana'antar kannywood Amina Hassan wacce aka fi sani da Maryam a cikin fim din Labarina, ta ba yi
Gaskiyar Magana: Radadin karin kudin 'data' da kiran waya a Najeriya
Shirin Yamma: 22.01.2025
'An yi watsi da muradun Arewa maso gabashin Najeriya'-MDD
Majalisar Dinkin Duniya za ta kaddamar da asusun dala miliyan $910 domin tallafawa yankin arewa maso gabashin Najeriya.
Shirin Yamma 21.01.2025
Shirin Yamma 21.01.2025
Habaka dangantaka tsakanin Najeriya da Faransa
Najeriya da Faransa sun suka saka hannu kan wata sabuwar yarjejeniyar habbaka hakar ma'adinai cikin Najeriya.
Jami'an Hisbah na samun horo jihar Katsina da ke Najeriya
Jami'an hukumar Hisbah a jihar Katsina da ke Najeriya na samun horo daga jami'an tsaro kan yadda za su tafiyar da aiki gadan-gadan.
Matsalolin tafiye-tafiye tsakanin Nijar da Najeriya
Sabon tsari shiga Jamhuriyar Nijar da mahukuntan mulkin soja suka samar ya rage fasinjoji masu shiga daga Najeriya..
Shirin Rana: 21.01.2025
Shirin Safe 21.01.2025
Shirin Safe 21.01.2025
Shirin Yamma 20.01.2025
Najeriya ta sanar da kudin Hajjin 2025
Shirye shoryen aikin hajjin 2025
Shirin Yamma 19.01.2025
Shirin Yamma 19.01.2025
Najeriya: Wadanda suka mutu a hatsarin tankar mai sun karu
Adadin wadanda suka rasa rayukansu a hatsarin fashewar tankar mai a jihar Neja ya karu.
Shirin Yamma 18.01.2025
Shirin Yamma 18.01.2025
Fashewar tankar mai a Najeriya: Mutun kusan 100 sun mutu
Lamarin ya auku ne da kimanin karfe 10 na safiya a yayin da jama'a suka yi tururruwa domin kwasar ganima.
Najeriya za ta shiga cikin kungiyar BRICS
Najeriya ta amince da shiga cikin kungiyar BRICS.
Najeriya: Akwai mafita a sabuwar dokar haraji?
Bayan gyaran da aka yi a kan rabon harajin kayayyaki na VAT, gwamnoni sun yarda da kudurin dokar harajin Najeriya.
Darasin Rayuwa: 15.01.2025
Shirinmu na Darasin Rayuwa, ya yi nazari a kan da-na-sani, wanda masu iya magana kan ce keya ce a baya take.
Shafin da ya wuce
Shafi 12 daga 200
Shafi na gaba