You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Wasan La liga ya yi zafi
Kungiyar Barça ta mamaye Atletico Madrid kuma ta dawo saman teburin La Liga na Spain yayin da Leverkusen ta samu nasara.
Amsoshin Takardunku: Azumi da tarihin wani masallaci
Shirin Safe 17.03.2025
Shirin Safe 17.03.2025
Shirin Rana 16.03.2025
Shirin Rana 16.03.2025
Shirin Safe 16.03.2025
Shirin Safe 16.03.2025
Shirin Safe 14.03.2025
Shirin Safe 14.03.2025
Tarayyar Turai ta bai wa Najeriya kudaden tallafa wa talaka
Tarayyar Turai ta bai wa Najeriya Euro miliyan 46 don taimaka wa marasa galihu a jihohin kasar guda hudu.
Najeriya da Nijar na kokarin kyautata hulda
Ministan harkokin wajen Nijar ya gana da jakadan Najeriya a birnin Yamai, inda suka tattauna dangantaka da batun tsaro.
Shirin Safe 13.03.2025
Shirin Safe 13.03.2025
Najeriya: Azumi cikin zafi a wasu jihohi
Jami’an kiwon lafiya a Najeriya sun fara fargar da alumma hanyoyin kaucewa sankarau, sakamakon hasashen tsananin zafi.
Tattauanwa da shugaban Hukumar Alhazai
Akwai yiwuwar a mayar wa maniyyatan aikin hajjin bana daga Najeriya kudi, inji Hukumar Alhazai NAHCON.
Nijar: Fara samun saukin karancin man fetur
Jamhuriyar Nijar ta nuna gamsuwa, dangane rawar da Najeriya ke takawa wajen taimaka mata shawo kan karancin man fetur.
Shirin Yamma 11.03.2025
Shirin Yamma 11.03.2025
El-Rufai na shirin yamutsa hazon siyasar Najeriya a 2027
Ficewar Nasir El-Rufa’i daga jam'iyyar APC na tayar da kura saboda yana share fagen kafa jam'iyyar adawa a Najeriya.
Shirin Rana 11.03.2025
Shirin Rana 11.03.2025
Shirin Yamma 10.03.2025
Shirin Yamma 10.03.2025
Shin akwai kalubale ga APC bayan ficewar El-Rufai ?
Dubban jama'a 'yan jam'iyyar SDP na cikin murna
Amsoshi: 08.03.2025
Abin da ke haddasa aman wuta na dutse
Shirin Yamma 09.03.2025
Shirin Yamma 09.03.2025
Shirin Yamma 08.03.2025
Shirin Yamma 08.03.2025
Najeriya za ta sake karbar magungunan cutar kuturta
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce za ta aika da magungunan cutar kuturta zuwa Najeriya, inda dubban mutane ke fama da ita.
Shirin Safe 07.03.2025
Shirin Safe 07.03.2025
Mabiya addinin Kirista sun fara Azumin LENT
An fara Azumin LENT da mabiya addinin Kirista ke gudanarwa a duk shekara
Sabon babi a yaki da ta'addanci a Sahel
Najeriya da hadin guiwar kasashen AES na neman mafita daga matsalar ta'addanci. a yankin Sahel.
Shirin Yamma: 05.03.2025
Shirin Rana: 05.03.2025
Tasirin rikicin siyasa a harkar tsaro yammacin Afirka
Kasashen kawancen Sahel guda uku na zaman mafi hatsari a duniya baki daya a fannin rashin tsaro.
Najeriya: Ko an kawo karshen tsadar fetur?
Kamfanin man Najeriya na NNPC na gwamnati ya rage farashi, domin yin daidaito da na Dangote da suke takara a tsakaninsu.
Shirin Safe 04.03.2025
Shirin Safe 04.03.2025
Najeriya: Fargabar ci-gaban dimukuradiyya
Sama da shekaru biyu kafin zaben 2027, yan siyasar Najeriya na mayar da hankulansu a kansa.
Kaduna: Matasa na noman Inibi
Faifen bidiyo kan yadda matasa a jihar Kaduna da ke Najeriya, suka rungumi noman Inibi.
Amsoshin Takardunku: 01.03.2025
Shirin Amsoshin Takardunku ya binciko tarihin shugaban majalisar sarakuna ta jihar Gombe da ke Najeriya.
Shirin Safe 03.03.2025
Shirin Safe 03.03.2025
Shirin Rana: 02.03.2025
Shirin Safe 02.03.2025
Shirin Safe 02.03.2025
Shirin Rana 01.03.2025
Shirin Rana 01.03.2025
Shirin Safe 01.03.2025
Shirin Safe 01.03.2025
Shirin Yamma 28.02.2025
Shirin Yamma 28.02.2025
Musulmai sun shiga watan Azumi
A karshen makon nan Musulmai sun fara Azumin watan Ramadan wanda ake yi duk shekaru.
Shirin Rana: 28.02.2025
Darasin Rayuwa: 26.02.2025
Darasin rayuwa ya duba rabuwar auren da ake yi cikin mutunta juna
Shirin Safe 28.02.2025
Shirin Safe 28.02.2025
Dandalin Matasa: 27.02.2025
Ta'ammali da shafukan sada zumunta a tsakanin matasa a lokacin Azumin Ramadan
Gaskiyar Magana: Rikicin jam'iyyar APC a Najeriya
Najeriya: Rangwamen farashin man fetur saboda Ramadan
Sauran kamfanonin man sun ce Dangote na neman karya su a kan ragin farashin
'Yan bindiga sun halaka mutane kusan 20 a Jamhuriyar Nijar
'Yan bindigar sun kai harin ne a yankin kudu maso yammacin kasar, mai iyaka da kasashen Najeriya da Jamhuriyar Benin.
Jam'iyyar APC ta kauce wa barazana ga makomarta
Jam'iyyar APC ta kauce wa barazana ga makomarta
Shirin Yamma: 26.02.2025
Shirin Safe 26.02.2025
Shirin Safe 26.02.2025
Shirin Rana 25.02.2025
Shirin Rana 25.02.2025
Shafin da ya wuce
Shafi 10 daga 200
Shafi na gaba