You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
El-Rufai ya ki karba kiran 'yan sanda
Ana zargin El-Rufai da bayyana kalaman tayar da fitina.
Shirin Safe: 08.09.2025
Shirin Yamma 07.09.2025
Shirin Yamma 07.09.2025
Shirin Safe 07.09.2025
Shirin Safe 07.09.2025
Shirin Yamma 06.09.2025
Shirin Yamma 06.09.2025
Masu ikirarin jihadi sun kashe mutane 55 a arewacin Najeriya
Mayakan sun Boko Haram sun halaka mutane 55 a wani sansanin dubban 'yan gudun hijira da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Ina aka dosa da yawan jam'iyyu a Najeriya?
Kungiyoyi da ke burin rikidewa zuwa jam'iyyun siyasa a Najeriya sun haura 170 lamarin da ke nuna ruduni da ake fuskanta.
Shirin Rana: 05.09.2025
Zabtarewar kasa ta yi ta'adi a kasar Sudan
Zabtarewar kasa da aka samu a Sudan da 'yan bindigar Libiya da ke kara shirin yaki, sun dauki hankalin jaridun Jamus.
Darasin Rayuwa: 03.09.2025
Matsalar shaye-shayen miyagun kwayoyi tsakanin matasa na ci gaba da zama babbar matsala ga al'umomi.
Lafiya Jari: 02.09.2025
Zazzabin Typhoid ko Tyfoide wata babbar matsala ce ga lafiyar al'umma a nahiyar Afirka
Plateau: Fadan kabilanci ko ramuwar gayya?
Mutane da dama sun halaka, bayan wani sabon rikici tsakanin manoma da makiyaya a jihar Plateau da ke tsakiyar Najeriya.
Dandalin Matasa: 04.09.2025
Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari kan, wata sabuwar dabi'a ta yin murnar kammala karatu da matasa suka fito da ita.
Shirin Yamma 03.09.2025
Shirin Yamma 03.09.2025
Najeriya: Ko tattalin arziki ya bunkasa?
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubnu ya ce, gwamnatinsa ba ta bukatar bashi domin tattalin arzikin kasar ya bunkasa.
Ko matasa na komawa fasaha a Najeriya?
Duk da cewa shi mai bukata ta musamman ne, wani matashi a Najeriya ya kirkiri na'urar dafa abinci ta zamani.
Rashin fitowar jama'a wajen karbar katunan zabe a Kano
Fargaban hukumomi a Jihar Kanon saboda rashin fitowar jama'a karbar katunan zabe.
Kalubalan da ke a gaban sabon shugaban banki AfDB
Rashin tallafin Amurka cikas ne wa bankin AfDB.
Taba Ka Lashe : 27.08.2025:
Bincike kan makadan Hausa da irin gudummawar da suka ba da wajen bunkasa Hausa.
Shirin Safe 02.09.2025
Shirin Safe 02.09.2025
Kotu a Finland ta tasa keyar dan Najeriya gidan kaso
Kotu a Finland ta yanke wa wani Najeriya dake finldand hukuncin zama gidan kaso na shekaru 6.
Zargin gwamnatin Najeriya da biyan kudin fansa
Jigo a 'yan adawa ya zargin gwamnatin Najeriya da biyan kudin fansa ga barayin daji a yankin arewa maso yamamcin kasar.
Hira da gwannan jihar Bauchi Bala Mohammed
Za mu kawar da mulkin Tinubu domin kawo saukin tsananin yunwar da ya kawo mana a kasa - Gwamnan Bauchi Bala Mohammed.
Shirin Rana: 01.09.2025
Maroko ta lashe kofin Afirka
An yi gasar gudun fanfalaki a kasar Australiya. Shararren dan wasan kwallon kwando Jeremy Lin ya bayyana yin murabus,
Abu Namu 27.08.2025: Sauyin da matan kan ji
Shirin Safe 01.09.2025
Shirin Safe 01.09.2025
Hatsarin kwale-kwale ya hallaka gomman mutane a Zamfara
Hatsarin kwale-kwale ya hallaka gomman mutane a Zamfara.
Shirin Yamma 29.08.2025
Shirin Yamma 29.08.2025
PDP ta mayar da takarar shugabancin Najeriya kudu
Kebe kujerar takarar shugaban kasa zuwa kudancin Najeriya da babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta yi ana aza ayar tambaya a kan makomar jam'iyyar a babban zaben shekarar 2027 dake tafe. Mun tattauna da farfesa Kamilu Sani Fagge da kuma kakakin jam'iyyar PDP a jihar Yobe Salisu Baba Yobe.
Najeriya: Neman masu zuba jari ko gantali?
Muhawara ta barke a Najeriya, kan tasirin zirga-zirgar da shugaban kasar ke yi da nufin neman masu zuba jari.
Shirin Yamma 27.08.2025
Najeriya: Yaushe harkar ilimi za ta gyaru?
Ana shirin komawa zuwa ruwa a rikici tsakanin malaman jami'o'in Najeriya da gwamnati, abin da ke zama barazana ga ilimi.
Hadakar yaki da ta'addanci
Ana kokarin sabon babin yaki da ta'addanci a yammacin Afirka, kungiyar kasashen yankin ta sanar da sabuwa ta runduna.
Bikin "ranar" Hausa
An gudanar da bikin ranar Hausa ta duniya ta kowacce ranar 26 ga watan Agusta.
Shirin Rana: 26.08.2025
Taba Ka Lashe: 20.08.2025
Bikin kakar sabuwar doya na daya daga cikin biki mafi girma na kabilar Ibo wadanda suka fito daga Najeriya.
Najeriya: PDP ta mika takarar shugabanci kudanci
Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta amince yankin kudancin Najeriya ya samar da dan takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Jirgin kasa ya yi hadari a tsakanin Abuja da Kaduna
Najeriya Jirgin kasa dauke da fasinjoji ya yi hadari a tsakanin Abuja da Kaduna
Najeriya: An bukaci lauyoyi su dage kan aikinsu
Babban taron shekara na lauyoyin Najeriya ya bukace su zama masu kare adalci da marasa karfi cikin al'umma.
Najeriya: Sojoji sun ceto mutane 76 da aka yi garkuwa da su
Kokarin magance matsalar tsaro a Najeriya
Kwale-kwale ya sake kifewa da fasinjoji a Sokoto
Kwale-kwale dauke da fasinjoji sama da 20 ya kife a jihar Sokoto.
Shirin Safe 24.08.2025
Shirin Safe 24.08.2025
Sojin saman Najeriya sun kashe gomman 'yan ta'adda
Rundunar sojin saman Najeriya ta halaka 'yan ta'adda kusan 40
Shirin Safe 23.08.2025
Shirin Safe 23.08.2025
An ceto kananan yaran da aka yi garkuwa da su a Kamaru
An ceto kananan yaran da aka yi garkuwa da su a Kamaru wadanda 'yan bindiga suka tsere da su zuwa Najeriya.
Hanyoyin magance matsalolin tsaron Najeriya
Babban hafsan tsaron Najeriya ya yi zargin siyasa cikin rashin tsaron da kasar ke fuskanta.
Shirin Rana: 22.08.2025
Lafiya Jari: 19.08.2025
Shirin ya duba cutar sankarar mafitsara
Darasin Rayuwa: 20.08.2025
Shirin na wannan lokacin zai duba yadda wasu matan kan nemi sakin aure sai dai daga baya su yi dana sani
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 200
Shafi na gaba